Illolin da ambaliyar ruwa ta yi wa birnin Maiduguri

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 29 вер 2024
  • Kusan mutane miliyan biyu ambaliyar ruwa ta shafa a birnin Maiduguri wanda ya kawo cikas ga harkokin kasuwanci da makarantu da asibitoci da sauran abubuwan yau da kullum.
    Gwamnatin na yunƙurin daidaita al'amura a birnin, sai dai ɓarkewar cututtuka da ke yaɗuwa ta hanyar gurɓataccen ruwa, da rashin abinci mai gina jiki na iya zama barazana ga lafiyar mutane.

КОМЕНТАРІ • 1