Dauda na adawa da ni ne kawai don na hana shi tabka almundahana - Matawalle

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 26 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 45

  • @sanimuhammedyahaya6449
    @sanimuhammedyahaya6449 Рік тому +1

    Munafuki Allah ya tona asirinka ya kuma lalata aniyarka

  • @mandegandi3068
    @mandegandi3068 Рік тому +3

    Wallahi ni tun da ya yaudare mu da karairayi ba abin da zan yarda da shi na Matawalle.
    Shi don rashin wayau bai sani in ma gaskiya ba ne to yana ikirarin sa hannunsa cikin zamba ba ne ga kunnen duniya. Wane irin gwamna zai sake ba wani kwangila bayan ya gano shi macuci ne. Kuma ya dauka dukkan mu marasa basira ne da zai rinka hurto maganganu marasa kan gado kuma mu yarda. Kai jama'a, abin kunya! Saboda me za ka bar maganar almundahana ka ki fito da ita, kudinka ne? Allah kadai ya san irin wadannan da ka sani ka yi gum saboda ba ka shiga sa-in-sa da su ba. Mu dai duk abin da aka ci da hakkinmu ba mu yafe ba. A bankado almundahnar kowa, wannan shi ne adalci.

  • @tahiryyibrahimmn1150
    @tahiryyibrahimmn1150 Рік тому +1

    Kai dai matawalle kaji storon Allah wllh

  • @abdulwahabmuhammad2232
    @abdulwahabmuhammad2232 Рік тому +2

    Kai matalalle wallahi Kaci gaba
    Allah dae yaqara kareka
    Wallahi mutum ne me adalci Allah yaqara yi Maka jagora

  • @aishaibrahim4884
    @aishaibrahim4884 Рік тому

    Allah yana jirakanka madakata bello

  • @md.ajijjiga.6083
    @md.ajijjiga.6083 Рік тому +2

    Gaskiya ne Matawallen maradun.
    Allah yakara daraja

  • @Theordinarypresidentson
    @Theordinarypresidentson Рік тому +4

    Gaskiya Yaune na fahimci a Ina matsalar Take Ko Nima Da Wallahi Matawalle Ina Ganin Maganar da dauda da Yake dagaskene Amma Yanzu na gane gaskiya, Matawalle Allah Ya Kara maka lafia Allah Kara Nisan Kwana❤❤❤❤❤

    • @aliyumuhammadabubakar-p8g
      @aliyumuhammadabubakar-p8g Рік тому +1

      yadai kamata kayi tunani mai kyau ba maganar yan siyasa zakabi ba

    • @KabiruIBRAHIM-wr3kr
      @KabiruIBRAHIM-wr3kr Рік тому

      Aslam.mallan kadai Kara tunane Domin Akai alamun kanada ilimi day tunane.matawalle ba bakun kaneba.

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi Рік тому

    Tafda dauda yaudai asiri yatunu
    Ashi dauda
    Maqaryacine
    Koma farawone

  • @aliyumuhammadabubakar-p8g
    @aliyumuhammadabubakar-p8g Рік тому

    gaskiya na dade banga makaryaci mayaudari ba irin wannan minister matawalle duk mai hankali ya saurari maganar dauda da maganarda kakeyi yanzu yasan akwai karya a maganarka me yasa baka bari ayi maka wasu tambayoyi maganar hassada kawai kakeyi? daga karshe inaba DCL HAUSA shawara zaharaddeen ya kamata kusa yayai wannan firar dashi saboda wanda kukasa yanzu gaskiya ya kasa yiwa minister wasu tambayoyi da ya kamamta, kamar yana tsoron yimishi tambaya Allah ya shirya mana shuwagabanninmu na arewa ameen

  • @muwafaqumar1143
    @muwafaqumar1143 Рік тому

    Matawalle number 1 majaryaci ne walhi. Baijin kunyar karya. Matawalle destroy Zamfara completely.

  • @surajoaliyuetene762
    @surajoaliyuetene762 Рік тому +2

    Masha allah matawallan ta Allah ba tasuba kafi karfinshi wlh ta ko ina

    • @abbakarsadiq2750
      @abbakarsadiq2750 Рік тому

      Ynxu kae wnn shine abin yabawa Dan kana Wawa jahilie

  • @KabiruIBRAHIM-wr3kr
    @KabiruIBRAHIM-wr3kr Рік тому +1

    Parents are all captured the way that you left their children abundantly without exams pay.secodly, your own are saved.

