Yadda Rikici tsakanin Sojojin Nijar da hukumomin Nigeria ke kasancewa ….

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 79

  • @zelani7
    @zelani7 9 днів тому +9

    LailahA illallah Muhammad rasulillah 🚨

  • @mustaphamuhammadbnz55
    @mustaphamuhammadbnz55 9 днів тому +12

    Ba abinda Nigeria ba zata iya aikata ba saboda tununu baida imani
    Allah yasa a yimasa juyin mulki
    Alfarman annabi muhammadu s a w 🥰🥰🥰

  • @Binsalis
    @Binsalis 9 днів тому +5

    Karyar banza Wllh Mudai yan Nigeria Muna Allah Wadai da wannan halin Miyagun shugabanninmu

  • @IshaqHaroon-ux1nm
    @IshaqHaroon-ux1nm 8 днів тому +4

    Wallahi shuwagabannin Nigeria a irin lalacewarsu zasu iya yin abinda yafii haka.
    tinda har suka iya kau da kai akan yanayin da yan'Nigeria ke ciki na quncii😢.
    Yan'uwan mu mutanen Niger 🇳🇪 Allah ya Baku kariya daga gareshi.

  • @YahuzaTasiu-fi2mf
    @YahuzaTasiu-fi2mf 8 днів тому +3

    Za6en Tinubu shine mafi girman ganganci da 'Yan Nigeria sukayi musamman Arewa!
    Muje zuwa..!

  • @AbdoulkaderAdamou-x7o
    @AbdoulkaderAdamou-x7o 8 днів тому

    Babu abinda Nigeria Bata iya aikatawa Allah yayimamu tsakani da Nigeria

  • @IlliaAbdoumoumouni
    @IlliaAbdoumoumouni 9 днів тому +2

    Kai yaro bis fulani najeriya ba abinda bazaitai ba inhar tasamu kudi wlh bakusan amana ba j'ai mon foux

  • @skn663
    @skn663 7 днів тому +1

    Kay kayi kuskure amma bari na gayrama suwagabanin Niger 🇳🇪 a ke cewa a ba way sojoji bah yakamata ka ganeh wanan

  • @MAMANEIbrahim-l1z
    @MAMANEIbrahim-l1z 9 днів тому +1

    Wallah na geria za ta Iya hakan , saboda ko yan arewacin Nigeria tasai dasu anata kachesu ,kulun sai kaji ankache mutun

  • @SaffinaIbrahimAhmed
    @SaffinaIbrahimAhmed 8 днів тому +1

    Dan nageria ko uwaitai ya na yaudara bali wani. Komai dan nageria ina iyawa

  • @زيتونهسليمان
    @زيتونهسليمان 8 днів тому

    Allah ya mudache ameen 😢😢

  • @oumarououmoulhair
    @oumarououmoulhair 9 днів тому +1

    Humm Allah ya tona asirin azalumai

  • @بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد

    😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @mdr6football649
    @mdr6football649 9 днів тому +1

    Inde tinubu ne zai aikata abinda yafi haka ma, Allah ya shirye shi.

  • @mahamanballa1889
    @mahamanballa1889 8 днів тому

    Turawa sun doki martini say sun roshe kasashen Musulin duniya. Kuduba ku gani Somalia, Susan, Siriya, Iraq, Iran. Sun ce zasu raba Mali da Nijar biyu. Sina son su raba Nijeria biyu ko ku. Arewa da kudu and kudu ta gabas dogues Biafara. Tinubu Yahia han kali. Tureawa da yahudawa basa kamnamu ko kadai 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @SalaSala-s2x
    @SalaSala-s2x 8 днів тому

    Wadda taso a yaƙi nijar din to menene na ce ba zata iya fasa bututu wadda taso azo akashe mutane ballantana bututun mai wannan aiko ba abata kudi ba ma tana iya aikatawa saboda muradin kawai shugabanninta kuma ba wai bisa ra'ayin yan arewa bane kawai bisa ra'ayin shugabanin ne

