Innalillahi wa inna ilaihi raji un Allah yashiryemu gaskiya wnn maganganun na fadar bege shirkace sosai barnane Allah yashiryemu yaqara mana san Annabinmu salallahu alaihi wasallam, jazakallahu khairan Abu Aisha
Sub'hanallahi, INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UNA, wannan kalman na cewa wai kaine masanin ALLAH TUN LOKACIN DA ALLAH BAI DA SUNA ALLAHU WALLAHI KAFIRCI NE , SHIN AN TAƁA LOKACIN DA ALLAH BA ALLAH BA ?
@@GARKUWA549 akwai jahili Irin wanda ya kasa gane Allah ko bayyi halitta ba sunan sa al-khaliq, sannan ko ba'a Bauta masa ba sunan sa ALLAH!? indai anyi lokacin da Allah ba Allah ba to za'ayi lokacin da zai zama babu amma ka kasa fahimta , Allah ya ganar da ku,
@@OkashaabdullahAlfauzan kalma bata duba kalma matukar mai furta kalmar bai san kan shiba abin mamaki wannan zamanin jahilai suke motsa hankalin jahilai yan uwan su wanda bai san kan sa ba ina shi ina sanin Allah annabi ya yi gaskiya
Naji wani yana ta surutu Wai har yana daurawa yaji tsoron allah film haramun ne, ni ina gani duk abinda kasan baza'a taba denawa ba kome zaka ce kuwa tunda ba yau aka fara cewa sudena ba. To abinda yafi shine a kawowa abin gyara a tsaf tace shi in ana Barna a dena duk wani me hankali abinda zai ce kenan a gyara inda ake kura kurai shine Kwai.
Daurawa bai isa ya hanasu yin flim ba kaga kenan dolle a tsaftace musu su rage yin barna ko ya kamata mu dinga girmama mallaman mu sanan Allah abin tsoro ne muji tsoran sa baki daya mu daina ma mutane hukunci da son zuciyarmu
هذا جيدا، لكن من باب العدل كونكم من من يستمع منشوراتكم في أنحاء القارة الأفريقية من الأفضل أن تجد بقية المقطع قبل أن تنشره لمافي ذلك من شبهة يتهمه المبطلون، وأنت تعلم هذا، فبالتالي بدلا أن يفهم الرسالة على وجه اللائق فيعكس الأمر كليا أو على أغلب لأن نشر الشر عند كثير من الناس أسهل من النشر الخير كما لا يخفى ذلك لكل عاقل فطن الواقع اليوم، نسأل الله السلامة والعافية من شرور المطبلين، وبارك الله لكم في منشوراتكم الطيبة، والسلام من محبكم في الله أبو أحمد محمد عيسى جلوا من جمهورية نيجر
Masha Allah Allah yajikan fadar bege Allah yasada ka da ANNABI MUHAMMADOU RASSULULLAH
Innalillahi wa inna ilaihi raji un Allah yashiryemu gaskiya wnn maganganun na fadar bege shirkace sosai barnane Allah yashiryemu yaqara mana san Annabinmu salallahu alaihi wasallam, jazakallahu khairan Abu Aisha
Allah ya sakawa hisba da alheri Allah ya daukaka hisba
Jazakallahu Khairan ya sheikh
S a w . Masha Allahu ❤❤❤
Allah ya taimaka wa masoya Manzon Allah
Jazakallahu khairan
Masha Allah abu Aisha Muna godiya sosai Allah ya Saka da alkairi Ina gaishe da Aisha
Allah yasa sugyara allah yaqara tsaremana mlm daurawa akan ayukansa na alkhairi
Sakallahu kairin
Gaskiya ne Allah yakarama Malam Aminu daurau lafiya
Masha'allah Allah ya karfafa hisba tazaye dukkan jahoyinmu na arewacin Nigeria
Masha Allah
S.a.w
Masha Allah malamimmu daurawa
Sub'hanallahi, INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UNA, wannan kalman na cewa wai kaine masanin ALLAH TUN LOKACIN DA ALLAH BAI DA SUNA ALLAHU WALLAHI KAFIRCI NE , SHIN AN TAƁA LOKACIN DA ALLAH BA ALLAH BA ?
