LABARINA SEASON 9 EPISODE 10

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 7 лют 2025
  • Join this channel to get access to perks:
    / @sairamovies
    SUBSCRIBE to Hausa Empire TV UA-cam Channel:
    " / @sairamovies
    --

КОМЕНТАРІ • 1,7 тис.

  • @Yawale_fulani
    @Yawale_fulani 7 місяців тому +513

    Watarana warahaka munatare da annabi muhammad S A W A Aljanna yan uwana masoyan annabi maza da mata allah yasa mudace Ameen

  • @nurabashir6107
    @nurabashir6107 7 місяців тому +60

    Yau de kun share wa masu kallo hawaye, film yayi kyau,, Allah ya Kara basira

    • @RamatuLawal-x8v
      @RamatuLawal-x8v 7 місяців тому +2

      Maa sha Allah Amma yakamata mai nasara yama Asiya alheri sukuma sudanji dadin rayuwarsu d maryam sae yakare daan 😂💃

    • @Usermaryamly
      @Usermaryamly 7 місяців тому +2

      Gaskiya bantaba jin dadin fim din irin n'a yauba

    • @fatimabatulah
      @fatimabatulah 7 місяців тому

      @@RamatuLawal-x8vaa yadai aureta😂

    • @GHTHEALTHCAREDISTRIBUTOR
      @GHTHEALTHCAREDISTRIBUTOR 7 місяців тому

      Gaskiya kam yayi dadi

  • @masoyinannabisaw
    @masoyinannabisaw 7 місяців тому +182

    duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah saw 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏🙏♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️

  • @naimaisah7566
    @naimaisah7566 7 місяців тому +6

    Jamila will forever be my Fav actress ❤
    Her action is top notch!

  • @deejhat-s4e
    @deejhat-s4e 7 місяців тому +60

    Kai Masha Allah
    Waya ga asirin jamila ya tonu finally 😊 alhamdulilah wlh kinji kunya jamila Allah ya raba mu da sharyin mutane irin su jamila, Dr aseeya Kuma kin yi kokari sosai Allah ya Kara basira

  • @ArchySMan
    @ArchySMan 7 місяців тому +26

    Jamila, what a talented actress, reaction dinta after claiming guilty is top notch. I almost cried for her.

    • @NusaibaKhalid-eq8vv
      @NusaibaKhalid-eq8vv 7 місяців тому +3

      Nikam seda nai kwalla wallahi😢inason jamilar nan banganin lefinta 😅

    • @mohammedkyari6030
      @mohammedkyari6030 7 місяців тому +1

      Abun da ciwon kam amma da tayi hkri. I repeat watching this clip over six times.I feel the pain of Jamila😢😢😢

  • @daourahabibou
    @daourahabibou 7 місяців тому +73

    Allahumma salli ala sayyidina Muhammad wa salim

  • @hawwauhdaura24
    @hawwauhdaura24 7 місяців тому +5

    Jamila kinsha Mari wannan Inda gaskene sai kamakance Allah katsaremu kunyar duniya da lahira

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 7 місяців тому +56

    Gaskiƴa 🤔 Banso Ace Dr. Asiya Tana da Wanda Zata Aura ba
    Allah Sarki Auwal

  • @HadizaYusuf3311
    @HadizaYusuf3311 7 місяців тому +2

    Gsky Masha Allah anyi aikin hankali a film din nan Allah yatsare yakara basira gsky yayi mugun kyau ❤

  • @abbasabdullahi8361
    @abbasabdullahi8361 7 місяців тому +50

    Najima ina kallon Hausa series, Amma mgnr Gsky Mal. Aminu serra taka baiwan ta daban ne wlh, Allah ya kara basira!!🎉

    • @fatimamuhammad3143
      @fatimamuhammad3143 7 місяців тому

      Wlh kuma nikaina idan ba wannan labarin ba banida wani film gaskiya muna godiya sosai allah yakara daukaka ❤

