Ina kan bakata kan shiga cikin daji don yaƙar ƴan bindiga - Dikko Radda
Вставка
- Опубліковано 17 жов 2023
- A cikin wannan tattaunawar, Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya yi bayani kan abubuwan da suka shafi gwamnatinsa, ciki har da shirin sauran gwamnoni kan lamarin tsaro.
Munji dadin wannan firar Amma murokon megirma gwamna da idan Allah yabashi iKon fara aiki yatinada sabuwa musamman garimmu garin MADACHI agaskiya Muna rayuwar tozarci agabanka za,azaki mahaifinka asari yayanka munzama bayi munashan wahala sosai idan Allah yasa maganar nan takaiwa megirma gwamna da,atemakemu ngd inagaida gwamna inamai fatan Alkairi Allah yasa yagama lfy dg Autan gwamna
I've never being proud of a Nigerian politician than I've being with Radda.
Masha Allah ❤
Masha Allah
Allah yatemaki mai girma gwamna
Allah yabaka ikun chikawa ❤
Allah ubangiji ya tayaka riko albarka annabi sallallahu alaihi wasalam very very good 👍👍👍👍
Masha Allah
Allah ya tayaka riko ya kareka daga dukkan abokan gaba ya saukaka maka duk Wani Abu Mai sarkakiya awannan tafiya tare da sauran shuwagaban ninmu ya karo muku ikhlasi
Allah ya dafa maka Malam Dikko Raɗɗa
Gaskiya wannanan yana daga cikin adalan mutanen
Allah ya boyaka
Katsina sai Dikko
Masha Allah Gwammna Allah ya Kara maka Lafiya
Kafi Buhari walahi
Intelligent
Muna tare dakai🎉
Top fan from ZAMFARA STATE 🇳🇬
YASINU NASIRU
To Masha allah allah tayaka ruqo
Allah ya taimaka maka ya bada nasara yasa kaci nasara akansu munanan zamu baka duk gudummawar da kake bukata insha Allah
Nagode jarimi Allah qaramaka qarfin zuciya
MashaAllah Allah ya dafa maka me kishin alumma
Ubangiji Allah yàkare mana gwamnanmu dukko radda inamasa ftn alkairi kuma inajin dadi yadda nakeji anata yaban gwamnanmu na jahar katsina wllh
Katsina ta Dikko.....
Allah ya baka nasara
masha Allah Allah yakara lfy yataimake duk governor dasuke su taimakon mu mu talakawa ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia arabia from fatima kano
Proud to be in katsina
Muna goyon bayan ka governor radda
May reward you jannah
Allah yayi maka jagora his Excellency the executive Governor of Katsina State.
Fatan alkairi dikko rada Allah sa a gama lfy
Dan Haka muke fata matasa su karbi ragamar mulkin kasar nan domin suna da zuciyar kawo canji.
Allah ya yi hagora.
Allah yayi ruko da hanunka mlm dikko
Allah ya dafa maka, Allah baka nasara kan makiya arewa da Yan taadda
Masha Allah ❤️
My Respective Governor.
Masha Allahu Dikko Radda Allah yataya ruko
Allah ya taimaki dikko rada
Masha Allah
Gwamna Allah ya baka ikon sauke nauyi💯👍
Ma sha Allah
Allah yanada Sa'a
Dole nima sai nabi dan ubana dikko radda 😅❤❤
Allah ya kara lafiya da nisan kwana mai albarka
Masha allah
allah yaqara taimakon governor mu
Alhamdulillah, banyi asarar kuriata ba.
Allah ya dafa maka.
Wannan gaskiya ne Allah yy jagora
Sunana Yusuf HARUNA gazari sabuwa LGA
mudai yankin karamar hukumar sabuwa bama zaune lfy
Dr. Dikko Umar Radda Muna alfahari da nuna mazantaka da jajircewar ka, Wallahi indai mutanen arewa bamu tashi munkare kanmu da kanmu ba toh Yan ta'adda terrorist zasu maidamu kamar bayi a kasarmu.....
Allah yataimaka yakara lfy
❤❤❤
Allah ya taimaka
Allah yakara lpy da danisan kwana
Oumarousarouma
Albashi ne matsalar ki , be kamata a biyasu albashi bama, Allah yayi maka Albarka bafillace kwarai kenan
ماشاء الله اللهم يوفقنا
Dikko Radda kadai bi ahankali domin naga alamunka duk kana mgn acikin fushi,kqrka kasa maganarka ta haifar da wani 6arnar.
ياسيدة حاجيا رابعة :قولي لضيفك الموقر حفظه الله ورعاه فإن المشاكل والفتن كلها في غرب أفريقيا نابعة من رجال السياسة لأن الرجل السياسي إذا فشل يصبح ارهابيا(طن تعدا)ثم إذا نوى أن يمدد مدته يصبح مجرما ودكتاتورا!!!فماهو رأيه فيما كتبته ؟ ؟ ؟/نيامي عاصمة النيجر
Masha Allah
Allah ya taimaka
Masha Allah
Masha Allah