Jazaka-Allah khairan sheikh Abu-Aisha. Dama ni, abinda ni ke cewa shi kanshi dinner ba musulunci ne ba, to bai kamata aga malamin dake daawar sunnah ya je gurin ba. Domin zuwan malamai irin wannan taron daura gindine ga masu su cigaba da yi. Mukuma so muke a daina wannan sabuwar bidi'ar. Kuma rigar da anaryan tasa, a gaskiya ba ta cika cikaķkiyar rigar musulunci ba, don koda ta yi can kasa, to wallahi ta matse da sama. Kawai, malamai su ji tsoron Allah su nisanta kansu da duk abinda zai iya zubarda mutuncin su da na addini.
Masha'allah Allah ya saka da alhairi Abu Aisha.duk Wanda yakekin dr idiris mujadiddi Tawhidi to Yana kinshine saboda gaskiyarshi.ni ina son dr saboda Allah kuma da gaskiarshi
Hakan yasa na fahimce cewa gaskiya malamin nan yana da zafi ne wurin fadan gaskiya koda ba zata maka dadi ba to su kuma yan izala son rai ya masu yawa suna fadan abu ne akan wanda baya tare dasu akan aqida amma basa fadan gaskiya idan malaman izala suka aikata kamar yada suke yiwa yan wasu kungiyoyi shi kuma shaikh idris ko a wane bangare kayi abinda ba daidai ba sai ya gayamaka gaskiya ko kai waye
Gaskiya akoi gewra ga maganarka malam, baya yiyuwa ace komai shikadai daidai dukan maluma suna akuskure, Kuma kai bakji ba, yanda yake Cima mutane mutunci da sunan raddi, sannan ya fada kan alaramma malam Sulaiman, haba mana
Abu Aisha kaji tsoran Allah kada ta'assubanci akan Dr Idris yasa ka sauka daga tafarkin mutanen kwarai, kafito ka fada ra,'ayinka cewa Malam Kabiru Gombe baiyi laifi ba zuwa wurin tarronnan kuma ba abin aibatawa bane amma da maigidanka Dr Idris yafito yayi bayani shikenan ka sauka daga wancar fahimtar. Kuma Kai Almajirin karatune a hakan? Ku fito ku masa nasiha ko ta bayan fage ne amma wllhy Kuna ziga malaminnan Yana wa Sunnah katobara,! Ka Sani cewa Duk Abinda kake posting a UA-cam dinka Allah zai tsareka gobe qiyama akai......يوم لا ينفع مال ولا بنون الا من اتى الله بقلب سليم Duk cin mutuncin da Dr Idris yakeyiwa Malamanmu Irin su Dr Sani Rijiyar Lemu , Prof Isah Ali Pantami, Malam Jaafar da Albani ( A shekarun baya) da Asadussunnah da sauransu bamu taba ji kayi masa inkaari ba! balle ka basu kariya! Shin wannan.gidan TV din naka ba Dan promoting din Sunnah bane ka kirkiroshi! Ko dai akuyace da fatar kura? Kace mafiya yawan sabani Dr Idris Bauchi Hafizahulahu shine mafi gsky wllhy Tllhy maganar jahilci ce dukda Kai ba jahili bane! Meye zaka CE Dan gane da sabanin Imam Malik bn Anas da Abu Haneefah waye ne mafi yauwa yake akan daidai? Sabanin Imam Muhammad Bn Idris Asshafi'ee da Abu Abdillahi Ahmad Bn Hambal waye mafi yawan gsky a tsakaninsu? Abu Aisha ka fito ka bamu amasa Dan Allah. ,????? Ba Lallai ba Abu Aisha ya iya bada wannan amsa ko zaka yanka shi saboda zai daure kansa da kansa Amsa GA Abu Aisha anan shine Duk Wanda ya dace da Sunnah da karfin dalili shi ne muke kyautata wa zato akan daidai....a Qaaeedar malamai kowa Yana daidai Kuma kowa Yana kuskure Banda Annabi Muhammad SAW. Kasancewar sabanin Dr Idris da Sauran Malaman Sunnah ne toh ko a yaushe kamanta yayi a dinga daura mutane akan bin