  • @auwalasim4831
    @auwalasim4831 7 місяців тому +1

    Allah sarki Auwal sorry
    Jamila kinyi bajinta a wannan seasons nice 👍🏾

  • @InuwamShuaibu
    @InuwamShuaibu 7 місяців тому +18

    Aminu Saira gaskiya kahadu wallahi Allah yakareka da sharrin masharranta yallabai

  • @Fatimah-tm4ug
    @Fatimah-tm4ug 7 місяців тому +2

    Omg, Jamal is caught, and I think al-amin is regretting everything he did to the doctor, and I can see maryam is heartbroken, and Lawal is more heartbroken . Good job guys this series is the best all my family and me say, so and please let awal, have the doctor(can't wait for the next episode. Love u guys

  • @MaryamsangaSangaAbdullah
    @MaryamsangaSangaAbdullah 7 місяців тому +41

    Allahuma sallah Allah muhammade waalai allimuhammade ❤❤❤

    • @Usermaryamly
      @Usermaryamly 7 місяців тому

      Allahuma sali wasalim anla sayidina Muhammad saw

  • @HassanaMuhammadUngo
    @HassanaMuhammadUngo 7 місяців тому +19

    Zogale tasamu shiga, Allah yafitar da maman Rarara lpy daga hannu azalumai

  • @NaziruIsah-n9i
    @NaziruIsah-n9i 7 місяців тому +77

    Kar amanta yi wa anabi salati❤

  • @anasgogs5191
    @anasgogs5191 7 місяців тому +6

    The highlight of this 10 episode series is the scene where Jamila’s deceitful ways were exposed.all along, she was a sheep ‘s clothing. Jamila’s character embodied the height of betrayal. In real life, when someone’s disloyal, their actions often go unnoticed until they are given unrestricted power, and that’s when their true nature becomes apparently.💔💔💔😢😢 thanks for this series saira and his team members 🙏🙏🙏

  • @sarahmagaji2639
    @sarahmagaji2639 7 місяців тому +25

    Yeyy💃🏻💃🏻amma gaskia naji dadın wannan episode da aka kama mugunya Jamila burinta bai cika ba🥺😀
    Allah ya kara karemuna mai nasara 🙏😀

  • @Auwal_Haruna_TV
    @Auwal_Haruna_TV 7 місяців тому +1

    Aiki Yayi Kyau Masha Allah Allah Yakara Basira Fatan Alkairi 🙏

  • @AyshaSaleh-q3d
    @AyshaSaleh-q3d 7 місяців тому +30

    Labarina Yana kyau sosae komae Yana Tafiya daedae wllh❤

  • @aishamustaphalurwan.
    @aishamustaphalurwan. 7 місяців тому +69

    If you can't wait to see next week Friday episode 🤩 gather here 😄

  • @YDMONEYHASSAN
    @YDMONEYHASSAN 7 місяців тому +29

    Allah kaha damu da manzon tsira

  • @maryambello_7
    @maryambello_7 6 місяців тому +3

    Alameen Ashe kunyar jamila yaaji!
    Yanaso yayi soyayyah! Tana tashi! Ya buude Baaki! Ah baashi! 😂
    Gashi Dr asiya ta shigo ta kabbar da zogale 🤣🤣

  • @FadimatuAliyu-w7v
    @FadimatuAliyu-w7v 7 місяців тому +86

    Allahumma salli wa sallim ALA rasulika Muhammad don't remember it's juma'a

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 7 місяців тому +1

    Masha Allah Barka da Saira Allah qara basira....Allah kai mu next episode da rai da lafiya...Amin Ya Hayyu Ya Qayyum🙏🙏👏👏

  • @RealameenuNe-nt9kz
    @RealameenuNe-nt9kz 7 місяців тому +13

    To Allah yasa dai ba soyayya zaka kulla tsakanin likita da MD ba

    • @maryambello_7
      @maryambello_7 7 місяців тому +1

      Toh amin 🤣🤣🤣

    • @RukayyaMuhammad-ru7yf
      @RukayyaMuhammad-ru7yf 7 місяців тому +1

      Ameen

    • @HafsatoAbubakar
      @HafsatoAbubakar 7 місяців тому +1

      Naga alama kmr hkn ne xaifaru

    • @shettimamahmud5707
      @shettimamahmud5707 7 місяців тому +2

      No nafi tunanin kila maryam ce ba lafiya, dole abun ya girgizata. Bata da kamar jamila fa

