To anyi watsi da ilimin addinin Allah anwa karatun duniya gata, fiye dana addini, kuma Allah ya halicci duniya dan mu bauta masa ba don ilimin boko ba kadai Jibi Almajirai inda suke watangaririya memakon gov ta temaka ta bude musu suma makaratun dasu da mallamansu a dan san musu albashi suma amma ba wnn gatan sai qalilan a wata hajar ko masu contribution ko mu tsofaffin dalibai sai ka ji ana wani tara temakon school ko na schoolmates etc, amma da wuya kaji mutum ya tuno da yan' makaratar Allo ko Islamiyya ko Mallaman a temaka musu, shi isa Allah ya barmu da halinmu shima gashi na duniyar yana shiriruncewa. Allah ya nufemu da shugabanninmu mu da mu gyara ta kowaca hanya Shi
Dan Allah shirin Mahangar Zamani ya kamata suyi irin wannan shirin da daliban jami'ar jahar kaduna (KASU). Saboda irin mawuyacin hali da suke ci wajen saka lokacin karatu (lectures) da sakin sakamakon jarabawa. Yanzu haka da waya daga cikin daliban da suka gama shekaran data gabata basu san halin da suke ciki ba.
Gaskiya hira yayi kyau. Kuma antattauna akan real problems da suke damun students. Nima student ne a jamiar ina karatun part-time, duk da part-time ne amma mukan zauna kuma mukan fuskanci virtually all matsalolin
BMufara da
gaisheda
Fiyayyen Halitta
Muhammadur Rasulullah
{S A W}
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
To anyi watsi da ilimin addinin Allah anwa karatun duniya gata, fiye dana addini, kuma Allah ya halicci duniya dan mu bauta masa ba don ilimin boko ba kadai
Jibi Almajirai inda suke watangaririya memakon gov ta temaka ta bude musu suma makaratun dasu da mallamansu a dan san musu albashi suma amma ba wnn gatan sai qalilan a wata hajar ko masu contribution ko mu tsofaffin dalibai sai ka ji ana wani tara temakon school ko na schoolmates etc, amma da wuya kaji mutum ya tuno da yan' makaratar Allo ko Islamiyya ko Mallaman a temaka musu, shi isa Allah ya barmu da halinmu shima gashi na duniyar yana shiriruncewa. Allah ya nufemu da shugabanninmu mu da mu gyara ta kowaca hanya
Shi
Congratulations Madina, more wins 🏆💪
Dan Allah shirin Mahangar Zamani ya kamata suyi irin wannan shirin da daliban jami'ar jahar kaduna (KASU). Saboda irin mawuyacin hali da suke ci wajen saka lokacin karatu (lectures) da sakin sakamakon jarabawa. Yanzu haka da waya daga cikin daliban da suka gama shekaran data gabata basu san halin da suke ciki ba.
Gaskiya na ji dadin wanna Jira becos an tattauna problems da muke fuskatana a universities musanmman a BUK👍
Gaskiya hira yayi kyau. Kuma antattauna akan real problems da suke damun students. Nima student ne a jamiar ina karatun part-time, duk da part-time ne amma mukan zauna kuma mukan fuskanci virtually all matsalolin
Allah yasa korafin yaje kunnuwan wadanda ya dace su tallafa.
Inabadagaisuwa gasashenhausa bbc,adalilin madina maishanu: ALLAH yakaramuku kokari
Well-done
Weldone
They all forgot one the big problem in our universities. The problem is toilets facilities and clearness. Is biggest problem.
👍👍👍🇱🇾🇱🇾
Well done
Weldone