duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah saw 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️allah kawo mamu zaman lafiya a kasashan'mu 🤲🤲🤲
Ya Allah muna rokonka daka gafartawa wa'inda suka rigamu gidan gaskiya, mukuma idan tamu tazo kasa muchika da imani, ka azurtamu da furta kalmar shahada. AMEEN dan sayyadissadatee 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
madallah da tunani mai kyau, gaskiya baidace ace mai nasara bazai samu zuriya da maryam ba abun yayi yawwa kamata yayi ace sun haifi yan uku ko yan biyu Gaskiya if not gaskiya labarin yazama wani Abu daban harga Allah, yadace yasamu yan uku ko yan biyu da maryam su hayayyafa
Aminu Saira “Labarina.” It’s truly captivating and showcases his incredible talent as a director of Hausa movies. The storyline, the characters, and the cinematography are all top-notch. Saira Movies!!!
Kawai adawo da LABARIN su SUMAYYA da PRESDO shima akai qarshenshi.Inyaso asaka wani labarin.yafi adinga Jan Abu tayadda masu kallo xasu gaji ko suji haushi
Gaskiya inhar an ce Maryam baza ta kara haihuwa ba to wallahi shirin ya ba'ce, yakamata al'ameen ya samu farin cinkin da ya rasa a baya.ko a zahiri Allah na jarabtan bawa da jarabawa iri-iri ama kuma addu'a ta na maganin komai.
Har naga inda labarin nan ya dosa😂 ataikaice dai Maryam bazata kara haihuwa ba, shi kuma Alamin zaiyi adopting dan Jamila. Daganan wayan zata fara😂😂😂 kumin likes Idan na cinka daidai
Idan ba rashin mutunci irin na malam aminu saira ba to apada mana masalan sannan film yaqare mana😂Amma de Allah yasa baxakace baxata qara daukan ciki ba
Mashallah a gaskiya wannan shirin labarina waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah Allah ya kara muku karfin guiwa
LABARINA EPISODE 11 Innan,yakamata Director yabarshi ahakan.....Duba da wahalanda Mainasara yaketa shiga,yakamata ace wannan stage in yasamu peace of mind.Yakamata yanxu da aka gano wannan abarshi ahaka. Already Jamila itada sauran mutane suna prison, so yakamata ace MARYAM tasamu ciki ta haifa kodan cikon Farincikin MAINASARA.Daga wannan angama kenan..... Amma baikamata ace bayan wannan matsala kuma still akwai wata tafe ba.Thou sai next week xamuga cigabanshi amma ayanda Ita Nurse in take magana da Dr.ASIYA yana nuna cewa MARYAM tanada wata matsala tadaban wadda itace silar baxata sake daukan wani cikin ba.(Kunga wanna wani tashin hankaline Wanda shi MAINASARA xai fuskanta kuma ayanxu). Gaskiya wannan abun idan yayi yawa,to Ma'anarshi xata gushe,xaikasance babu mai sha'awan kallan shirin LABARINA.Ayanxu haka wasu sunfara nuna gajiya akan kallon shirin,sakamakon wannan Jan da akemai.