qauli ragihy ba wai ga shakhsiyya bah. Shin kana Ina Dr Idris yace عمرو بن العاص ya duk da , عبدالله بن عمرو بن العاص ، kasance Yana rubuta Maganganun Manzon Allah SAW cikin halin fushi da rashin fushi wadansu sahabbai suka ce masa shin zaka rubuta komai Annabi ya fada cikin halin fushi....? Sai Ya je ya samu Manzon Allah SAW ya fada masa sai Annabi yace masa ya rubuta babu Abinda zai furta a sai gaskiya ... Dr Idris ma yace Shima haka yake ( Kamar na Annabi) . Shin wannan daidai ne?. Mas'ala photo ta camera kasan cewa akwai اختلاف na malamai Kama yadda Sheikh alqaasim da sauransu suka yi bayani na ilimi amma Dr Idris ya fito yace Duk malaman Yan iska ne? Meye kace Kai Abu Aisha? Kada neman duniya yasa kamanta da kwanciyar kabari....Dr Idris Abdulaziz ya kausasa lafazi akan Duk Wani malami da yake taawilin Hadithin إن أبي و أباك في النار.....Kama yadda yake cikin Muslim..... حدثنا أبو بكر بن أبي شيبة قال حدثنا عفان بن مسلم قال حدثنا حماد بن سلمة عن ثابت عن أنس بن مالك جاء رجل إلى النبي صلى الله عليه وسلم........ Malamai sun tattauna Maganganu akan isnadin Kamar siyudi Wanda ya rasu hijra 911 ya am bata a cikin littafin sa ,الحاوي الفتاوي Amma maganarsa Mai rauni CE Kama yadda Malam Rabbeey bn Hadi Almadkhaly yayi masa martani .. .. infact dai akwai Maganganu akai kuma kai da kanka nasan raayin ka shine iyayen annabi basa wuta....Amma Abin Mamaki Abu Aisha naji Dr Idris Hafizahulahu yana cewa Duk Malaman da suka yi taawilin nan yan sunyi ne domin farantawa yan bidi'ah.... ???? Shin hakan ma dai dai ne Abu Aisha? Waye magabacin sa akan wannan katobara? Dr Idris ya ci mutuncinsu Imam Abdul wahhabi Abdallah kwanakin baya shin muni martaninka akai ne? Sheikh Jaafar Mahmud Adam Hafizahulahu Ta'alah ya taba kawo wa Dr Idris ziyara misali shabiyun dare sai yazo Yana fada akan mimbari cewa tsoran sharrin Kungiyar izala ce yasa malam Jaafar bai zo da safiya ba? Shin ya shiga zuciyar Malam Jaafar ne yaga niyyar sa? Kafin Nan ma shin Malam Jaafar dan Kungiya ne? Muna jiran amsar Abu Aisha ? Wllhy Abu Aisha Ina kaunarka saboda Allah matuka Amma a mizanin adalci shine ka fara sauka daga hanya...... Akarshe Ina wa kaina da kanka nashiha da fadin Allah Ta'alah "واتقوا يوماً ترجعون فيه إلى الله ثم توفى كل نفس ما كسبت وهم لا يظلمون "BAQARA AYA 281 SUNANA USMAN MUNIR 08029448551 Zanyi sha'awa mu tattauna da Kai a ilmance ba tare da cin mutunci ba domin nasan ka samu tarbiyya matuqa Alhamdulillah Kuma Kai Dalibin karatu ne ba Dan Hauragiya bah. Bissalam.
Ni shawarata ya kamata ace kugane abinda yafi damun alummarmu kumaida hankali akai, amma daukar wani abu da wasu suka yi ayi ta magana Wanda babu ikhlasi aciki ko daya, se dai don a ci mutunci wasa ko wani ba itace maslahar ko bukata ta wannan yanayi da muke cikiba, face kawai ta zama hanya da zaa kawar da tunin mutane akan abinda ya kamata tunaninsu ya kasance zuwa idan baze amfane suba.
Nidai nadade ina tanbaya amma haryanzu bansamu amsa ba tambayar itace Dan Allah dr Idris ya taba dauko alkairan malaman dayake ma raddi yayi khudba akai kodai sai sharrin kawai yake kudba akai??