  • @abdulmajidabdullahi5974
    @abdulmajidabdullahi5974 7 днів тому

    Kajigaskiya dan basaalaka da France to mairuwan su da alka Nigeria da France

  • @AbdulResta
    @AbdulResta 5 днів тому

    🤔🤔😢😢😢😢

  • @MusaMOHAMMEDALI-s8t
    @MusaMOHAMMEDALI-s8t 8 днів тому

    Ameen ya allah

  • @HamedSani-x7z
    @HamedSani-x7z 9 днів тому +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 3 дні тому

    Wai shi yaguda shi bayarbene baida Alaska da nijer Dan haka yanasu yabata tsakanin nijer da Yan najeria

  • @LurwanuSamaila-lt1cm
    @LurwanuSamaila-lt1cm 9 днів тому

    gaskiya zai iya Yuwa hakan

  • @bachamahamedali4524
    @bachamahamedali4524 8 днів тому

    A raba gari se mi

  • @AssamaYaoh
    @AssamaYaoh 7 днів тому

    Indai dan Nigéria ne ko uwarku d'aï ubanku d'aï dashi in yaga kudin saï ya cuceka

  • @usmaneadoum
    @usmaneadoum 9 днів тому

    To Allah ya kare mu

  • @ALHAMDULILAH2122
    @ALHAMDULILAH2122 9 днів тому

    KO kasa da cewa jamin'in Niger 🇳🇪 Sun kama wani dan ta'adda wanda dashi ankayi taro a sokoto, tabbas sun kamashi yana hannu yinzu haka, dashi anka sami bayani komi, taron ya hada manyan Nigerian da Benin da farasa da kuma wadada ke a dawa da mulkin soja yes, kai Allah yasa muda ce

  • @Chehou-fv1mn
    @Chehou-fv1mn 8 днів тому

    Kai ware

  • @Egd-zx6dr
    @Egd-zx6dr 9 днів тому

    Kaje kayi bincike malam kaji 🇳🇪

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 8 днів тому

    Nijar muna renseignements da zamu iya lekowa abin da wata ƙasa ke aikatawa cikin don haka duk abinda magabata mu suka daɗi haka ne

  • @nourimalam126
    @nourimalam126 9 днів тому +1

    Allah tona Asirin munafukai

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 8 днів тому

    Babu abinda shugabannin nigeria bazu iya aikawa ba mummuna tinda har yan ƙasar ma ba kyalewa sukayi ba indai su tilumbu ne komai sa iya yi

  • @MuhammadAhmed-ce3ui
    @MuhammadAhmed-ce3ui 8 днів тому

    Lakurawa was created by Nigeria leaders and white people we we know everything

  • @MdyousufMeYousuf
    @MdyousufMeYousuf 8 днів тому

    Cizo ka San Hukumomin nageria da yawa Munafikai ne Makaryata ne maciya Amana ne basa fadar gaskiya

  • @aboubacarhamadou8053
    @aboubacarhamadou8053 8 днів тому

    Kay yanzou kayarda da gomnatin nageriya

  • @AmadouSiradji-k2v
    @AmadouSiradji-k2v 8 днів тому

    Da kai da shuwagabannin naku duk kunci ubanku

  • @Fatma-tr2im
    @Fatma-tr2im 8 днів тому

    Indai tulunbu ne zai aikata

  • @AbubakarIdrisgood
    @AbubakarIdrisgood 9 днів тому

    gayamasu gaskiya s

  • @MalamOmar-l9g
    @MalamOmar-l9g 9 днів тому

    Don allah agencé d'un wata ragégéniya da nageria da jikadasu amèdashi tendance mayaodarané. Nageria