    • @fatmazmurrud6369
      @fatmazmurrud6369 7 місяців тому

      ​@@shettimamahmud5707idan Maryam ce ba lafiya me zai sa ya nemi a siya, ai asiya ta bangaren guba ce, ai kawai MaiNasara ya kamu ne😅

  • @YoussoufYoussouf01
    @YoussoufYoussouf01 7 місяців тому +5

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @MaryamUsman-ep7vh
    @MaryamUsman-ep7vh 7 місяців тому +8

    Gaskiya aminu saira karka yarda kace mainasara nason dr asiya bazamu yarda ba

    • @maryambello_7
      @maryambello_7 7 місяців тому +3

      Gaskia baza mu yarda ba
      Zamu ma Dena kallo 😂

    • @MaryamSaid-nm2mc
      @MaryamSaid-nm2mc 7 місяців тому +1

      Gaskiya dai kam
      Karma so kawo muna haukar

    • @FadilaabucarFadilaabucar
      @FadilaabucarFadilaabucar 7 місяців тому

      Toh su maryam baza'ace ba ok

    • @MaryamSaid-nm2mc
      @MaryamSaid-nm2mc 7 місяців тому

      @@FadilaabucarFadilaabucar yanzu ma na lura duk maryam's ne ke taya maryam kishi kar a kwace mata miji

    • @ZainabIdrisMuhammad
      @ZainabIdrisMuhammad 7 місяців тому

      Ni a tunani na ko ze tambayi girkin nan da ta kawo masane,kunsan test din girkin yayi kala dana marigayiyar sa

  • @AbubakarraboZarewa
    @AbubakarraboZarewa 7 місяців тому +1

    Masha Allah Muna fatan alheri gamawa lafiya Allah yasa haka amin

  • @ummuhumayraa3268
    @ummuhumayraa3268 7 місяців тому +22

    Aminu saira . They call ali nuhu as a King of kannywood but I call you the King of the kanywood😅❤❤❤my love for you has no limits 😊

    • @shettimamahmud5707
      @shettimamahmud5707 7 місяців тому

      Same here

    • @TahirAbubakar-r2c
      @TahirAbubakar-r2c 7 місяців тому

      Ba wannan zancen shi sarki ai sarki ne koyaushe, saira babban director ne kuma mutun mai hikima amma sarautar Ali Nuhu tana nan har koyaushe

    • @NusaibaKhalid-eq8vv
      @NusaibaKhalid-eq8vv 7 місяців тому

      ​@@TahirAbubakar-r2cKwarai da gaske

  • @mashaallahmybrother6137
    @mashaallahmybrother6137 7 місяців тому +1

    MADALLAH DAKAI MALAM AMINU SAIRA ALLAH KARA BASIRA KAYI ABINDA YA SAKANI KUKA YA SAKANI NISHADI ❤❤❤❤😢😢😢

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 7 місяців тому +149

    Don't forget to send Salawat upon our beloved Prophet Muhammad S.A.W.
    اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ

    • @abdullahiabdulrazak8856
      @abdullahiabdulrazak8856 7 місяців тому +4

      صلى الله على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه حق قدره ومقداره العظيم

    • @SafianuAisha
      @SafianuAisha 7 місяців тому +3

      اللهم صل على محمد وآل محمد

    • @rabiibnsalifu2022
      @rabiibnsalifu2022 7 місяців тому +2

      S.A.w❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

    • @mmnamatullah7637
      @mmnamatullah7637 7 місяців тому +2

      Saw❤❤❤❤

    • @sufisadisu
      @sufisadisu 7 місяців тому +3

      مُـــــحَــــمَّــــدرَّسُـــــولُ اللّٰــــــه ﷺ

  • @rabiuyakubu460
    @rabiuyakubu460 7 місяців тому +1

    What a movie excellent Aminu saira still you are the best director in the whole kannywood

