ya fashe da kuka tare da fatan ya mutu.. An zargi jingir da bala lau kan masifun nigeria.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 24 чер 2024

КОМЕНТАРІ • 145

  • @sagirsaminu2561
    @sagirsaminu2561 5 днів тому +12

    Nidai na hakura da komai na Nigeria, saboda babu wanda zai maka watarana a Rauwar ka gara Muci gaba da addu'a Allah ya mana Rahama ya Rufa mana Asiri danuya da Lahira,

  • @IsahMuhammad-zf7ee
    @IsahMuhammad-zf7ee 5 днів тому +3

    Gaskiya ne wallaha ku mu'goda sosai Allah yakaira iliman Ameen ya rabbi

  • @MaryamZubairAbdullahi
    @MaryamZubairAbdullahi 3 дні тому +3

    MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD SAW❤

  • @Mohammadibrahim-lg5lj
    @Mohammadibrahim-lg5lj 5 днів тому +6

    Wanna gaskyane
    Allah ya shiryemu gabadaya

  • @Mardiyaabubakar1-zs6vp
    @Mardiyaabubakar1-zs6vp 5 днів тому +4

    Allah yakau mana karshi wanna balahi Ameeen Yahayyu Yaqayyumu 🤲🙏😭 😭😭

  • @nashbash5573
    @nashbash5573 5 днів тому +3

    Gaskia ne sheik Adam Ashaka .Allah yasaka da alheri ❤❤❤❤❤

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 День тому

    Gaskiyane Malam.Wadannan malamai sunci amanar mutane.Allah Ya isa.

  • @idrisabdullahi9104
    @idrisabdullahi9104 5 днів тому +5

    Allah yasa mudace mucika imani mutashi dashi

  • @IsahMuhammad-zf7ee
    @IsahMuhammad-zf7ee 5 днів тому +2

    In'sha Allah

  • @fatoumatafatim
    @fatoumatafatim 5 днів тому +2

    Allah ya saka maka malan adm da alheri Amin Allah ya sa maluman eizala sudu bi Allah suga ya wa shiga ban kasa gaskiya Allah ya sa ahmin ❤

  • @AhmoudoMohamed
    @AhmoudoMohamed 5 днів тому +2

    كلام صحيح بارك الله فيك

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 4 дні тому

    Sheikh Adam Ashaka Allah ya saka maka da alkhairi. Allah ya isar mana 😭😭😭

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b 5 днів тому +3

    A shekara daya kenan da hawansu kai kai Allah kasa mucika da imani mutunen da suka mutu Shekara 20 baya yanzu inda zasu dawo suji farashin kayan abinci to wlh cewa zasu Yi gara suyi zamansu akabari

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 5 днів тому +3

    😭😭😭 gaskia y'an Nigeria Allah ya saka da alhairi

  • @shahiduabdudogo11
    @shahiduabdudogo11 5 днів тому +1

    Gaskiya Na Yarda Da Bawan Allan Nan
    Ya Fadi Gaskiya Yahaya Jingir Sun Yaudari Dabbobi
    Su Bala Da KB Gombe Ya Cutar Da Mahaukata Tabbas
    Allah Gaka Gasu Nan Allah Ya Isa Tsakinmu Dasu

  • @abdulgafaraliyu928
    @abdulgafaraliyu928 4 дні тому +1

    Kai mai magana ka gyara halinka nima na gyara kaima mai kahu irin wannan ka gyara muyi addu, a kamanta karshen duniya yazu saima gaba

  • @maryamahmad3335
    @maryamahmad3335 5 днів тому +3

    Hasbiyallahu wani,imal Wakil ya Allah ka kawomana sauƙi ya Allah kashiryi shuwaga baninmu

    • @user-op8ms2fy9n
      @user-op8ms2fy9n 5 днів тому +1

      Se kun gyara Matassan ku na arewa basusan ciwon kansuba saboda yanzu duniya tawaye sekatashi kayi aiki sannan kasamu abinda kakeso ;kudiba mu Niger daakayi juyin milki mutane sunkai kwana 15 suna fitowa zanga zanga kudiba benin kudiba Sénégal anma ku da kunfita zanga zanga da ankira wasu akabakudi se sujanye komi zaifaru yafaru tinda su sunsamu dan Abun da zasu kashe cikin kwana 10

    • @user-pz4zc3er5r
      @user-pz4zc3er5r 4 дні тому

      Wlh gaskiyarka 👍

  • @Amadounouhnou
    @Amadounouhnou 5 днів тому

    جزاكم الله خير

  • @shamsuddeeensuraj8482
    @shamsuddeeensuraj8482 4 дні тому

    allah yakaremana ashaka
    kai kuma akwai sauran likkafani in maqabarta tachika zamunada sabuwa

  • @Hamid.mHamid.m-un6ju
    @Hamid.mHamid.m-un6ju 5 днів тому +2

    Ina lilahi wa ina ileihi raji'un wai dan Allah wa ana iri shuwaga banine muke dasu aciki diuniyar nan 😭😭 ya Ubangiji Allah kamumu magani wa'ana azaliman shuwaga bani Allah ka saka muna dan alfarma Mazan Allah s.a.w.🤲🤲

  • @user-ti3ik4ts4j
    @user-ti3ik4ts4j 4 дні тому +1

    Gaskiya sai munfuto mununama gamnati bacinrai a Nigeria idan munaso mukofi yanwa a Nigeria

  • @sulemanmusa9554
    @sulemanmusa9554 5 днів тому +4

    Wannan gaskiya me mallam

  • @mamanaliyu2273
    @mamanaliyu2273 5 днів тому

    Wannan gaskiyane Allah yasaka maka da alhairi gara agaya musu sune yan kwangilan siyasa ai baza suyi maganaba tunda bai shafe suba akwai Allah.

