Da shugabannin PDP da ke Katsina da APC duk abu daya ne yanzu - Inji Dr. Mustapha Inuwa
Вставка
- Опубліковано 9 лют 2025
- Daya daga cikin jagororin adawa a jihar Katsina kuma tsohon Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Dr. Mustapha Muhammad Inuwa ya yi martani kan ikirarin APC a jihar na cewa ta karbi sama da mutane 40,000 daga jam'iyyun adawa.
Daukar Nauyi: Alhaji Aminu Musa, shugaban kamfanin A & A Musa Aminu Nig. Ltd masu hada-hadar filaye, gidaje da kuma gine-gine, kuma jigo a jam'iyyar ta PDP.