Kuyi haquri dai dai din nasane yafi yawa kuma shiba annabi bane amma kukuma meyasa kukeso yayi kuskure din bayan malami annabi yace tsuntsaye da bishiyu da halittun ruwa suna nemawa malami gafara idan yayi kuskure yan uwa kuji tsoran Allah inbaku da ilimi akan abu kudaina shiga amm please
@@Basirubasi-g7c toh Munyi hakuri Kama yadda ka roka .....toh Dan Allah kuce wa Dr Shima yana Duba wa malamanmu na Sunnah kamarsu kabeer Gombe da Balalau da Prof Sani ,Bello Yabo da Daurawa da Bin Uthman da Pantami da sauransu Yana Duba alkhairansu yafi sharrinsu yawa domin haka ya daina aibata mana malamai
@@usmanmunir2554 tom dan uwa dukkanmu ahalussunna ne kuma dukansu malaman mune wlh muna sansu amm kasani manhajin ahalussuna ne cewa babu hadin baki kowa yaibadaidai ba anayiwa juna raddi sabanin yan'bidi'a su kome zasuyi bamai musu raddi daga cikinsu wann kuma ba addini bane ba hatta sahabbai sunaiwa junan su raddi amm tabbas Dan uwa dr idris yakamata yadan gunga tausasawa koyaya ne dukda ahaka yake kasan kowa akwai irin uslubinsa mutane bazasu zama iri dayaba
Saboda baki hukunce hukuncen Shari'ah bane shi yasa kike wannan maganan. Ko babu kida haramun ne, saboda babu idan musulunci ya yadda da haduwan maza da mata idan ba a babin lalura ba kuma tufafin jikin amarya ba shi bane tufafin da Shari'ah yadda da shi ba. Yar uwa, aje a shiga Islamiyyah, saboda a fahimci addini.
Dan iskan mlm irin dr idris ina fatan kada Allah ya kara maimaita mana mlm irinshi me zagin mlmai da cimusu mutunci da aibatasu da nunawa duniya laifinsu butulu ya samu ilimi tahanyar izala amma tsakanin shida ita saicin mutunci mlman izalah.
Hhhhhhh maqiya Allah maqiya gaskiya dr idris ikon Allah nagaba yayi gaba Daga kaga mutum yana qin dr idris to kodai mushiriki ko dan bidi'a kokuma munafikin ahalussunna meqaryar sunna masu fakewada sunna
Sai dai mutum yaqi ka dan son zuciyar sa amma badan abinda kke faɗa bah❤
Je t'aime docteur Idriss
JazakAllaahu Khayran Ya Shaikh. Muna tare da kai.
Gaskiya dr idris yasan meh Yakeyi Allah ya saka da alkairi
Ameeeeen y Allah
Gaskiya ne mlm Allah ya saka da alheri da nasiha amine
Jazaka-Allah khairan sheikh Abu-Aisha. Dama ni, abinda ni ke cewa shi kanshi dinner ba musulunci ne ba, to bai kamata aga malamin dake daawar sunnah ya je gurin ba. Domin zuwan malamai irin wannan taron daura gindine ga masu su cigaba da yi. Mukuma so muke a daina wannan sabuwar bidi'ar. Kuma rigar da anaryan tasa, a gaskiya ba ta cika cikaķkiyar rigar musulunci ba, don koda ta yi can kasa, to wallahi ta matse da sama. Kawai, malamai su ji tsoron Allah su nisanta kansu da duk abinda zai iya zubarda mutuncin su da na addini.
Allah yasakawa Dr Idris abdulaziz da aljannah
Check Imam idris Allah ya ma Albarka
Tsakani da Allah malan Idris abdulaziz bauchi muna masa kyakykyawan zato insha'Allah ❤
Masha'allah Allah ya saka da alhairi Abu Aisha.duk Wanda yakekin dr idiris mujadiddi Tawhidi to Yana kinshine saboda gaskiyarshi.ni ina son dr saboda Allah kuma da gaskiarshi
Dr idiris Allah Yama albarka ameen
Gaskiya ne malam allah ya saka da alkhari
Gaskiya ne malan Allah yayi jagoraci❤❤❤
Allah shi karawa rayuwa albarka malam
Munatare Allah yasaka da akhairi
Gaskiya daya ce Dr Idrisu
ما شاء الله تبارك الله وجزاك الله خيرا وربي يحفظه من كل سوء
Dr idriss Allah ya biyaka .
Aimu munsan wlh wlh wlh komai daren dadewa sai andawo ana neman dr idris ido rufe sbd gaskiyarsa dakuma tsoran Allah dinsa
Aslm Barak dawarahaka ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Allah yasaka sheikh Dr.Idris.
Allah yama rayuwa Albarka
Allah yadafa maka ya tsaremu da fitintinun karshen zamani
Inason kabiru gwambe amma dan adamne zai iyayin kuskure nagamsu da wannan nasihar Allah yasa mugama lafiya
Gaskiya Dr. zamutayaka addu'a akan cutar dakedamunka ta Hassada saboda inabi-biyan karatunka amma bantaba jinkafadi alkhairi nawa Malami ba, kullum idonka yanaeqawa a'inane sukayi wani abun kuskure kashe lentasu, abin takiacem shine wasuma.dalibankane muna bakashawara ka kyara harkar da'awarka idan kanason karshenka tayi kyau.