  • @Pheenart
    @Pheenart 7 місяців тому +21

    Masha Allah watching from Saudi Arabia ❤❤❤ who else enjoy today episode Allah Kara basira

  • @AhamedAbdulrasheemAdamu
    @AhamedAbdulrasheemAdamu 7 місяців тому +1

    SLM barkammu dawannan lokaci Masha Allah Allah yasamudace amin summa amin munagodiya ❤

  • @aliyaabdulsalam6223
    @aliyaabdulsalam6223 7 місяців тому +26

    Dan Allah karku bata wasan kuce Mai nasarah Yana son likita gaskiya in kukayi haka kun bata wasan wallahi

    • @maryambello_7
      @maryambello_7 7 місяців тому +2

      Wallahi sun Baata shi! Sosai! Kuma Wanan yadda yayi jikin shi na rawa soyayyyah ce!

    • @muniratuadam9358
      @muniratuadam9358 7 місяців тому +2

      Gaskiya idan akayi hakan ba ayiwa maryam adalci ba❤😂

    • @shettimamahmud5707
      @shettimamahmud5707 7 місяців тому

      Ni de ina ganin maryam ce kila bata da lafiya zece a kira asiya ta dubata. Trust Malan he will not disappoint you.🤗

    • @mubarakmusa32
      @mubarakmusa32 7 місяців тому

      Mainasara zai nema wa Auwal auran DR Hasiya

    • @fatmazmurrud6369
      @fatmazmurrud6369 7 місяців тому

      Gaskiya Mainasara kan sa zai nemawa lafiya ba Maryam ba, Sannan ita dr.asiya ai tanada bangaren ta ba general Dr.da zata je duba maryam ba ne​@@shettimamahmud5707

  • @IbrahimAbubakar-ce9ql
    @IbrahimAbubakar-ce9ql 7 місяців тому +1

    Slm gsky kun dade baku burgeni irin wannan episode ba kuma aminu saira kakara kunno wata wutar... Muje zuwa aminu saira muna tare insha Allah ❤❤❤

  • @HibbatMuhammadauwal
    @HibbatMuhammadauwal 7 місяців тому +24

    Wohoho wa yaga idon Jamila yar banza me baking ciki

  • @shafiubafarawa3986
    @shafiubafarawa3986 7 місяців тому +1

    MashaAllah. Labarina is the best Hausa series ever. Allah Kara basira Mal. Aminu saira 🤍

  • @KhadijaIbrahimAliyu-l2q
    @KhadijaIbrahimAliyu-l2q 7 місяців тому +3

    Dr Asiya is one in a million
    Auwal 💔😢
    Mijin jamila💔😢
    who notice MAI NASARA ya kamu ❤
    Malam Aminu Saira I'm impressed
    Allah ya qara basira da Daukaka
    yayi jagora Ameen

    • @shettimamahmud5707
      @shettimamahmud5707 7 місяців тому

      Gaskiya ina tunanin kode maryam ce ba lafiya yake son tazo ta dubata. Amman nasan baze bar taba.

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 7 місяців тому +2

    Subahanallah walham dulillah Astagafurullah narantse nashiga da muwa da tashin hankali da tunani iri iri na rayuwa natabbatar ya faru ya faru ya na faruwa sosaifa ya ilahi Allah ka hanamu cin a mana da zalinci da zabba cikin aminci Allah ka hana ai mana domin matsayan manzan Allah sallallahu alaihi wasallam 👍🤲💚❤💚❤

  • @aishasaulawa9544
    @aishasaulawa9544 7 місяців тому +12

    Mark you Aminu Saira
    Nurses stand on their own Amma ba yaran likitoci bane

    • @zainabameenu1945
      @zainabameenu1945 7 місяців тому +2

      Tell them oo
      Aikin Nurses daban na ward attendance daban please take note.

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 7 місяців тому +1

      😂😂😂Duk yadda akayi nurse ce ke,antaboku,
      Meyasa wai kukeda tsama da likitoci?