❤❤ Saira you are bitting my heart Kai Kai kauce auwal wannan na maigida ne Allah ubangiji ya qara vasira Saira da ma aikatan ka baki daya. but I love Maryam Don't put her in any danger please ❤❤❤🎉
Haba mana aminu saira kada kakawo wani abunda masu kallo zasu daina kallon film din labarina pls. Bcos mudin idan ka kirkirowa maryam wani discouraging factor wallahi da matsala, so therefore if I'm suggested kada kayi attempting wani Abu makamancin haka. Thanks from urs fan {abuna}
Haba dai Auwal 🙄 Kar Kayi Zurfin Ciki Ka Boye SoYaYYar ka👩❤️👨 Hakan Matsala ne Babba😬 Ga Mujahid☹️ Ga Mainasara Shima Muna Sammani, Kawai Kafito A Gob'za 😎
Aiki na kyau 😍 auren mainasara da Dr asiya da bamaso da alamu dae xai tabbata😍Dan auren mujahid da Dr asiya baxae taba yiyuwa ba😍 mujahid nada tsanani pah😂Dr asiya bata hada komae da asibitinan ba😂 Maryam dae alamu y nn baxata koma haihu na😍
Inafatandae. Bacewa xa ayiba baxata kara haihuwaba bcoz mainasara yarasa kowa kamatayayi suna rayuwarsu mai dadi da yaransu itama jamila tahaifi nata su dan taso sukuma sunacikin farinciki ko karewa yayi Alhmdllh
shiri yayi dadi Allah ya Kara basira amma gaskiya kar a kawowa maryam wani ciwo tun yanzu kuma wannan yaya mujahideen din ya kama ya zama amma tsayi gaskiya zukiyarsa tayi yawa be kamata ya fitowa dr asiya haka ba
Nasan Maryam da kanta xataba mainasara damar auren Dr asiya 😅Dan mainasara nason gani haihuwa😍Amman inta mainasara xa abi xai xauna da Maryam dinsa hk KO bata haihuwa baxae qara aure ba😍amman nasan Maryam xata tilasta masa😍wanda y fahimci hk y mun lik 😂😂😂
😂😂😂 Wanna haka, barin mutum yake cikin harsashen. Wannan shine Ake cewa baiwa kowa da tashi❤ @Aminu Saira na Daban ne a shirin film. Allah ya Kara basira
Aminu saira Don Allah karkace maryam baxata haihuba Daga gani xa'ace baxata haihuba sai axo in jamila ta haihu sai abata babyn jamila ta raina kenan amma toh ba'ama mainasara adalchi ba kenan yakamata shima yasamu ɗan shi da maryam kuma bada wata bah.
Alhamdulillah mumga comment 😂ni to ba abunda ya damen bazan bata bakina a banza ba tunda nasan shiri ne 😂kawai daman so nk maryam tafara saka kaya masu kyau 🙌 finally kuma ta fara 💃😂
Awwal baka mana adalci ba ka bata ranta yanzu nima reyna a bace yace kaje ka nemo afuwa dan wlh banaso a bata min ran auntie na nayi missing dinta sossei ❤❤❤❤❤❤❤❤
duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah saw 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️allah kawo mamu zaman lafiya a kasashan'mu 🤲🤲🤲
❤❤❤❤
Ameen ya rabbi 😢
AMEEEEN
Allah yasa annabi muhammad S A W yacecemu yan uwana masoyan annabi maza da mata
Ameen ya rabbi 😢😢
Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
S.A.W
AMEEN, Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Amin y rabb
Ameen ya rabal Alamein ❤
Ya Allah muna rokonka daka gafartawa wa'inda suka rigamu gidan gaskiya, mukuma idan tamu tazo kasa muchika da imani, ka azurtamu da furta kalmar shahada.
AMEEN dan sayyadissadatee 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Ameen Yaa hayyu Yaa qayyum
Ameen Ameen bawan Allah
Amin ya rabbi
Ameen da Al farmar fiyayyen halitta.allah yakareemu daga sharrin mahasadammu Dan darajar Al qur,ani
@@mrmajos1829 ameen ya Allah
Salati goma ga annabi s a w 🎉🎉🎉❤
صلي الله عليه وسلم
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين
Sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤❤❤❤❤
a hasashena Jamila zatai sadaukarwa ❤ ubangiji allah yakarawa annabi daraja ❤ love
Gaskiya a duba lamarin Mai Nasara ace Maryam tanada kwantaccen ciki na yan biyu amma Mai Nasara jarabawar tayi yawa gaskiya
Shi ne
Wannan ai bala'in se yayi yawa
So kawai suke mai nasara ya auri asiya
madallah da tunani mai kyau, gaskiya baidace ace mai nasara bazai samu zuriya da maryam ba abun yayi yawwa kamata yayi ace sun haifi yan uku ko yan biyu Gaskiya if not gaskiya labarin yazama wani Abu daban harga Allah, yadace yasamu yan uku ko yan biyu da maryam su hayayyafa
@@MaryamSaid-nm2mc gaskiya in akayi haka baiyi daidaiba ayiwa maryam Adalci
Gaskiya mai nasara zarabawa yayi yawa
Wallahi! Allah yasa haka 😢
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
❤❤❤❤❤
@@SaloSalio 😁😁
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰
S..A..W
YES OF COURSE OO
❤️❤️❤️❤️SAW❤❤❤❤
Aminu Saira “Labarina.” It’s truly captivating and showcases his incredible talent as a director of Hausa movies. The storyline, the characters, and the cinematography are all top-notch.