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 5 днів тому +1

    Innalillahi wainna ilaihir rajiun. AlhamdulilLahilazi afani minmabtalaka bih wafaddalani ala kasirin min man khalaqa tafdila.

  • @nafisasalam1399
    @nafisasalam1399 5 днів тому

    Masha Allah yaye 👌👍

  • @habibullahabdulkarim2494
    @habibullahabdulkarim2494 5 днів тому

    Allah ya maka albarka ashaka soja mai zuciyar mazan jiya

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 5 днів тому

    Wannan gaskiya ne sheikh Allah ya saka da alkhairi

  • @user-mc9iq3zt9z
    @user-mc9iq3zt9z 4 дні тому

    Allah yasa kamana

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 3 дні тому

    To dan Allah Mallamai ku fito ku yi mgn amma kar ka manta mawaqa e.g su Rarara da sauran mutane sun tayasu zabe. To Allah ya shirye Mallaman da suka kauce
    Mlm Adam ka hada da yiwa mutane nasiha/waazi su bar sa6on Allah dan gsky muma da namu lefi kowa yasan lefin da yake yiwa Allah, ana 6arna a doren qasa
    Allah yana haquri da wannan al'umma ta Annabi SAW muna cin albarkacinsa

  • @AbdullahiIsah-y8y
    @AbdullahiIsah-y8y 2 дні тому

    Ya Salam

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 5 днів тому

    Malam mungode, Allah saka da alkhairi

  • @soulpacook17
    @soulpacook17 5 днів тому

    Wlh dok malamin da ya karbi kudi da hannun wanin shugaban balalebane idan shugaba yayi wani kuskure yafito yagayamasa gaskiya
    Idan kanaso kayayawa mutum gaskiya karyabawa wani Abo kakarba

  • @user-cw4kk3eb7q
    @user-cw4kk3eb7q 4 дні тому

    Subahanalihi Allah yakawo mafita na alkairi amin

  • @user-op8ms2fy9n
    @user-op8ms2fy9n 5 днів тому +1

    Allah saka da Alkairi Anma wannan gaskiya ne se dai yarago wani Abu

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 4 дні тому

    Allah shi karawa rayuwa albarka

  • @UmaruDanazumi72
    @UmaruDanazumi72 4 дні тому

    Allah yayi wa wannan Malami albarka.

  • @MamanHumaira-xk6sy
    @MamanHumaira-xk6sy 4 дні тому

    Wlh wannan maganar gaskiyace daga kinta sai fata Allah yasa mudace😢😢

  • @AdawiyyaMuhamud-my2uk
    @AdawiyyaMuhamud-my2uk 4 дні тому

    insha Allahu

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 5 днів тому +1

    😭😭😭😭😭 allah yakarawa annabi daraja ❤

  • @AbdullahiMusa-cm4kq
    @AbdullahiMusa-cm4kq 5 днів тому

    Ikon Allah dama wai dama wannan tsinche tsinchen ba asan ana Hakaba to mu wallahi baima zama wani abun mamakiba saboda harmunsaba yazama Jikima mukam Allah ya sauwake Allah ya kawomana mujaddadin Shari a kitabu wassunnah 😭😭😭

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 3 дні тому

    AI MU GAMA DA MUSLIM MUSLIM TICKET IN SHA ALLAHU BAZAMU SAKE BA😢😢

  • @AlhajiSaminuNigerMarahdi
    @AlhajiSaminuNigerMarahdi 5 днів тому +1

    Gaskiyane Mallam

  • @adamsalisu533
    @adamsalisu533 5 днів тому

    Allah yakaisakon nan inda yakamata😢

  • @user-ed1in6cz8i
    @user-ed1in6cz8i 5 днів тому

    Wallahi jiya annan cikigarin kaduna yara mata suntaso daga makaranta waniyaro yasiyo fura tafadi tafashe akasa matanan suka dawka sunasha

  • @khadijayunusa919
    @khadijayunusa919 5 днів тому +2

    Nimadai nayi wannan tunanin mallm mammu fasuza ma ansiyasa kansu kawai sukegyarawa munyadda dasu ammasunci amanarmu gaskiya