    • @zainabameenu1945
      @zainabameenu1945 7 місяців тому

      @@ZulaihatFaisal-ge2zp 😅😅 ai gaskiya ne

    • @aishasaulawa9544
      @aishasaulawa9544 7 місяців тому +1

      @@ZulaihatFaisal-ge2zp bamu da wata tsama dasu,mutane ne dai Basu fahimci bambancinmuba
      Kowa da matsayinshi ba yaron wani daga cikinmu

    • @usmanusmanibrahim2616
      @usmanusmanibrahim2616 7 місяців тому +2

      A huge error kuwa that needs to be amended

  • @yusufsbasullube
    @yusufsbasullube 7 місяців тому +2

    Wallahi ba Abunda zamuce ma megirma Aminu sairah Sai addu ah ubangiji ya Kara lafiya da Nisan kwana albarkacin annabi s a w

  • @bariahbalarabemusa805
    @bariahbalarabemusa805 7 місяців тому +4

    Allah sarki Likita bawan Allah, Yana kokarin ceto ran jamaa su na kokarin masa hassada

    • @fatmazmurrud6369
      @fatmazmurrud6369 7 місяців тому +2

      Sosai, musamman mutanenmu basu banbance kulawan fannin Aiki, da kulawan soyayya

  • @SasBroh
    @SasBroh 7 місяців тому +1

    Dan allah kouhidamouna waga docter chikin chirine

  • @MoulanaMallamBashir
    @MoulanaMallamBashir 7 місяців тому +27

    ALLAH ILAHA illa anta subhanak inne kuntu minaZzalimen 5:52 ☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

  • @abdullahyahaya8316
    @abdullahyahaya8316 7 місяців тому +2

    Alhamdulilla ❤❤aminu saira ❤❤

  • @HarunaSaminu-j7e
    @HarunaSaminu-j7e 7 місяців тому +60

    Annabi Muhammad s a w

  • @SouleymaneRabe-b9x
    @SouleymaneRabe-b9x 7 місяців тому +2

    Alhamdulillahi nidai an biyani yau munafika ta shigo hannu jamila tana mugun bani haushi

  • @abdoulayeibrahimmaigandi4063
    @abdoulayeibrahimmaigandi4063 7 місяців тому +19

    Wallahi! Aikin ya na keyu sosai, Allah ya ƙara ƙarfi basira!

  • @kaybeeibrahim9328
    @kaybeeibrahim9328 7 місяців тому

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂🎉❤ This is the best series so far. Saira the master of the game

  • @mmb040
    @mmb040 7 місяців тому +11

    Dr Hasiya kin hadu, MD ma ya fada.
    Allah sarki Auwal.
    Jamila kin yi kokari da role dinki sosai.

    • @MuhammedSaniUsman
      @MuhammedSaniUsman 7 місяців тому

      inama'ace mainasara zai'aureta gwanin sha'awa Ammah kassshee.?

    • @MuhammedSaniUsman
      @MuhammedSaniUsman 7 місяців тому

      mainasara ikon Allah sai kallo.

    • @mmb040
      @mmb040 7 місяців тому

      @@MuhammedSaniUsman Ai Maryam zata yi hauka, idan akayi haka.
      Bari dai mu ganiii

    • @AhmedTanko-t7o
      @AhmedTanko-t7o 7 місяців тому +1

      But no matter what even if in the film JAMILA has a bad attitude in a real life

    • @dabbaba9431
      @dabbaba9431 7 місяців тому

      @@AhmedTanko-t7othat’s very rude of you

  • @BilalMuhammad423
    @BilalMuhammad423 7 місяців тому +1

    Sallallahu alaihin wasallam ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ ALLAH ta'ala yaqara Annabi MUHAMMAD sallallahu alaihin wasallam ❤️ darajja

  • @aminamagaji9116
    @aminamagaji9116 7 місяців тому +21

    Jamila breaks lawal heart😢

  • @Rahinatuy624
    @Rahinatuy624 7 місяців тому +2

    Ke masha Allah abu yayi kyau amma Don Allah kar ace zasuti soyayya da Dr asiya da mainasara please abarsu da maryam susamu fahimtar juna