Saira Movies!!!
Ya Allah kafa ranta wa Duk zuciyar dake kaunar annabi Muhammad s a w 0:33
Ameen ya Allah
Ameen
Sallallahu alaihie wassallam 🎉🎉🎉❤❤
S a w❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yakeuta
Duk Wanda Nauyin Ɗawainiyar Iyali, Iyaye Da Ƴan Uwa Suka Rataya Akansa
Ya Allah! Ka tsaya masa ka bashi yadda zai yi.🤲🙏
Ameen
Ameen 👏
@@FarukShuibu ameen brother
AMEEN, Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Amin
Allah muna rokonka daka dawo mana da kasarmu Nigeria chikin hayyachinta.
Dan nabiyin rahamatee 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Amin
Ameen ya Allah
Ameen. Yallah
Allahumma Amin
Amen
Malam Aminu dan Allah kada ka mana haka😢indai mujaheed bai auri Asiya ba to dan Allah a bama auwal
Allah yaqara annabi Muhammad S,A,W daraja❤
Amine 🎉
Duk Wanda Keda Wata Damuwa Dake Hanashi Walwala Allah Ka Yaye Masa Alfarman Fiyayyen Halitta
Ameeen
Amin ya hyyu ya qyyum
Ameen
Amin
SAW❤
❤ merci beaucoup yayi fatan allekairi 💯💯🥰
Gaskiya idan akace maryam baza ta kara haihuwa ba na daina kallon labarina
Ba wani nan bazaki iya ba .
Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam
S.A.W
Ya Allah ka yaye mana yunwa, ka shirya azzaluman shugabannimmu 🤲
Ameen
AMEEN, Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Allahumma ameen sbda annabi s a w
Amin
Amen yah Allah
Kawai adawo da LABARIN su SUMAYYA da PRESDO shima akai qarshenshi.Inyaso asaka wani labarin.yafi adinga Jan Abu tayadda masu kallo xasu gaji ko suji haushi
To all that are crushing on Dr. Asiya, I want to inform you that, she is getting married in real life on 28th July, 2024. 🙌😊
I say make I update u 😂
Well done ooo how come she didn’t tell me 😏😌
Thank you for your update
Gaskiya Basira ya fara kare ma Aminu saira😢 Haba duk halin da mai nasara ya shiga Haba Aminu saira a duba wannan lamarin
Amma kam 😢
Yana cikin karamci ka maida alhairi ga wanda yan nufe ka da sharri
Wallahi ina tare dake,da alamu za'a ce Maryam baza ta kara haihuwa ba,jarabawan way yawa daracta agaskiya Haka zai iya sa MD ya raje son matarsa
Masha Allah Allah yakaramana son annabi Muhammad saw
Gaskiya aminu saira idan akace maryam ma haifarta talalace flim bayi ba saboda yanda jamila ta nuna mata hasada kuma tayafe mata
Nima Shi dai nagani
Muhammadan rasulullah
Sallalahu alaihi wa sallam
Gaskiya inhar an ce Maryam baza ta kara haihuwa ba to wallahi shirin ya ba'ce, yakamata al'ameen ya samu farin cinkin da ya rasa a baya.ko a zahiri Allah na jarabtan bawa da jarabawa iri-iri ama kuma addu'a ta na maganin komai.
Tabbas maganan ka gaskiya ne Allah ya kara maka basira
Wlh inde haka ta faru yaseen nadena kallon labarina 😢😢 haba dan Allah
Alhla ya farants wa zokiya❤❤
bawani batun tausayawa jamila muguwa ce,,,
Har naga inda labarin nan ya dosa😂 ataikaice dai Maryam bazata kara haihuwa ba, shi kuma Alamin zaiyi adopting dan Jamila. Daganan wayan zata fara😂😂😂 kumin likes Idan na cinka daidai
Idan ba rashin mutunci irin na malam aminu saira ba to apada mana masalan sannan film yaqare mana😂Amma de Allah yasa baxakace baxata qara daukan ciki ba
gaskiya wannan sari bayyiba daga bari ace mahaifa ya lalace,,, barin ma adaki tayi, ba faduwa tayiba ballen tanan ace shine sanadin gsky kuduba
Mashallah a gaskiya wannan shirin labarina waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah
Allah ya kara muku karfin guiwa
Dr. Asiya Da Auwal ❤️👩❤️👨❤️
Suka Dace, Bada Mujahid ko Mainasara ba🙄 Ko Ya Kuka Gani....???