Wlh duk wanda ke zagin dr idiris kodai jahiline ko dr idiris ya sabawa ra'ayin sa ko kuma bai kaunarsa amma badan dr baifadin gaskiya ba
Allah yaqarawa mlm lpy
Gidan hujja
Hakan yasa na fahimce cewa gaskiya malamin nan yana da zafi ne wurin fadan gaskiya koda ba zata maka dadi ba to su kuma yan izala son rai ya masu yawa suna fadan abu ne akan wanda baya tare dasu akan aqida amma basa fadan gaskiya idan malaman izala suka aikata kamar yada suke yiwa yan wasu kungiyoyi shi kuma shaikh idris ko a wane bangare kayi abinda ba daidai ba sai ya gayamaka gaskiya ko kai waye
Allah ya biya
Allahhu'akbar
Dr gidan hujja
Dr tauhid 💛
🎉🎉🎉
❤❤
Wlh ko kadan idi baida adalci
Gaskiya akoi gewra ga maganarka malam, baya yiyuwa ace komai shikadai daidai dukan maluma suna akuskure, Kuma kai bakji ba, yanda yake Cima mutane mutunci da sunan raddi, sannan ya fada kan alaramma malam Sulaiman, haba mana
To Kaidabakaje dîner ba aiba'akira sunankaba .Idan kanaso kada ayimusu raddi kafada musu sudena zuwa diner
Har kai abu aisha kaji tsoron Allah meyasa da ideis yakawo yan shi’a masallacinsa sukayi buki bakuyi maganar akaiba dan kawai bakuson malaman sunna
Wai malamaikenan, anyizagezage akan maulidi, anyi akancharbi, anyi akan rawar Malaman Saudia, yanzukuma akanbikin yar kwankwaso, waidukdasunan malanta, aigarasauraron kidan amada dasauraron wayannan Malaman. Mafiyawancinsu Yanneman namiyanekawai.
Jeka koyo rubutun hausa kaji se kazo ka musu rashin kunyar
Abu Aisha kaji tsoran Allah kada ta'assubanci akan Dr Idris yasa ka sauka daga tafarkin mutanen kwarai, kafito ka fada ra,'ayinka cewa Malam Kabiru Gombe baiyi laifi
ba zuwa wurin tarronnan kuma ba abin aibatawa bane amma da maigidanka Dr Idris yafito yayi bayani shikenan ka sauka daga wancar fahimtar. Kuma Kai Almajirin karatune a hakan? Ku fito ku masa nasiha ko ta bayan fage ne amma wllhy Kuna ziga malaminnan Yana wa Sunnah katobara,! Ka Sani cewa Duk Abinda kake posting a UA-cam dinka Allah zai tsareka gobe qiyama akai......يوم لا ينفع مال ولا بنون الا من اتى الله بقلب سليم
Duk cin mutuncin da Dr Idris yakeyiwa Malamanmu Irin su Dr Sani Rijiyar Lemu , Prof Isah Ali Pantami, Malam Jaafar da Albani ( A shekarun baya) da Asadussunnah da sauransu bamu taba ji kayi masa inkaari ba! balle ka basu kariya!
Shin wannan.gidan TV din naka ba Dan promoting din Sunnah bane ka kirkiroshi! Ko dai akuyace da fatar kura? Kace mafiya yawan sabani Dr Idris Bauchi Hafizahulahu shine mafi gsky wllhy Tllhy maganar jahilci ce dukda Kai ba jahili bane!
Meye zaka CE Dan gane da sabanin Imam Malik bn Anas da Abu Haneefah waye ne mafi yauwa yake akan daidai?
Sabanin Imam Muhammad Bn Idris Asshafi'ee da Abu Abdillahi Ahmad Bn Hambal waye mafi yawan gsky a tsakaninsu? Abu Aisha ka fito ka bamu amasa Dan Allah. ,?????
Ba Lallai ba Abu Aisha ya iya bada wannan amsa ko zaka yanka shi saboda zai daure kansa da kansa
Amsa GA Abu Aisha anan shine Duk Wanda ya dace da Sunnah da karfin dalili shi ne muke kyautata wa zato akan daidai....a
Qaaeedar malamai kowa Yana daidai Kuma kowa Yana kuskure Banda Annabi Muhammad SAW. Kasancewar sabanin Dr Idris da Sauran Malaman Sunnah ne toh ko a yaushe kamanta yayi a dinga daura mutane akan bin qauli ragihy ba wai ga shakhsiyya bah.
