A gayawa mallaman Gomnati kaman su Gen Sheikhs Bala Lau, Gen Sheikh KABIRU Gombe, Gen Sheikh Yahaya Jingir da Yan kanzagin Tinubu In Shaa Allah zaa samu mafita in su Bala Lau Kabiru Gombe Yahaya Jingir sun ji tsoron Allah SWT.
Karku fara kamfen daga yanzu baikamata kuche Dan arewa zaku zababa a a yakamata kuche mutumin kirki za a zaba ko inayake , saboda babu Dan arewa da akayiwa zaton kirki kamar buhari amma yafi kowa matsala , yafi kowa mugunta
Allahumma Ameen ya hayyu ya Qayyum
Ameenmalan
Yau kuma wannan mutumin ya fara fadin abunda ya kamata 🎉🎉🎉
A gayawa mallaman Gomnati kaman su Gen Sheikhs Bala Lau, Gen Sheikh KABIRU Gombe, Gen Sheikh Yahaya Jingir da Yan kanzagin Tinubu In Shaa Allah zaa samu mafita in su Bala Lau Kabiru Gombe Yahaya Jingir sun ji tsoron Allah SWT.
malam mumafa yan north east muna sann Shugaban kasa daga yankinku
Kokowa
Karku fara kamfen daga yanzu baikamata kuche Dan arewa zaku zababa a a yakamata kuche mutumin kirki za a zaba ko inayake , saboda babu Dan arewa da akayiwa zaton kirki kamar buhari amma yafi kowa matsala , yafi kowa mugunta
Mtsss
Sa
Mal Kuna Riga Mal Masallachi Muyi Addua Mugama Lokachin tukunah, Idan Lokachin Akwai Nigeria.