Mutanen gari sun kashe 'infoma' a Katsina

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 7 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 15

  • @salisualhassan8010
    @salisualhassan8010 6 місяців тому

    Laifine daukan doka ahannu Amma wallahi inda sunkawoshi station to da yaci banza, Allah sarki mutanen kauye suna ganin mulkin zalunci.😢😢😢

  • @abubakaribrahim4285
    @abubakaribrahim4285 5 місяців тому

    najeriya ubangiji Allah yasa mudace

  • @PEN-Mawii
    @PEN-Mawii 9 місяців тому

    Kai dansanda wallahi kuji TSORON ALLAH kuyi adalci ALLAH ya kateku amma wanna yafi police dinnan gaskiya

  • @salisualhassan8010
    @salisualhassan8010 6 місяців тому

    Gaskiya naji tausayin mutanennan😢
    Ashe da gaske ne ma aikata basa zuwa kauyikan😢

  • @BabaganaLawan-f7i
    @BabaganaLawan-f7i 9 місяців тому

    Nima ina goyan Bayan wanna n banan Allah

  • @ShituIsmaila
    @ShituIsmaila 5 місяців тому

    Wannan mutomin ya Fe police gaskiya sabidayana bakauyine Allah ya Keauta

  • @surajoumarahmad1285
    @surajoumarahmad1285 2 роки тому

    Gaskiya dai ayi adalci fisabidullah

  • @abubakartasiumuhammad5888
    @abubakartasiumuhammad5888 4 місяці тому

    Gaskiya wannan yafi yansanda gskiya

  • @saratushehu353
    @saratushehu353 29 днів тому

    Ai humuma ita ce take Sanya mutane daukan fansa Koda sunba dashi sake shi za,a yi

  • @ashamariam9175
    @ashamariam9175 2 роки тому

    Allahamdulahi

  • @nasirsaani7544
    @nasirsaani7544 2 роки тому

    Gaskiya mutanennan basudawani laifi
    tundakaga police basazuwa sukaresu
    Tokaga aibazasuzawna aqarardasuba
    Kuma ina danta'adan dayaceshibaisa iya wandayaharbeba amma kumaharsarauta akabashi afeli jamiai basuzo sunkamashiba

  • @musakiriga
    @musakiriga 2 роки тому

    Maganarsa akwai damuwa gaskiya. Mutum ya zama annoba acikinku dole asamu ba daidai ba.

  • @mahammadbotulmiabdulsalam4047
    @mahammadbotulmiabdulsalam4047 2 роки тому

    Ayi musu adalci, kullu bagidaje akewa rashin adalci...

  • @AsassMkd
    @AsassMkd 8 місяців тому

    Sunyi daidai tunda yansanda basa zuwa ayi musu adalci

  • @سدامبلجيكا
    @سدامبلجيكا 10 місяців тому

    🇳🇬🦅⭐🤲🇳🇪