  • @abdulahtv8975
    @abdulahtv8975 Рік тому +1

    Hmm Allah ne kadai yasan karatun kurma

  • @HamisuAliyu-x4j
    @HamisuAliyu-x4j 3 місяці тому

    Fatan alkhairi dodo from hamisu aliyu mrd

  • @IbrahimIdrisngrr-lt2sx
    @IbrahimIdrisngrr-lt2sx Рік тому

    Siyasarmu ta Nigeria dai saida Sharri da qage to Allah ya kyauta

  • @sul2478
    @sul2478 Рік тому

    Nan dai an kwafsa wallah tabbas an banga haba ina dalili?

  • @AbbakarMuhammad-x6s
    @AbbakarMuhammad-x6s Рік тому

    Alka zibu laisa kalilan

  • @Theordinarypresidentson
    @Theordinarypresidentson Рік тому +3

    Gaskiya Dauda Kam Bayada Facts surutu kawai yake ba hujja

    • @KabiruIBRAHIM-wr3kr
      @KabiruIBRAHIM-wr3kr Рік тому +1

      Al'ummar Zamfara,Mutanene da sunkawaye,Idan kanazancenka Kawai su kalleka ita gaskiya bayyane take harkullun.Kuma Duk Abunda mutun yafada Zai Mai Mai Tashi gaban ALLAH MADAUKAKIN SARKI.

    • @aliyumuhammadabubakar-p8g
      @aliyumuhammadabubakar-p8g Рік тому

      kadaiji tsoron Allah idan kai dan zamfara ne kasan tsakanin maganar dauda data matawalle wake gaskiya

  • @muhammadabdullahi4894
    @muhammadabdullahi4894 Рік тому

    Sai ka tace wa kana da record zaka gwada mana. Toh ka gwada mana shi record din mana sai wani booklet kawai ka taho da

  • @lawalmohammed252
    @lawalmohammed252 Рік тому

    Shegiya kwaya

  • @naohbawadanjuma442
    @naohbawadanjuma442 Рік тому

    Allah Dai Shiyasan Karatun Kurma

  • @algaibutv2959
    @algaibutv2959 Рік тому +1

    Allah kara maka lafiya

  • @Hausa-One
    @Hausa-One Рік тому +1

    To za ku yi irin wannan zama da shi Dauda ko kuwa?

  • @Idreez2
    @Idreez2 Рік тому

    Wai kana ministan tsaro kace wai ba aikinka bane waiba huruminmu bane, Ashe ma baisan aikinsa ba, kana minister federal republic of Nigeria kace wai an kwashe student ba hurumin ku bane 🤔, Aiko a Anambra akayi Abu regarding tsaro wlh Yana kanka, ku hada Kai ku tsare jaharku Kun tsaya Kuna ta rigima saikace kishiya da kishiya

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu Рік тому +1

    😂😂😂😂 matawalle. Kenan hkn

  • @IsiyakuAbubakar-nm4dr
    @IsiyakuAbubakar-nm4dr Рік тому +2

    Tazo mujita

  • @umarsalisu3895
    @umarsalisu3895 Рік тому

    Ka lizimci gaskiya Dodo
    Kaidai Ka lizimci gaskiya Dodo
    Haba haba daidai dodo

  • @badarusunusi
    @badarusunusi Рік тому +2

    😂 matawalle😂

  • @MarwanuMuhammed
    @MarwanuMuhammed Рік тому +1

    👍👍👍👍👍

  • @auwalmusa9511
    @auwalmusa9511 Рік тому +1

    Kaji gsky alh

  • @fifalord4811
    @fifalord4811 Рік тому

    Wawan najeriya kenan 😂

  • @muwafaqumar1143
    @muwafaqumar1143 Рік тому +3

    Absolute rubbish. Please disregard abinda Matawalle ke fada.

    • @KabiruIBRAHIM-wr3kr
      @KabiruIBRAHIM-wr3kr Рік тому

      People are all aware who is he,and the which type of role play during his tenure, mostly snapping pictures like 15 to 20 teenager through out his tenure.

    • @aliyumuhammadabubakar-p8g
      @aliyumuhammadabubakar-p8g Рік тому +1

      already ai kowa yasan matawalle makar yaci ne ya riga ya gama rusa zamfara Allah yayi mishi yadda yayi musu

  • @SalisAhmaf-yl7kt
    @SalisAhmaf-yl7kt Рік тому

    bullshirt

  • @hamzasoumailla1563
    @hamzasoumailla1563 Рік тому

    ❤❤❤❤

  • @aminubalazaki719
    @aminubalazaki719 Рік тому

    Hassada mugun ciyo

  • @ZazzauGsmklinik
    @ZazzauGsmklinik Рік тому

    More wisdom