Gaskiya ne
Wallahi kam. plz Aminu Saira Kar a Hada Dr Asiya Da Mai Nasara Aure sabida Da sunyi aure film ya lalace
AMEEN, Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Wannan gskiyane wllh❤
Lallae da zarar maenasara ya auri dr asiya bazan qara kallon film dinnan bah in sha ALLAH
I will support this film for ever and ever. Thank you Director Aminu saira, and other Employees.
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم
Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Ninasani dole akawo wata massala Taya za Ashe Maryam bazata haihuba yanzu nagane don ya auri Dr asiya Koo haba Aminu Saira kishiyafaa😭😭😭
Ya haka kuma 😭😭😭😭
Gaskiya za a Bata labarin idan akai haka haba
Akoi alamun hakan tunda Kinga ita asiya Bata shiri da Wanda zata aura
@@aishamuntaqarashmee Asiya fah aure Zata yi ah reality this July
So Kinga she will soon be out of the story!
Sai dai waani ikon Allah kuma
@@AsmauUsman-w9o maryam na ganin jarabawa wallahi
Allah ya ubangiji wannan hali da muke ciki a Nigeria ya ubangiji ka kawo mana sauki alfarma annabi s a w Ya rabbbb 😭😭🙏🙏🙏🙏
Thérèse is nothing more important in this World than loving abd honouring thé Messngerot
Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
The best actor , singer and director in all of kannywood Yakubu Muhammad is here to make labarina more interesting
LABARINA EPISODE 11 Innan,yakamata Director yabarshi ahakan.....Duba da wahalanda Mainasara yaketa shiga,yakamata ace wannan stage in yasamu peace of mind.Yakamata yanxu da aka gano wannan abarshi ahaka. Already Jamila itada sauran mutane suna prison, so yakamata ace MARYAM tasamu ciki ta haifa kodan cikon Farincikin MAINASARA.Daga wannan angama kenan.....
Amma baikamata ace bayan wannan matsala kuma still akwai wata tafe ba.Thou sai next week xamuga cigabanshi amma ayanda Ita Nurse in take magana da Dr.ASIYA yana nuna cewa MARYAM tanada wata matsala tadaban wadda itace silar baxata sake daukan wani cikin ba.(Kunga wanna wani tashin hankaline Wanda shi MAINASARA xai fuskanta kuma ayanxu).
Gaskiya wannan abun idan yayi yawa,to Ma'anarshi xata gushe,xaikasance babu mai sha'awan kallan shirin LABARINA.Ayanxu haka wasu sunfara nuna gajiya akan kallon shirin,sakamakon wannan Jan da akemai.
Wannan gskiya ne
❤❤ Saira you are bitting my heart
Kai Kai kauce auwal wannan na maigida ne
Allah ubangiji ya qara vasira Saira da ma aikatan ka baki daya. but I love Maryam
Don't put her in any danger please ❤❤❤🎉
Dan Allah director karka durawa Maryam Wani ciwan😢😢
Maryam na ganin jarabawa Wallahi
Allah sarki Maryam Allah yasa ba masalan rashin haihuwa bane
gaskiya balaifi Allah yaqara basira
Allah sarki Jamila....we should always be greatfull
Great full for Allah
Am still love Jamila wlh duk film dinnan a mata nafi sonta wlh,
Allah ya yaye mana matsalolin dake damun mu
Dan Allah kakuci maryam bazata sake samuncikiba DNA Allah wlh inkukahaka shiri bazikyuba
Haba mana aminu saira kada kakawo wani abunda masu kallo zasu daina kallon film din labarina pls. Bcos mudin idan ka kirkirowa maryam wani discouraging factor wallahi da matsala, so therefore if I'm suggested kada kayi attempting wani Abu makamancin haka. Thanks from urs fan {abuna}
Wlh kuwa zai zama nonsense haba
Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Upon all wahalan da suka Sha.
kai da ka sani i am sure za ace bazata sake haihuwa ba.