    • @maryambello_7
      @maryambello_7 7 місяців тому

      Ashe Muna da yawa da bama son soyyyar Dr Asiya da MD

  • @em_musderferh
    @em_musderferh 7 місяців тому +6

    That's amazing 😍🤩 and interesting episode 😊 kudos to u Aminu Saira and other co workers +actors

  • @Umar_malo
    @Umar_malo 7 місяців тому +1

    Acikin Sanya nake kallon series dinna amma sanda nahada zufa. Kudos to malam aminu Saira👍

  • @BashirIbrahimmatitsiko
    @BashirIbrahimmatitsiko 7 місяців тому +11

    Inaso naga aminu saira Dan Allah wa zai yimen hanya 🙏👈

  • @bashegue
    @bashegue Місяць тому

    La meilleure épisode de toute les saisons. Jamila a trop assuré surtout a fin.

  • @danbabaubagitatatv12
    @danbabaubagitatatv12 7 місяців тому +13

    Gaskiya munyi nishadi yau nida Iyali na wajen kallon episode din nan! Mal Aminu Saira, Allah ya kara basira

  • @abubakarnmusa7068
    @abubakarnmusa7068 7 місяців тому

    Gaskiya film yayikyau sosaia masha Allah
    Saidai kuma ambude mana sabon peji har guda biyu

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 7 місяців тому +30

    Akoi Cakwakiya 🤔 fah
    Za'a Koma Son❤️Dr. Asiya
    Sakanin Auwal da Mainasara Gashi tanada wanda zata Aura

    • @aishamusausman9024
      @aishamusausman9024 7 місяців тому +3

      Wanda zata Aura bazai zama cikas b don da alamun Bata sonshi

    • @saidisah4116
      @saidisah4116 7 місяців тому +2

      ​@@aishamusausman9024
      Ashe ke malamar syy ce naga hlm

    • @TS_SOLARIN
      @TS_SOLARIN 7 місяців тому +1

      Walahi kua

    • @mubarakmusa32
      @mubarakmusa32 7 місяців тому +4

      Mainasara zai nema wa Auwal auran DR Hasiya

    • @ishaksanigambo9340
      @ishaksanigambo9340 7 місяців тому +1

      @@mubarakmusa32 Nima dai abunda nake tunani kenan

  • @maryamahmad5326
    @maryamahmad5326 7 місяців тому +1

    Walahi saida nayi hawaye ağürün da asirin Jamila ya tonu

  • @YohannaBitrus-r6n
    @YohannaBitrus-r6n 7 місяців тому +6

    wannan wane irin bahon mutun ne har ya fara bani haushi wallahi

  • @hadeezaauwal6657
    @hadeezaauwal6657 7 місяців тому

    Gaskia naji dadin episode dinnan.. Amma dan Allah kar kace mana mai nasara yana son Dr. Asiya

  • @عثمانحسينالابراهيم
    @عثمانحسينالابراهيم 7 місяців тому +24

    اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه وسلم تسليما

  • @maryamaabubakar6166
    @maryamaabubakar6166 7 місяців тому

    wow dis episode yabada🔥🔥🔥 police sawa sunyi kokari d deserve award wallahi tunbangama kallo ba Ina comment

  • @ZayyanuUsman-iw3tk
    @ZayyanuUsman-iw3tk 7 місяців тому +9

    Makashinka nataredakay Allah yakara basira

  • @SAMWISE-CRYPTONITE
    @SAMWISE-CRYPTONITE 7 місяців тому

    Gonna give this episode 5 star. It's safe to say the best episode ever ❤

  • @Nr.AminaUmar
    @Nr.AminaUmar 7 місяців тому +12

    Haba malam Saira Dr Asiya have no right ta ce Nurse yayi cleaning up zogalen da ya zube why not a cleaner🤦‍♀️ pls ku gyara next time

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 7 місяців тому +1

      😂😂😂😂😂antabo masu abu da abunsu,haka nake fama da wata kawata

    • @abdulazezumarsodangi7021
      @abdulazezumarsodangi7021 7 місяців тому +1

      Dr a yi hkr

    • @abbashammaseyo1953
      @abbashammaseyo1953 7 місяців тому

      😂😂

    • @Lifestylewithameena
      @Lifestylewithameena 7 місяців тому +2

      Wallahi nima abun ya bani haushi, hausa film will always be hausa film. Sai kace nurses are attendants. Sun mugun raina nurses. In fitsari banza ne kaza tayi mana. Proudly a nurse.