Shin kana Ina Dr Idris yace عمرو بن العاص ya duk da , عبدالله بن عمرو بن العاص ، kasance Yana rubuta Maganganun Manzon Allah SAW cikin halin fushi da rashin fushi wadansu sahabbai suka ce masa shin zaka rubuta komai Annabi ya fada cikin halin fushi....? Sai Ya je ya samu Manzon Allah SAW ya fada masa sai Annabi yace masa ya rubuta babu Abinda zai furta a sai gaskiya ... Dr Idris ma yace Shima haka yake ( Kamar na Annabi) . Shin wannan daidai ne?.
Mas'ala photo ta camera kasan cewa akwai اختلاف na malamai Kama yadda Sheikh alqaasim da sauransu suka yi bayani na ilimi amma Dr Idris ya fito yace Duk malaman Yan iska ne? Meye kace Kai Abu Aisha? Kada neman duniya yasa kamanta da kwanciyar kabari....Dr Idris Abdulaziz ya kausasa lafazi akan Duk Wani malami da yake taawilin Hadithin إن أبي و أباك في النار.....Kama yadda yake cikin Muslim.....
حدثنا أبو بكر بن أبي شيبة قال حدثنا عفان بن مسلم قال حدثنا حماد بن سلمة عن ثابت عن أنس بن مالك جاء رجل إلى النبي صلى الله عليه وسلم........
Malamai sun tattauna Maganganu akan isnadin Kamar siyudi Wanda ya rasu hijra 911 ya am bata a cikin littafin sa ,الحاوي الفتاوي Amma maganarsa Mai rauni CE Kama yadda Malam Rabbeey bn Hadi Almadkhaly yayi masa martani .. .. infact dai akwai Maganganu akai kuma kai da kanka nasan raayin ka shine iyayen annabi basa wuta....Amma Abin Mamaki Abu Aisha naji Dr Idris Hafizahulahu yana cewa Duk Malaman da suka yi taawilin nan yan sunyi ne domin farantawa yan bidi'ah.... ???? Shin hakan ma dai dai ne Abu Aisha?
Waye magabacin sa akan wannan katobara?
Dr Idris ya ci mutuncinsu Imam Abdul wahhabi Abdallah kwanakin baya shin muni martaninka akai ne?
Sheikh Jaafar Mahmud Adam Hafizahulahu Ta'alah ya taba kawo wa Dr Idris ziyara misali shabiyun dare sai yazo Yana fada akan mimbari cewa tsoran sharrin Kungiyar izala ce yasa malam Jaafar bai zo da safiya ba? Shin ya shiga zuciyar Malam Jaafar ne yaga niyyar sa? Kafin Nan ma shin Malam Jaafar dan Kungiya ne? Muna jiran amsar Abu Aisha ?
Wllhy Abu Aisha Ina kaunarka saboda Allah matuka Amma a mizanin adalci shine ka fara sauka daga hanya......
Akarshe Ina wa kaina da kanka nashiha da fadin Allah Ta'alah
"واتقوا يوماً ترجعون فيه إلى الله ثم توفى كل نفس ما كسبت وهم لا يظلمون "BAQARA AYA 281
SUNANA USMAN MUNIR
08029448551
Zanyi sha'awa mu tattauna da Kai a ilmance ba tare da cin mutunci ba domin nasan ka samu tarbiyya matuqa Alhamdulillah Kuma Kai Dalibin karatu ne ba Dan Hauragiya bah.
Bissalam.
Masha Allah malam Munir
Kuma duk sai ace angusadda bidi'a an kawo Sunnah ? ta hanyar ta'wili
Allah ka azamu akan daidai ameen summer ameen alhmdllh
masha Allah,
tambayana anan Dazuwan taron yan shi'a da zuwa dina wanne ne yafi muni
Ba alkhairi bane Malaman Sunnah su halarci dinner ba Mai asali daga kafirai da yahudawa da nasara.
Ni shawarata ya kamata ace kugane abinda yafi damun alummarmu kumaida hankali akai, amma daukar wani abu da wasu suka yi ayi ta magana Wanda babu ikhlasi aciki ko daya, se dai don a ci mutunci wasa ko wani ba itace maslahar ko bukata ta wannan yanayi da muke cikiba, face kawai ta zama hanya da zaa kawar da tunin mutane akan abinda ya kamata tunaninsu ya kasance zuwa idan baze amfane suba.