Babban Darakta ina Baka Baban mujahid yazama yaron menasara❤
Masha Allah Muna fatan alheri gamawa lafiya Allah yasa haka amin
Haba dai Auwal 🙄 Kar Kayi Zurfin Ciki Ka Boye SoYaYYar ka👩❤️👨 Hakan Matsala ne Babba😬
Ga Mujahid☹️ Ga Mainasara Shima Muna Sammani, Kawai Kafito A Gob'za 😎
Im jamila fans 100% tsaurin hukuncin ta yayi yawa
Masha allah watching from dakata kawaji
Kumin like 😂zan dawo na fada muku mene ne matsalar
Gaskiya idan akace maryam bata iya haihuwa ba na hakura da kallon labarina 🥺😓
Nima haka don bai ai mata adalci ba
Mainasara dai
@@AsmauUsman-w9onima haka
Aiki na kyau 😍 auren mainasara da Dr asiya da bamaso da alamu dae xai tabbata😍Dan auren mujahid da Dr asiya baxae taba yiyuwa ba😍 mujahid nada tsanani pah😂Dr asiya bata hada komae da asibitinan ba😂 Maryam dae alamu y nn baxata koma haihu na😍
Who is now after Maryam and mai nasara? Because am confused, jamila and her gang are already captured
Why it's nobody is talking about Jamila i hate her in this series but when she says the baby is also gonna be a prisoner it breaks my heart 😢
Wallahi labarina yana karya mani zuciya😢
Masha Allah watching from Moldova 🇲🇩🇲🇩🇲🇩
❤❤❤❤❤❤
Are you in chisinau.?
Are you living in chisinau.?
Inafatandae. Bacewa xa ayiba baxata kara haihuwaba bcoz mainasara yarasa kowa kamatayayi suna rayuwarsu mai dadi da yaransu itama jamila tahaifi nata su dan taso sukuma sunacikin farinciki ko karewa yayi Alhmdllh
Allah ya sa de kar a ce mahaifar Maryam ta samu matsala, ba za ta sake haihuwa ba.
Amen dai don gaskiya idan akace haka ba ayima maryam adalci ba gaskiya malam kaduba wannan abun😢
Gaskiya kam
Wlh kinganni na kasa bacci
Ku ka sani koh matsalar daga chine Kar aje ace tsohuwar matarsa nadiya ta goga maï wata cuta@@aishashehuibrahim204
Toh a nan zamu san sakanin maza da mata wayi yaki so sakanin da Allah duk da alama Maryam tana da masla haifuwa s
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Allah Kara basira. Thanks for another opportunity Ya Rabbih
❤
Gskyne mutanen saudiyya
So nice
❤yane dadama hamissou breaker 👌 🎉❤❤❤❤❤❤
Allah yasa mucika dakyau da imani
shiri yayi dadi Allah ya Kara basira amma gaskiya kar a kawowa maryam wani ciwo tun yanzu
kuma wannan yaya mujahideen din ya kama ya zama amma tsayi gaskiya zukiyarsa tayi yawa be kamata ya fitowa dr asiya haka ba
Allah ya kawo mana sauki lamurra a arewacin Nigeria👏👏👏
Nasan Maryam da kanta xataba mainasara damar auren Dr asiya 😅Dan mainasara nason gani haihuwa😍Amman inta mainasara xa abi xai xauna da Maryam dinsa hk KO bata haihuwa baxae qara aure ba😍amman nasan Maryam xata tilasta masa😍wanda y fahimci hk y mun lik 😂😂😂
Anki ayi 🙄😂
Macha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉
Don Allah Saira a bar Mai nasara day Maryam su huta su nitsu ya ishe su haka a Dena kawo musu matsala
Don Allah al umman annabi muhammad (s.a.w.) kuyi wa channel di na subscribing
shekarata 13 kawai yaya nane yace inyi roko don zan samu subscribers
Allah ka azurta DUNIYYA da lahira
Good day my lovely people are you there, Ghanaian let us show some love 🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🎉
Labarina yy kyau Amma bai kamata ace Maryam bazata kara daukar ciki bah duba da irin abubuwan da suka faru da mainasara bah a baya gaskiya
Dadi na da Nollywood basa karya
Masha Allah ubangiji yayiwa rayuwa allabrka cm
Hmmm malam Aminu saira bazamu taba gane maka ba😂😂😂❤keep it up
😂😂😂
Wanna haka, barin mutum yake cikin harsashen.