    • @abubacarzakari1203
      @abubacarzakari1203 7 місяців тому +1

      ​@@Lifestylewithameena😂😂😂😂 Sorry

  • @kamalhamidtv8325
    @kamalhamidtv8325 7 місяців тому

    Gaskiya acting din Jamila bai taɓa burgeni kamar wannan scene ɗin da asirinta ya tonu ba. Salute to you Jamilaaaa!

  • @aminaabubakar4563
    @aminaabubakar4563 7 місяців тому +2

    Naga ba wanda yace yana tausayin jamila.nikam yaban tausayi kuma shiya jayo tamasa haka ita lefinta rashin tawakkali da kuma kwadayi sannan hukuncin data dauka na kisankai yayi tsauri, amma tabbas Al'amin shiya maidata haka tasoshi lkcn da yake talaka sai ya mata jarrabawar da ba kowacce mace bace zata iyaci bama maceba amazan ma za'a iya samun wanda zai rabuda budurwa akan kudi sannan daga baya kuma ya auri aminiyarta, dole taji ba dadi

  • @aishanasir273
    @aishanasir273 7 місяців тому

    Waow!!! I saw my self in tears. There is no hiding place for the wicked. Kudos to Mallam Aminu Saira and the actors

  • @IssaIbrahimAichabelle
    @IssaIbrahimAichabelle 7 місяців тому +12

    Macha'allah ❤ amma dan allah kurage tallah

  • @muhammadbellousman4695
    @muhammadbellousman4695 7 місяців тому

    Jamila makwadaiciya ce, marar tausayi da imani. Domin kwadayin ta ne yasa ta rasa Al Amin, kuma tana da hasada. A gani na koda alAmin bai jaraba ta ba, idan suka yi aure kuma wani ya zo mata da zancen kisan alAmin don ta gaji dukkan dukiyar zata iya kisa.

  • @JamcyyBabyy
    @JamcyyBabyy 7 місяців тому +4

    Watching frm muscat oman🇴🇲🇴🇲❤

  • @Younissawais
    @Younissawais 7 місяців тому +1

    Duk da dr asiya tana da wanda zata aura ai bayi auran bah sanan kuma tana tausayin me nasara Allah sarki auwal 😢

  • @realharunzindertv
    @realharunzindertv 7 місяців тому +7

    Masha allh fatan alkairi aiki yayi kyau sosai mash allh

  • @HafsatoAbubakar
    @HafsatoAbubakar 7 місяців тому +1

    Masha Allah ❤lbr yaxo qarshe 👍Allah sarki lawal wlh yakusa sani kuka😢yabani tausayi sosai jamila kuma anji kunya Allah yashirya masu hali irinnata ubangiji yahadamu da kawaye nagari Allah yaqarawa annabi daraja s❤a❤w❤❤❤❤❤

  • @UsmanAlyu
    @UsmanAlyu 7 місяців тому +14

    Kai Masha Allah Allah yajikan mahaifa saira

  • @HauwauTukur-xc1dr
    @HauwauTukur-xc1dr 7 місяців тому

    Aminu Saira KO kaifa😂😂😂yau Kan wlh antashi kaina 😂duk Wanda shigowar doctor asiya ta tashi kanshi y mn like😂kaci xogalannanne😂aikin DPO nayi 😂 wannan Mari Kan y tashi kaina 😂😂😂

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 7 місяців тому +35

    Ya Allah Ka Kare mu Daga Sharrin Makiyan 😠 mu
    Ya Allah Ka Shirye su In Masu Shiriya ne

  • @nasiruyunusa4421
    @nasiruyunusa4421 7 місяців тому

    The most funny part is that “ he’s my cousin brother kuma shi zan aura 😂😂😂

  • @AbRasheed09
    @AbRasheed09 7 місяців тому +4

    Oga auwal u make me proud🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉this is labarina for real🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 7 місяців тому

