Assalam alaykoum malam dan girman Allah a fasaramin wannan mafarkin,mijinane yake neman kara Aure Say nayi mafarki bayan nayi sallal asuba n'a kwanta Nay mafarkin ya cenja mota amma ba sabuwa bace
Wa'alaikumus salam, Lallai da Akwai Yuyuwar karawansa Auren Amma Matar Zata Zamo ba Dudurwa bace. Sannan Mafarkin kan Iya Zamowa Silar Samun Alkhairai Masu Dama In sha Allahu. Allah shine mafi sani da daukaka.
Asslam alekum malan barkamu da wanna lokacin da fatan ana cikin koshin Masha Allah malan ina da tanbaya nayi mafarkin amin kyautar mota sabuwa kuma wanda babban mutine Amman a xahiri ban sanshiba
Mallam dan giriman ANABI MOHAMMADU AGAYAMUN MA'NA WANNAN MAFARIKI DA NAYI YAU YAU DINAN SABODA NASAN MAFITA NAYI MAFARIKI ENA YARON MOTA HA KASUWA DA DAUKAN KWANDON GORON SAI NA BUDE IDO HA MAFARIKI NA MAI MA"NA WANAN MAFARIKI
Wannan Mai mafarki Idan Budurwa ce Tabbatuwar Wani Zabine Mafifici ga Rayuwarta. Sannan Da Samun Kyakkyawar Sakamako Idan Itadin Dalibar Ilimi ce. Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
Jazakallahu bi Khair
Salaamu alaik Namiji da yayi mafarki wani shugaba de bashi Mota kuma namiji bashi da aure
Assalamu alaikum barkanmu da warhaka
Dan ALLAH atenakeni da fassaran markin zuba kaya a babban mota (tifa) Nagode
Assalam alaykoum malam dan girman Allah a fasaramin wannan mafarkin,mijinane yake neman kara Aure Say nayi mafarki bayan nayi sallal asuba n'a kwanta Nay mafarkin ya cenja mota amma ba sabuwa bace
Wa'alaikumus salam, Lallai da Akwai Yuyuwar karawansa Auren Amma Matar Zata Zamo ba Dudurwa bace.
Sannan Mafarkin kan Iya Zamowa Silar Samun Alkhairai Masu Dama In sha Allahu.
Allah shine mafi sani da daukaka.
@@Zakanyatv001 kenan lallay tabbas ze kara Auren
muna godiya sosai
Malam salam aleykoum. Nahy mafarki babar mota. Na take wanih da. ita har yamutou. Har an samin an koi. An ma hankalina baiy tasihba
Jazakallahu khairan
Malam dan Allah to me ma anan nayi mafarkin ina tuka mota amma koyon mota nakeyi kuma ni kadai nake koya
Muna godiya malam
SLM mln nayimafarkin najekotu inaxauni anamun gyaran fuska
Idan kaga abokinka ya siyafa kazo kayi masa fatan alkhairi amma bakace masa zaka danaba tinda yasan dai baka hawan mota
Asslam alekum malan barkamu da wanna lokacin da fatan ana cikin koshin
Masha Allah malan ina da tanbaya nayi mafarkin amin kyautar mota sabuwa kuma wanda babban mutine Amman a xahiri ban sanshiba
Wa'alaikumus salam, Wannan Zuwan Karshe Matsaloli ne da Mai Mafarki ya dade yana fama dasu.
Allah Shne Mafi Sani Da Daukaka.
Salam malam nayi mafarkin ina tapiya masallaci sallar magariba amma ban isa bâ mafarkin ya ka~re,banada awre,kuma ni dalibine
Mallam dan giriman ANABI MOHAMMADU
AGAYAMUN MA'NA WANNAN MAFARIKI DA NAYI YAU YAU DINAN SABODA NASAN MAFITA
NAYI MAFARIKI ENA YARON MOTA HA KASUWA DA DAUKAN KWANDON GORON SAI NA BUDE IDO HA MAFARIKI NA
MAI MA"NA WANAN MAFARIKI
Wannan Yayeyayen Bacci ne kawai, Bashida Wani Ma'ana Da Za'a Iya Fassara shi.
Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka
Mlm nayi mafarkin muna tafia amota amma wanine ke to kawa Amma kuma wai ana rana banga ranarba saidai zafinta kawai kuma munata tafia acikin motar
Wannan Mai mafarki Idan Budurwa ce Tabbatuwar Wani Zabine Mafifici ga Rayuwarta.
Sannan Da Samun Kyakkyawar Sakamako Idan Itadin Dalibar Ilimi ce.
Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
To mafarkin babbar mota kumafa ya yake
Aslkm Mal nayi mafarkin babban mota Ina kallonta ta taho da gudu sai ta Fadi dakaya