Wannan shine Ake cewa baiwa kowa da tashi❤
@Aminu Saira na Daban ne a shirin film.
Allah ya Kara basira
Aminu saira Don Allah karkace maryam baxata haihuba
Daga gani xa'ace baxata haihuba sai axo in jamila ta haihu sai abata babyn jamila ta raina kenan amma toh ba'ama mainasara adalchi ba kenan yakamata shima yasamu ɗan shi da maryam kuma bada wata bah.
Gaskiya ni Raina ya baci ma indai akai haka baayima Maryam adalci muma masu kallo an kwafsa muna
Gaskiya ni Raina ya baci ma indai akai haka baayima Maryam adalci muma masu kallo an kwafsa muna
Ai wlh naji bakin ciki da suka nuna da matsala zancen kenan ace bazata haihu ba
Gaskiya da an cutar da mainasara dayawa
AMEEN, Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Shirme kawai ,babu wani make sense wlh
Alhamdulillah mumga comment 😂ni to ba abunda ya damen bazan bata bakina a banza ba tunda nasan shiri ne 😂kawai daman so nk maryam tafara saka kaya masu kyau 🙌 finally kuma ta fara 💃😂
🇸🇦🍓 wow Masha Allah ❤️✅😊❤🎉 🙌🙏🙏
Good My master
RABBana Ateena MINLLA DUNKA RAHMATAN WAHAYYI LANA MIN AMREENA RASHADA Ameen 45:19 ☪️🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Watching here from Canada
Aminu saira Allah ya kara basira da nisan kwana
Dan Allah inaso ame dota kona 2 sati biyu yayi yawa wlh inaso naga karchenta da maza maza 😂😂
Don Aminu Saira karkace Maryam bazata sake haihuwa ba
Nima wallahi abin da bana son ji kenan
Abunda nagani kenan. Daga samun miscarriage Sai wani problem ya bullo. No😢
Awwal baka mana adalci ba ka bata ranta yanzu nima reyna a bace yace kaje ka nemo afuwa dan wlh banaso a bata min ran auntie na nayi missing dinta sossei ❤❤❤❤❤❤❤❤
Gsky aminu saira kana kokari Wlh.ka karbi gyara Maryam tafarasa sutura me kyau😂
Wai ku sa sutura ne matsalar ku
Wallahi badaga Kaya bane daga maisaka kayane
Gaskia Mal Aminu Saira jarabawar tayi was Al'amin yawa don Allah Kar ace Maryam bazata haihu ba a bari ta tara masa Sabon family plz
Masha Allah,shiri yayi kyau sosai Allah ya kara basira yaya Aminu saira🙏
Don Allah yar uwa kiyi min subscribing channel di na, kin ji yaya ki duba ni yarone
Malam Aminu karkayimana hakamana,yanadakyaufa Maryam tahaihu gsky😊
En uku ma in son samu ne😅
Allah ya karemu daga sharrin zuciya ya kuma bamu masu son mu tsakani da Allah
Done❤❤
Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Salati goma na annabi s a w❤❤❤
Very good❤❤❤❤❤❤❤❤
Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone
Nice one but the doctor handling the Mariam case should do better next time cause is an emergency case watching from Ghana 🇬🇭 kumasi❤❤❤
Wagga tallah tayi yawa gaskiya.kullun magana ake akanta, Amma haryau anqi ragewa
Wallahi shiyasa film din ma ya fita raina haba
Bare wanda ke kalloh a tv 😢
Kai a Nigeria kake bamu san hauka
@@YusufYunus-lg2pz 😂😂😂
Al Amin Allah ya kawo na moria 😢😢😢😢