Kyawawan Dabi'un Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 лют 2025
  • Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam ya kasance wanda yafi kuwa kyawawan dabi'u kuma ya kan kyautata wa mutane kama da maza, mata, yara kai harma da wanda ba Musulmi ba. kasance da malamin Aminu Ibrahim Daurawa domin jin wasu daga cikin Dabi'un fiyayyen halitta Sallallahu alaihi Wasallama.
    idan wannan ne zuwan na farko wannan channel mai albarka ta da'awa Islamiyya to kayi subscribe domin bada gudunmawar ka wajen yada Addinin Musulunci da kuma samun shirye shiryen Mu masu mahimmancin gaske duk lokacin da muka dora su. A daure ayi sharing domin kasan
    cewa cikin ladan yada Addinin Allah.
    muna godiya kwarai da gaske da ziyartar da'awa Islamiyya UA-cam channel ‎@daawaislamiyya
    #daawa #religion #waazi #allah #islam #sunnah #izala

КОМЕНТАРІ •