HADIZA GABON: Fausiyya D Sulaiman, Fitila daga Kannywood
Вставка
- Опубліковано 6 бер 2024
- Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official UA-cam Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
UA-cam channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos - Розваги
Aunty fauxy tamu 💃daukacin members din xaure muna Miko gaisuwa we're proud of you 🌹
Allah ya ƙara basira Aunty Fauxiyya, Allah yasaka miki da alheri da irin ayyukan alherin da kikeyiwa bayin Allah.
Ma Sha Allah Hajiya Fauziyya a Decent Woman, Yarki ta gaje ki yana da kyau, Amma Dan Allah kidai na cewa ke Yar Kannywood ce.
Allah ya saka muku da alheri masoya na biyu ga Hadiza ga Fauziyya
Masha Allah.
I rili enjoyed every bit of this interview.so educative and meaningful....
Gaskia Gwagwarmaya akwai wuya akwai dadi!!
First 😅
Muna godiya Aunty khadeejah
Hajiya Fauziyya inai maki Fatan Alkhairi, already am one of ur followers🎉
Masha'allahu, ambawa jama'a kwarin gwiwa na cewa, idan zaka Yi wani abu ka dage zakayi nasara, Allah Ya albarkaci rayuwar ki kema Hadiza ya'ta. Nice dai Ya'maama daga Maiduguri, Ina bin ki kullum, ba don nishadi kawai ba, a kwai daukan darasi a cikin ta.
Masha Allah she is amazing Allah ya saka miki da gidan aljanna
Macha Allah dan Allah asamo mana bellyn Abdl itama
Masha Allah aunty fauxiyya🥰
I love this woman, she is so educated
Masha Allahou 🎉❤hamisou bere kah 🥳🥳
Masha Allah best episode
Masha Allah ❤🎉
Masha Allah, Ina kaunarki Fauziyya sabida taimako da kikeyiwa mabukata domin Allah
Kai aunty fauziya jarirtacciyar mace ce Allah dai yayi jgr🤲🥰
Merci beaucoup 🎉🎉
Wallahi aunty KAHADIJA all what you said is true regarding the current situation of nigerian graduates.
what they refused to told us in the university is that one mus have GODFATHER in addition to qualification.
Mãa Shaa Allah 👏 Fauziya D Suleiman ❤💚✨
Hajjaju Uwar marayu 🥰Marayu come forward GA mamanku🤝
Masha Allah Hajiya fauziya D sulaiman Allah yasaka da Alkhairi Tabbas irinku sunada mahinmamchi Acikin Al umma
kwarai da gaske dan uwa
Ina gaisuwa our writter I'm so proud of you 👍
Kaii hirar nan tamun dadi wallahi ❤❤❤
❤❤❤❤
I love you hadixa gabon
Kinama Allah da manzonchi Annabi mouhamadou S.A.W kikawo mouna Nafissa Abdoulaye
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤
@hadiza pls bring nefisat Abdullahi and rahama sadau
Masha'allah allah ya biya❤
I'm watching from Hong Kong ❤
Anty hauziyya allah ya Kara lfy da Nisan kwana ❤❤
Masha Allah ❤
Mashaa Allah my sister❤
Assalamu alaikum barka da warhaka munajin dadin wannan Shirin naki anty hadiza Allah ya Kara basira anty fauziyya Allah ya Kara lfy da Nisan kwana Ina Daya daga cikin masoyanki Ina kaunar ku domin Allah ❤
Gaskiya hajiya Fauziyya kin ilimantar a wannan hirar taki sosai.
Masha Allah
May almighty Allah reward you
Allah yakara wa rayuwa albarka hajiya fauziya d Suleiman
Yane hamissou bourekana,dai ko dai wanine cun daban
amadadin alummar potiskum munamiki fatan alkhairi.we wish you long life and prosperity
Mash Allah
masha Allah
Hadiza aliyu Dan allah kiyi min enter view 🪟
masha allah
Don't forget to send Salawat upon our loving Prophet Muhammad S.A.W. 📿💯
Aunty fauziyy 💚💚💚💚
Ma sha Allah
Wow dan allah a kamana lilin baba thank you
DAN ALLAH AKAWU OLA A DUNIYA YAZU
I have read so many of your books... including qarshen wahala
Aslm barka da sallar juma'a Allah ya bamu ladar dake cikin ta Amine dan Allah dan annabi anty hadiza turomin lamba fauziya Ina son tabani shawara akan rayuwa aurena wallahi Ina bukata taimakonta
Ok
Kina kokari sosai Fauziyya Allah ya Saka da alheri
Dan Allah dan annabi Muhammad s.a.w da zomana da Rahama sadau mutuniyar kirki ce wlh ina son matar nan wlh 👌🏼😀😎
Good RARARA 1 Nigeria
Aunty hadiza barka da wanna lokacin tareda fauziya
Good ❤
❤❤🎉🎉 ALLAH ya kara lafiya
Anty Fauziyya fitilar matan arewa❤❤❤
Aww😊😊
Please invite mansura isah
Welcome anty fauziyya uwar marayu
ماشاء الله
MashaAllah
Please invite kumurci
mashallah❤❤❤👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏💃
EMANA OLA A DUNIYA IS COMING
How I wish nema xa'a kirani wanan kujara Amma ni Yar kasuwaci Mai karami jari but this is one of my biggest dream😢
First
❤❤❤
❤❤
aslm Masha allh my sister kikawomana rahama sadau
❤❤❤❤❤❤😊😊
Dan Allah ki dauko Mana hadizan saima
Que Dieu nous bénéficions
Allah ya sanya alkhaire
❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yabiya 🙏🙏🙏
Wlh mutane basu da kyau. Kaji ikon Allah. Wai harda kaisu qara se ta sayar sa gidan. Shiyasa wasu ma suke zurfafa kansu cikin temakawa wasu.
Aslm Baraka ini yau miyasa bakibata mutun by ba
Gabon tawa ina yinki
Allah ya badalada
Auntie adiza bakice tazabi mutum daya baa😂
Fauziyyah is a decent woman she can't be troll like indecent women in kannywood
Bonsoir ma sœur Hadiza comment vous allez ? Je veux si possible que vous intervenez Rahama Sadau
🙏🌹
Fatan alkhairi fauziyya yayar abokina danladi wato aliyu d sulaiman abokin school
Uf Uf Gabon ❤
Slm à Cabourg
Adizatou remain Jamila Nagudu plx
slm kukawu mana ola a DUNIYA dan allah
Gaskiya banji dadi ba domin naso a tambayeta takaitaccen tarihinta
Nima haka
Slm hadiza Gabon ya kamata ki gayyota mana Ibrahim mai shinku
Hadiza a maido mana Nura m inuwa
Nafissa abdulay dans alha 🎉
❤😂❤
Dan Allah akawo man Saratu Daso.
Ai ke Baza ki gane ba tunda bakiyi karatun nan ba
Slm hajiya hadiza muna so akawo mana Djamila nagudu
Fira tamusaman allh yabiya
Boc Madaki plz
Munji dadin hira da Aunty Fauziyya D Sulaiman Saura kuma Muna jiran a Gayyato mana kawarta Aunty Rahma Abdulmajid🙏