CONGRATULATIONS🎉 AUTA MG, you have revived withered leaves that got dried out of toxic Love, may your reward be with ALLAH❤😊. SOYAYYA sai an waake ta take samun manufa❤❤❤
Honestly Auta you are too much... You are definitely the pride of Arewa.... Let reconstruct your Dressing to reflect our culture as well... You can innovate on our native wears(Cloths) to reflect modernity.... Introducing new Arewa native wears can be another advantage for you.... But i must say you are toooooo much my guy...
Wow agaskiya bantaba Jin wakar
Da tataba tabamin zuciya irin wanna ba
Wallahi wannan wakar naji dadinta😊
Duk wanda yaji dadin wakan yamin like 😊 ❤❤❤❤❤
ai ba'a magana
CONGRATULATIONS🎉 AUTA MG, you have revived withered leaves that got dried out of toxic Love, may your reward be with ALLAH❤😊. SOYAYYA sai an waake ta take samun manufa❤❤❤
wannan wakar kamar danni aka yita domin nima Auta sunana inda wata budurwa wacce soyayyar mu tayi daidai da wannan wakar 💯💯
Wakar soyayyar ma har tafi soyayyar dadi💙💜💖💖 special thanks my gee
Wlh kuwa ka saurari abinka ba Wani damuwa😂
alkuran da gske me
THE FUTURE OF HAUSA SONG IS IN SAFE HANDS WITH AUTA MG BOY THE LEGEND
Wakar nan gaskiya tayi dadi so much I'm so proud of you auta
Wow Wlh wnnn Wakar ta tafi dani
Don Allah ka rinƙa sa rigan Hausawa. Shigar da kake yi shi ke kwafsawa a videos din ka.
Wakar ka akwai dadi, ba mu da kaman ka a mawaƙan Hausa.
❤❤❤❤
baka da Kamar sa dai
Gaskiyane, Shigar hausawa shine ya kamaci mawakan Hausa.
Gaskiya
❤❤❤❤ Inayinka mai gida
Much love 💕💕💕🎉 m g Boy which u the best ooo
❤ Allah ya kara basira❤❤❤❤🎉
Dan Allah me sunan wannar yarinyar data hau wannar wakan
Alhamdulilah ❤ogana inayinka oba🔥🔥🔥
Masha allah yayi kyau my boss allah ya albarkaci rayuwa my boss ❤❤❤❤❤❤🎉🎉
wakan nan tayi❤
Auta mg kabasu wutafa a...2024
Wakarnan dunayace 🥰💯mashallah
You're the best among others ❤🎉
You're the best auta God bless
Auta MG you are gifted, your melody calm my heart ❤❤❤
wannan wakar kullum sai na saurara domin tana tunomin da wata budurwata wacce ta rasu a 2004.
Allah yajikanta
Ameen ya Allah
Ameen ya Allah
ameen Yarabbil alamin 🙏🙏🙏
Allah yayi mata Rahma 😢 lallai ka rike amana shekara 20 fa kenan
❤❤❤😢😢
Honestly Auta you are too much... You are definitely the pride of Arewa.... Let reconstruct your Dressing to reflect our culture as well... You can innovate on our native wears(Cloths) to reflect modernity.... Introducing new Arewa native wears can be another advantage for you....
But i must say you are toooooo much my guy...
Gaskiya ba laifi Allah ya kara daukaka
Allah ya kara basira
Is good ❤
This track should have 100M views by now
Walai
Sai dakai oga ❤❤❤
Masha Allah Allah ya kara basira
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤
❤❤❤❤ duniyar waka sauti Mai dadi fatan alkairi, auta mg boy 🎉🎉🎉ba karya ❤❤
gaskiya auta kai daban ne a wakan
soyayya
A music filled with romance. The pure lexicon of love.
Wallahi kuna dacewa da yariyar nan a wakokinka
2:43 wake kallo yanxu haka ya min liking 😊
Auta your the best 🥰
Ai wuyanta DJ ab ya Hau kida ne nasan akuwai Bala I 🤯
Waka tayi dadi❤
Wai wake sama auta m.g tufa gaskiya bako kyautawa
Gaskiya kam. Ashedai bani kadaine naga hakanba. Ya iya waka Masha Allah but tufan dai sai ahankali.
Har da takalman sa ma..gaskiya ba a kyauta masa ba
Merci Auta mg boy toujours c'est Macha Allah 🎉
Watching from kambari karim lamido local government of taraba state of Nigeria
Allah yaqara Basira ❤❤
Najida Di🤝🤝🤝
Waqarr akwai sugar aradu
Sai da Kai oga ❤❤
Nice this time we are waiting
Barka da yakaauta
Best song of the year 🎉❤
je suis malien franchement je vous kiff🤝💯
Dadi kashe wasu, mu da saura😢
Macha allah saidakai ogana
Allah yakara daukaka
Nice one
Masha. allah ubangiji ya taimaka
Walahi ina kwau narku kaida smsy
Sai da kai❤
The greatest artist in hausa❤
Wow ❤❤
Moussa na France ❤❤❤❤❤❤
Auta ikon Allah❤
Watching from rivers state 😲
❤ 0:30
merci mg kahuta❤
Masha Allah auta best song of the year
Ina so zanyi waka da Kai Idan da Hali
Macha allah ina yinka
Bst song of the year
Allah yakara basira
long vie à toi merci beaucoup adiarrama miweltike yo allah yobo
All the best 🎉
Wakan Hausa akwai dadi
I’m in love ❤❤❤❤💃💃💃💃💃💯💯💯👌👌👌👌
fantastic 🥰💯
thg
Baka taba waka me dadin wannan ba awurina amma gaskiya video wakar beyi kyauba a wurina ammafa inayinka Auta
Nice song
Beautiful
God bless you
Muna godiya ❤
My favorite musician
sai da kai dan soyayya ❤❤❤❤
shhsja 1:18
Masha Allah ❤❤❤
Fantastic🎉❤
Dan zazzagawa Muna tare dakai
Sai dakai oga
Masha Allah my brother
Fatan alkairi
super pap 👌👌
Nice job
So far so good
Good job
Nagode auta❤❤❤❤
Wanan wakanan tuna min abu diyawa wlh
Good
❤
Ba’asaka mana a Audiomack ba😢
شىب❤❤❤❤
Who can help me understand the language 🙌🏾🥹🥹
I can ✋️
If you nid
It's haram pls
Bamajin hausa muma bamusan me suke fadaba
❤❤❤❤❤🥰🥰🥰🇳🇬🙏
Macha Allah
Mahmad Tv UA-cam video music 🎶❤❤❤❤