MLM Allah ya saka da alkhairi amma abinda Yakamata musulmai su sani shugabannin America da england yahudawa ne wlh kiyayyarsu da musulmai tafi ta ƙasar France amma ayanzu haka shugaban nin kasashen musulmai sunbar embassy na America da england da Germany duk abude musamman Saudiyya da Masar da Pakistan da Indonesiya da Turkiya
Allah ka jikan Sheikh Ja'afar Adam ya taba wannan maganar da dadewa yake cewa ko Amurka bata yi cigaban da babu corruption acikin zabenta ba. Yake cewa su ma kansu yahudawa suna taka rawa wurin nada wanda suke so ba wanda talakawa suka zaba ba. Allahu Akbar, ga Abu A'isha ka fito da abun a filu
Allah shi taimaki musulmai da musulunci sannan kuma Duka bakin su daya saboda ai yahudawa ne dukan su baza su so addinin musulunci ba har abada Allah shi bamu kariya
اللهم صلى وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى إله وصحبه اجمعين وسلم
Dama tsari America ne duc shugaban da ya hau tsarin ya ke biya Allah ya cine wa yahudawa
Akwai allah
Ai kamar yadda bash me fachin baki yaki fadi amaruca ba zata taba tsanzawa akan manu fofinta
Ku masu fashin baki. Kamar baku san America ba .
Sallamun.alaikum.malam.abu.aisha.tadalilinka.mutane.dayawa.zasugane.wacece.amerika...
Domin.atarihinkasar.amerika.mutumbiyune.sukamukikasar.nasarawa.dayahudawa.babuna.uku.
Allah karyabamu Mulkin amurka bijahi rasullillah S A W 🤲🤲🤲 Allah yatarwatsasu darajar Kur.ani
Wlh douka ssiyasa ce wlh babou mesoun musulunci
dama mana kawai dai kafircin wani yafi zafi kiyayyar wani ta dara ta wami amma duk
MLM Allah ya saka da alkhairi amma abinda Yakamata musulmai su sani shugabannin America da england yahudawa ne wlh kiyayyarsu da musulmai tafi ta ƙasar France amma ayanzu haka shugaban nin kasashen musulmai sunbar embassy na America da england da Germany duk abude musamman Saudiyya da Masar da Pakistan da Indonesiya da Turkiya
Tabb wato inaga dashine ba asan mi zeyiba😮😮
sosai kuwa
Allah ka jikan Sheikh Ja'afar Adam ya taba wannan maganar da dadewa yake cewa ko Amurka bata yi cigaban da babu corruption acikin zabenta ba. Yake cewa su ma kansu yahudawa suna taka rawa wurin nada wanda suke so ba wanda talakawa suka zaba ba. Allahu Akbar, ga Abu A'isha ka fito da abun a filu
Allahu akbar, Allah ya jikan malam
@@al-furqanwalhudatv Amin ya hayyu ya kayyum 🤲
Allah ya taimaki palastin tare da duk musulmai fadin duniya kuma ya hada kam musulmai baki daya
Allah shi taimaki musulmai da musulunci sannan kuma Duka bakin su daya saboda ai yahudawa ne dukan su baza su so addinin musulunci ba har abada Allah shi bamu kariya
In cha Allah ko mine manufarsu in sha Allah plastine se sun yin nassara akan su
State policy ne
Allah yana tare musulmin falasdeen 😂
ASSALAMU ALAIKUM MALAM DON ALLAH INA TAMBAYA MINE NE GASKIYAR MUTUWAR SHUGABAN KASAR IRAN 😢
Gaskiya wayan nan mutanan suna raina mana hankali
حسبنا الله ونعم الوكيل
First comment
Allah yayiwa rayuwarka albarka
Allah yarayamaka Aisha cikin Amin chi
amin, Aisha ta rassu shwkaru 5 baya
@@al-furqanwalhudatvallah yaqafar tamata yayi mata rahama 🙏
@@al-furqanwalhudatvAllah sarki, Allah ya jikanta da rahama ya baku hakurin rashin ta
Allah zai kara taimakon Falasɗinu insha Allah
جزاك الله خيرا ياشخ
Allah yatarwasa yahudawa
☝️🇵🇸😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭❤️
😭😭😭😭Allah zaikamasu
Danjuma da danjummai
Allah ya Isa tsakanin mu da Larabawan middle east,,, da suna da kishin filasɗeenawa da duk haka bai faru baaa
😢
Diyan asara larabawan zamani machaya jinin musulman duniya.allah waddan'ku larabawan duniya.allah ya laance'ku
🎉🎉🎉
Ameen ya hayyu ya qayyum
Allah sarki 😢 wlh andaɗe da zaluntar duniyar Musulunci 🤲🏼