  • @MoustiSankwalewa
    @MoustiSankwalewa 9 днів тому

    🇳🇪🤲❤️

  • @NaserNas-y2e
    @NaserNas-y2e 9 днів тому

    Shugaban kasar nigeria ba hankali Allah yatona asirinsu

  • @HadizaMamaneGarbaHMG
    @HadizaMamaneGarbaHMG 5 днів тому

    Tinibu zai iya aikata komai

  • @Abdulaziz-b6q3c
    @Abdulaziz-b6q3c 9 днів тому

    Zen iya kasancewa haka sabo da hukumomun Nigeria 🇳🇬 Munafukaine A kan kuddi zasu iya komai

  • @kabirualiyu584
    @kabirualiyu584 9 днів тому

    Wlh Nigeria zata iya

    • @fataiadegbenro984
      @fataiadegbenro984 8 днів тому

      The goal is simple and I can tell you for free Niger, Mali and the Bukinafaso are landlocked countries and they’re desperate for a shipping route they’re trying to take over Benin shipping port unfortunately Nigeria is the only country standing in their way so what do you expect creat stupid excuses and try to destabilize the region and that’s why they kicked out France because France never supported the invasion and they are inviting Russia in place who’s willing to see the benefit of doing such for the uranium in those countries and reasons Nigeria already is solidifying it military ties with France, Germany and turkey
      These military dictatorship are dangerous and are playing with power
      In the history of Nigeria it never ever invaded another country we are a force for stability in Africa and this stupid propaganda is typical of military dictatorship

  • @ZakouMaman-f2u
    @ZakouMaman-f2u 9 днів тому

    doun dantaadar dake kawomana hari souna zaonene a Nigeria

    • @Muhammed-MudassirAli-umar
      @Muhammed-MudassirAli-umar 8 днів тому

      To su kuma yan ta'addan da ke Kai muku Hari daga Burkina Faso🇧🇫 da Mali🇲🇱 suma daga Nigeria 🇳🇬 suke ko ku jahilcin ku koda yaushe Kara bayyana ake

  • @IndéLgavi
    @IndéLgavi 9 днів тому

    E Mana

  • @SHAAYAUAHMED-u4f
    @SHAAYAUAHMED-u4f 9 днів тому

    Wllh Nigeria zata iya karkuman ta Nigeria kusan kowace ƙasa na zargin Nigeria da ta'addanci kuma akwai kanshin gky saboda ko a sojojin ƙasar suna faɗa kuma munsha ganin an koresu saboda haka mubama goyon bayan munafukai

  • @FaridaDaweye
    @FaridaDaweye 4 дні тому

    Wace sheyda kuke nema? In karyane ku kaykara mana

  • @idresbobo7071
    @idresbobo7071 9 днів тому

    Kai mln mayyan nijeria diyan tumakai ne fa basusan halatsie ba

  • @mmainasaratv4910
    @mmainasaratv4910 8 днів тому

    Wnn ba abun mamaki bane domin tinubu ba Kaunar musulmai

  • @HassaninoussaKing
    @HassaninoussaKing 9 днів тому +1

    Yan Nigeria 🇳🇬 yan wahala ne yan wiwi

    • @anasmuhammadadam9962
      @anasmuhammadadam9962 8 днів тому

      Kai ne Dan wahala matsiyaci

    • @HassaninoussaKing
      @HassaninoussaKing 8 днів тому

      @anasmuhammadadam9962 dan baxawarar jaka dan shegiya kasar ku banda boko haram mike akwai

  • @يوسفذوالقرنين
    @يوسفذوالقرنين 8 днів тому

    كذب بهتان

  • @OumarFaruku-yc5pg
    @OumarFaruku-yc5pg 9 днів тому

    Munafiki

  • @Karaminbreka
    @Karaminbreka 9 днів тому

    𝗕𝗮𝘄𝗮𝗻𝗶 𝘇𝗮𝗿𝗴𝗶 𝗺𝘂𝗻 𝘀𝗮𝗻 𝗸𝗼𝗺𝗮𝗶 𝘆𝗮𝘂𝘄𝗮