Assalamu'alaikum. Bawan ALLAH, Kaje ka saurari bayanin shiek Jafar akan Hoto, sannan inma ba daidai bane shi Dr ba haka ake gwara ba yana abu ba don ALLAH ba.
Jira jira malam dama meye suna wanna mutumin Dr jaki a kullum ko meye zaiyi sai yanuna shi din jaki ne..kowa bai iyaba sai shi ka dai ..da yawa mutani sun gane bai da lafiya..Allah ubangiji ya ganar damu Gaskiya ya kuma bamu ikon binta da kuma aiki da ita amin thumma amin 🙏
Gaskiya Dr idris kagyara dabi'arka akwai wadanda suka fika imani amma mu afahimtarmu kana nuns kowa be iyaba said kai nasiha akewa muminai ba muzantawaba
ALLAH ya shirye mu gaba daya. Akwai kuskure a gurin yaron amma abunda Dr Idris yayi bayyi daidai ba.
Wallahi Dr Idris Dutsen Tanshi Yafiku Gaskiya.
Banamanta Lokachin Haduwar Izalah Sunje Wa,azin kasa A Abuja, Akwai Malamin Danasansa Yayi Wa,azi Akan Hukunchin Daukan Photo Wallahi Haryau Basu Sake Dorashi Akan Minbarin Izalah Yayi Wa,aziba Saboda Yafadawa Su kabiru Gombe Dasu Bala Lau Gaskiya.
Assalamu'alaikum. Bawan ALLAH, Kaje ka saurari bayanin shiek Jafar akan Hoto, sannan inma ba daidai bane shi Dr ba haka ake gwara ba yana abu ba don ALLAH ba.
Allah ya saka da alkhairi....gsky kafada
Gaskiyane MLM Jazzakallahu kairan MLM 💚
Wallahi gaskiya ka fada Mallam. Wawa ne ai Idris dinnan
Wai Wai Wai,Kajira Raddi kayiwa Maiyi,Dr Idris Hakan nan ma yaci mutunci Bare an tab'oshi
Mashaallah gaskiya ne wlh
Allah ya Saka
Allah yayima jagora 🎉 ameeen
Jira jira malam dama meye suna wanna mutumin Dr jaki a kullum ko meye zaiyi sai yanuna shi din jaki ne..kowa bai iyaba sai shi ka dai ..da yawa mutani sun gane bai da lafiya..Allah ubangiji ya ganar damu Gaskiya ya kuma bamu ikon binta da kuma aiki da ita amin thumma amin 🙏
Shi Kuma wannan Dr aladene ko wa
gaskiya, wlh dr idris jaki,, mahaukachi, jahili dakiki,bai san darajar kansaba, ballantana,yasan darajar wasu 👈
Kai ko Allah yatsima da Wanda yadauki kwangilarka
Kai Kuma Dr. Jaki ne role model dinka? 😂
Amma iyayen ka basu sani ba ko?
Wllh bakada hankali daga maganarka aka gane
Fatan alkairi
Gaskiya Dr idris kagyara dabi'arka akwai wadanda suka fika imani amma mu afahimtarmu kana nuns kowa be iyaba said kai nasiha akewa muminai ba muzantawaba
Wannan ba gaskiya bane
@Muktarimuda to miye gaskiyar wulakanta malamai da take shine nasararsa ko me.
Ya akai kasan sun fishi imani. Wannan hurumin Allah ne. Kai ka nuna kai ne jahili. Fantami kudi ya baka hala. Kai mal baka da hankali
kai waye wlh ni ban taba jin ko ganin wannan mutumin ba
To,mallam wait yaya sunanshine,
?Kada Ka manta.DR.jaki
Ba dabi,a Mai kyau bane zagi a muslunci
Kenan ta tabbata !!! Maganar 'Yan Tijjaniyya, cewa "mafi yawan 'Yan Izala/ Wahabiyya yawo kawai suka je kasashen larabawa"..
Dama Kai kallon malami kakewa dr jaki?😂😂 lallai
Bakin jahili dabba