Wane irin aikin jarida ne haka dan Allah? Ku duba "caption" din labarin naku, sannan kuma ku kara duba yadda ku ka gabatar da labarin kan abinda ya faru. Dan Allah yanzu a ina a ke ce Kotu ta yanke waye Sarkin Kano? Yaya kuke bata aikin ne haka. Ai ba da karya a ke jan hankalin masu sauraro ba.
Aminu ado bayero mukeso a kano
❤❤
Wane irin aikin jarida ne haka dan Allah? Ku duba "caption" din labarin naku, sannan kuma ku kara duba yadda ku ka gabatar da labarin kan abinda ya faru. Dan Allah yanzu a ina a ke ce Kotu ta yanke waye Sarkin Kano? Yaya kuke bata aikin ne haka. Ai ba da karya a ke jan hankalin masu sauraro ba.
Mistake na content aka samu
😢
Hauka ne wannan ba jarida ko tayaya so ake aci abinci 😢
Sunusi sak
Sunusi mukeso fa