Yana yabon annabi s.a.w ya zagin Allah s.w.t
@@MaidagiHachimou-gi9kl dan girman Allah kazo private muyi muqaba akan Wannan kalman
Kai magana ake ta masu ilimi bajahilaiba duk wani mawaki bajahili ba ne ka sake tunani
@@GARKUWA549 akwai jahili Irin wanda ya kasa gane Allah ko bayyi halitta ba sunan sa al-khaliq, sannan ko ba'a Bauta masa ba sunan sa ALLAH!? indai anyi lokacin da Allah ba Allah ba to za'ayi lokacin da zai zama babu amma ka kasa fahimta , Allah ya ganar da ku,
@@OkashaabdullahAlfauzan kalma bata duba kalma matukar mai furta kalmar bai san kan shiba abin mamaki wannan zamanin jahilai suke motsa hankalin jahilai yan uwan su wanda bai san kan sa ba ina shi ina sanin Allah annabi ya yi gaskiya
Hakane baba fadar bege ❤
Allah ya ja zamanin malam
Allah yahada kowa da masoyinsa
❤❤❤❤ mash Allah
Allah Yaqara Mana Soyayyar Ma Aiki ❤❤❤❤
Naji wani yana ta surutu Wai har yana daurawa yaji tsoron allah film haramun ne, ni ina gani duk abinda kasan baza'a taba denawa ba kome zaka ce kuwa tunda ba yau aka fara cewa sudena ba. To abinda yafi shine a kawowa abin gyara a tsaf tace shi in ana Barna a dena duk wani me hankali abinda zai ce kenan a gyara inda ake kura kurai shine Kwai.
Masha Allah ❤
مَاشَاءَ الله
Mutanennan basa storon Allah.
فليقل خيرا
ما شاء الله
Wai Mai tace finafinai Daurawa kaji soron ALLAH gabadaya film fa Haramun ne
Daurawa bai isa ya hanasu yin flim ba kaga kenan dolle a tsaftace musu su rage yin barna ko ya kamata mu dinga girmama mallaman mu sanan Allah abin tsoro ne muji tsoran sa baki daya mu daina ma mutane hukunci da son zuciyarmu
Qarya phone store 😃
Aikinka na kyau ❤
❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🇳🇪
❤❤❤
هذا جيدا، لكن من باب العدل كونكم من من يستمع منشوراتكم في أنحاء القارة الأفريقية من الأفضل أن تجد بقية المقطع قبل أن تنشره لمافي ذلك من شبهة يتهمه المبطلون، وأنت تعلم هذا، فبالتالي بدلا أن يفهم الرسالة على وجه اللائق فيعكس الأمر كليا أو على أغلب لأن نشر الشر عند كثير من الناس أسهل من النشر الخير كما لا يخفى ذلك لكل عاقل فطن الواقع اليوم، نسأل الله السلامة والعافية من شرور المطبلين، وبارك الله لكم في منشوراتكم الطيبة،
والسلام من محبكم في الله أبو أحمد محمد عيسى جلوا من جمهورية نيجر
❤❤❤❤❤
Wato fadar hauka bakaramin makaryaci bane wallahi
Kajifa don ALLAH
Batsoron ALLAH
Ibnu taymiyya ne........
..
Wawan banza
🤲🤲🤲😘😘😘
Gabadaya wakokin nasu haramun ne
Domin suna hadawa da kida
Wannan al amari akwai munafurci apakallalahu sanda yake nashi anyị ca ákánSa don jarimine da ya Karaya
Haka ne baba fadar bege
Masha Allah ya saka da alheri malam
❤❤Yayk
Toh miyakawo fada aciki Dan hasada
Allah yasa sugyara allah yaqara tsaremana mlm daurawa akan ayukansa na alkhairi
Masha Allah malamimmu daurawa
Masha Allah