Wlh baitaba yada alkhairin malaman sunnaba
Wllhy
Nidai nadade ina tanbaya amma haryanzu bansamu amsa ba tambayar itace Dan Allah dr Idris ya taba dauko alkairan malaman dayake ma raddi yayi khudba akai kodai sai sharrin kawai yake kudba akai??
Baka bibiyar sa sosai kaima yankomuku 6minets akeyi kukalla a tiktok ko Facebook anrainamuku hankali shiyasa bakusan komai akansaba amma kuke mgn akai
Alhamdu lilahi ba mlmn mu a Dina ba su siyasa saidai mauludi da sune za'ace kafiraine
kaikuma buki ba addini bane, amma ai maulidi kanayine akan cewa addinine kuma lada zaku samu. kasan badalar da wasu keyi awurin maulid
Abu Aisha kaji tsoran Allah bakada aiki sai yaban dr idris meyadasharri
Kaima kayi gaskia Abu Aisha zaiyabeka domin ana yabon dr idiris ne saboda gaskiarshi 🇳🇪👈
Abu Aisha, Mai Alfurqan Tv Kaji tsoron Allah, meyasa Ko yaushe ba ka fadar kus kuren Dr Idris? Sai dai daidan sa.
Kuma Gashi Muna kyautatawa Abu Aisha zato Amma Abin Yana bamu Mamaki.....
Kuyi haquri dai dai din nasane yafi yawa kuma shiba annabi bane amma kukuma meyasa kukeso yayi kuskure din bayan malami annabi yace tsuntsaye da bishiyu da halittun ruwa suna nemawa malami gafara idan yayi kuskure yan uwa kuji tsoran Allah inbaku da ilimi akan abu kudaina shiga amm please
@@Basirubasi-g7c toh Munyi hakuri Kama yadda ka roka .....toh Dan Allah kuce wa Dr Shima yana Duba wa malamanmu na Sunnah kamarsu kabeer Gombe da Balalau da Prof Sani ,Bello Yabo da Daurawa da Bin Uthman da Pantami da sauransu Yana Duba alkhairansu yafi sharrinsu yawa domin haka ya daina aibata mana malamai
@@usmanmunir2554 tom dan uwa dukkanmu ahalussunna ne kuma dukansu malaman mune wlh muna sansu amm kasani manhajin ahalussuna ne cewa babu hadin baki kowa yaibadaidai ba anayiwa juna raddi sabanin yan'bidi'a su kome zasuyi bamai musu raddi daga cikinsu wann kuma ba addini bane ba hatta sahabbai sunaiwa junan su raddi amm tabbas Dan uwa dr idris yakamata yadan gunga tausasawa koyaya ne dukda ahaka yake kasan kowa akwai irin uslubinsa mutane bazasu zama iri dayaba
Shikuama hukunci Akan hassadafa?
Duk biyun 2 sunada muni barinsu yakamata kayi
Tsakani da Allah wace barna aka aikata awurin kida akayi awurin ko rawa fisabilillah Allah ya rabamu da hassada ta wannan malami
Ya kamata ki Kara sauraron jawabin malam ko zaki fahimce shi da kunnen basira
Toh mainene abun hassada a nan ke kuma
😂😂 kai wannan baki da kai
Saboda baki hukunce hukuncen Shari'ah bane shi yasa kike wannan maganan. Ko babu kida haramun ne, saboda babu idan musulunci ya yadda da haduwan maza da mata idan ba a babin lalura ba kuma tufafin jikin amarya ba shi bane tufafin da Shari'ah yadda da shi ba. Yar uwa, aje a shiga Islamiyyah, saboda a fahimci addini.
Dan iskan mlm irin dr idris ina fatan kada Allah ya kara maimaita mana mlm irinshi me zagin mlmai da cimusu mutunci da aibatasu da nunawa duniya laifinsu butulu ya samu ilimi tahanyar izala amma tsakanin shida ita saicin mutunci mlman izalah.
Wannan Dr jaki wlh da da’awar annabi yake fada jahili kawai dan son rai
Ittaqillah
To kai mekake son fadane?
Sai dai haushi ya kashe ku 😅
Hhhhhhh maqiya Allah maqiya gaskiya dr idris ikon Allah nagaba yayi gaba
Daga kaga mutum yana qin dr idris to kodai mushiriki ko dan bidi'a kokuma munafikin ahalussunna meqaryar sunna masu fakewada sunna