Aslm malam dan Allah miye fassarar mafarkin kagane Ku kubiyu saman ginni sai kuka Kurciya kuma shi Abokin ka Yanada damkon Harbi sai ya har beta har sau uku duk inyamata harbi daya sai ta tashi daga inda Take kuma sai tadawo To kuma yahana Abokinsa damkon harbin kuma Abimokin nasa yafishi iyya harbin kuma da Abokin nasane to harbi daya zai mata da yardar Allah har mai mafarkin ya Farka bai bashi Abin harbinba. Waslm
Mal wllh Ina cikin wata gasa Mai wuyar samu, Amma nayi mafarkin mota ta tsere Kuma nine nake tukata da gudu sosai tuki na kwarewa da bajinta acikin mafarkin, Kuma sanda nake tukata bana gani sosai Amma dai dukda haka na samu nasarar kaita inda aka jinjina man
ALLAH yasa da alkairi
Masha allah ❤
Mallam Allah ya saka Alkhairi
Mallam mai ne be fassarar babbar mota kamar trainland da tipa
Aslm malam dan Allah miye fassarar mafarkin kagane Ku kubiyu saman ginni sai kuka Kurciya kuma shi Abokin ka Yanada damkon Harbi sai ya har beta har sau uku duk inyamata harbi daya sai ta tashi daga inda Take kuma sai tadawo To kuma yahana Abokinsa damkon harbin kuma Abimokin nasa yafishi iyya harbin kuma da Abokin nasane to harbi daya zai mata da yardar Allah har mai mafarkin ya Farka bai bashi Abin harbinba. Waslm
Mal wllh Ina cikin wata gasa Mai wuyar samu, Amma nayi mafarkin mota ta tsere Kuma nine nake tukata da gudu sosai tuki na kwarewa da bajinta acikin mafarkin, Kuma sanda nake tukata bana gani sosai Amma dai dukda haka na samu nasarar kaita inda aka jinjina man
Insha Allah zakai nasara
@@ShaikhMuhammadlawan wllh Mal sakamako ya fito yau nayi nasara
@@ShaikhMuhammadlawan Mal dangane da mafarkin Kai, ni nayi mafarkin kwai na agwagwa na fasashi sai naga gashi aciki ma'ana fuffuke