    The 100% episode among the episodes💃💃💃weldone saira👏👏👏

  • @AyubaSalisu-h1o
    @AyubaSalisu-h1o 7 місяців тому +5

    Gaskiya aminu saira kayi kokari.nidai bazan zagi jamila ba saboda ina Alfahari da mal wanan sunan jamila is my babe sabo da haka bana kushe jamila

  • @fatmazmurrud6369
    @fatmazmurrud6369 7 місяців тому +1

    Masha ALLAH, Mun ga episode Abinda na fahimta zai zama Babu kwakwarar SOYAYYA da kuma Fahimta tsakanin Dr. Asiya da Wanda zata Aura, duba da yanayinta da a ka ce mata yana gidah yazo da kuma Abinda yaron ya fadah cewan yana ta fadah, da alama alaqar zata iya rushewa karshe Auwal ko Mainasara ya samu don naga shima ya kamu, Na tausayawa lawan tabbas wasa ne ya hada soyayyar Jamila da lawan Amma karshe lawan ya so ta da gaske, saidai ita zuciyar ta ta kasa Aminta da zahirin da ta Samu kanta a ciki.

  • @zaraou235
    @zaraou235 7 місяців тому +9

    Macha Allah Allah ya Gara basira malam Aminu Saira asiri yatunu ayau😂😂😂👌👍

  • @mansirgyusuf7425
    @mansirgyusuf7425 7 місяців тому

    Gaskiya Aminu Saira wanan mara dakasa Dan sanda yama Jamila yayi dai dai wlh 😂😂😂 naji dadinshi sosoi haka kuma yakamata

  • @FaizaHaruna-z3l
    @FaizaHaruna-z3l 7 місяців тому +4

    Masha Allah a job well done jamila is a very fantastic actress ,as it is said in a Ghanaian proverb when youre sting check inside your clothes may Allah protect us from our enemies very well done job@Aminu Saira 👍

  • @AliyuSalisu-g5e
    @AliyuSalisu-g5e 7 місяців тому +1

    masha Allah komai yai tsanani maganinsa allah

  • @Omarabashe
    @Omarabashe 7 місяців тому +7

    The highlight of this 10-episode series is the scene where Jamila's deceitful ways were exposed. All along, she was a wolf in sheep's clothing. Jamila's character embodied the height of betrayal. In real life, when someone's disloyal, their actions often go unnoticed until they're given unrestricted power, and that's when their true nature becomes apparent.
    May we never encounter someone as treacherous as Jamila in our lives!

  • @rinahassane6759
    @rinahassane6759 7 місяців тому

    Gaskya ban taba comment a social media bah amma yau zan fara.. Allah ya kara bassira aminu saira wly naji dadin wannan shirin.. Allah ya karawa annabi daraja saw

    • @faizayahuza
      @faizayahuza 7 місяців тому

      Sallalahu Alaihi Wasallam

  • @MujeeptyMujahid
    @MujeeptyMujahid 7 місяців тому +9

    Gaskiya saira balai ne

  • @nafisabaminu1827
    @nafisabaminu1827 7 місяців тому

    Alhamdulillah keep it up mallam aminu yanzu labarina zai fara dadi tunda asirin jamila ya tonu

  • @rilwanuhamisu
    @rilwanuhamisu 7 місяців тому +9

    Masha Allah Allah yaji kan auwal😂😂

  • @M.S.J.-ot3gl
    @M.S.J.-ot3gl 7 місяців тому

    Ai ni tunda aka fara film dinnan wlh nanne daidai inda aka staya naji dadi ❤

  • @MarkMaren
    @MarkMaren 7 місяців тому +3

    WOW, I don't know what to say because I'm very excited as swan into action immediately when the discovering the truth.
    Mai Nasara, pls don't live Maryam.
    Maryam, pls try all your best to love him deep from your heart and make him forget all his past.

  • @saifullahikhaleedabdullahi8254
    @saifullahikhaleedabdullahi8254 7 місяців тому

    I really like u jameelah u did a good job iam with u