  • @hasahniger2570
    @hasahniger2570 5 днів тому

    Allah ya kawo mana sauke 😢

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 5 днів тому

    Subahanahu wa ta'ala

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y 2 дні тому

    Labarin afuricar

  • @zakkariyamuhammad7833
    @zakkariyamuhammad7833 5 днів тому +1

    Wannan gaskiane❤❤❤❤

  • @suleimanisah918
    @suleimanisah918 2 дні тому

    ALLAH YAKAWOMANA KARSHEN MUSIDUNNAN INSHAALLAH MAJOR HAMZA EL-MUSTAPHA IS OUR UPCOMING PRESIDENT

  • @Frdoes
    @Frdoes 5 днів тому

    Why Allah yasaka maka da alkairi wan nan bawan Allah wllh yafadi gaskiya

  • @mubasshirabubakar
    @mubasshirabubakar 5 днів тому +1

    Wannan bawan Allah ko malamai nada kuskurensu ,amma yanada mugun nufi da takaicin malamman addini

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 4 дні тому

      Eh gaskia tunda Bai kamata ya dinga Kiran suna Karara ba sai yace wadanda sukace mu zabi wannan gommatin saboda addini me sukeyi wa addini Amma ya zafafa da yawa that means akwai Wani kulli a ransa gameda su.

    • @SakeenatKaber-tm8vb
      @SakeenatKaber-tm8vb 4 дні тому

      Bawani kulli segaskiya itakuma gaskiya daga kinta sebata

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 4 дні тому

      @@SakeenatKaber-tm8vb ai baa ce Kar a fadi gaskia ba Amma meyasa su kadai yake kira aiba su kadai bane sukace ayi Muslim Muslim ticket Amma meyasa su yake emphasizing shiyasa nace haushin su yake ji.

  • @user-mh1bn7ki9o
    @user-mh1bn7ki9o 5 днів тому

    Allah yakiyaye

  • @bassiroualassanhassan6917
    @bassiroualassanhassan6917 5 днів тому +2

    Subhanallah

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 5 днів тому

    Allah ya isa

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 5 днів тому

    Wa'alaikum salam

  • @sabiouammanislymn1159
    @sabiouammanislymn1159 5 днів тому

    😭😭😭 soubhanalla ya Allah kaji kanmou😢

  • @allassaneide2763
    @allassaneide2763 5 днів тому +1

    Walahawla😢😢

  • @AbdussamadShafiu-sn7dm
    @AbdussamadShafiu-sn7dm 4 дні тому

    Tabbas ni ahalis sunnah ne gaba da baya amma wllh malaman nan azzalumai ne mugayene balalau jingir kabir Gombe

  • @abdulbakiibrahim2556
    @abdulbakiibrahim2556 5 днів тому

    Allah yasaka da Alkhairi

  • @asalmangh
    @asalmangh 4 дні тому

    Allah Ya kiyaye

  • @GoniAbisso
    @GoniAbisso 5 днів тому +1

    Allah yakareka

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 4 дні тому

    Muslim - Muslim Ticket Allah ya isa. Duk malamin da ya taimaka wurin kawo wannan gwamnati wallahi nidai ban yafe ba

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 5 днів тому

    Way zai yiwu ai gangami kawai a taru a gidan shugaban kasa ayi duk abinda zaayi

  • @asalmangh
    @asalmangh 4 дні тому

    Allah Ya kawo mafita

  • @AdawiyyaMuhamud-my2uk
    @AdawiyyaMuhamud-my2uk 4 дні тому

    S.A.W.

  • @ramadankarim3401
    @ramadankarim3401 5 днів тому +3

    Tabbas malaman izalah sun zama yan siyasa

  • @nabilaabdullahi6365
    @nabilaabdullahi6365 5 днів тому +4

    Shi wannan dayake magana kar ya manta da irin laifuffuka da irin mugayen zunuban da mű talakawa mukeyi kő kashekashen rayuwaka Da akeyi shi kadai ya ishemu mushiga masifar damuke ciki ba irin sabon Allah Da bamuyi Allah yana bamu shuwagabanni ne daidai Da yanda muke Dan haka ba zama zamuyi Muna zargin wasu ba kowa ya ji tsoron Allah ya gyára halayen shi shikanshi Mai magana inda za'a tona irin laifuffuka dayakeyi Allah kadai tasani sabida haka Muji tsoron Allah kowa ya gyára halayen shi
    Kuma nasihata gareka Abu Aisha ká guji Saka irin wadannan jahilan sabida kaima Allah zai tsaidakai ágában Allah akan sharrin dayiyi ma malamai indai za'a yi Adalci kowa yasan daidai gwargwado suna bakin kokarin su wurin fadima shuwagabanni gsky ko danka da ká Haifa ne ke mulki baka isa ká tirsasamishi yin Abu dole iyaka ká fadimashi gsky kawai aikatawa baka da ikon tirsasashi kowa aka zaba indai bamu koma ga Allah ba wlh bazamu fita acikin halinda mukeciki ba

    • @musaabdullahi6110
      @musaabdullahi6110 5 днів тому

      Gaji tsoron Allah kudunka faɗin gaskiya

    • @nabilaabdullahi6365
      @nabilaabdullahi6365 5 днів тому +1

      ​@@musaabdullahi6110ai ita na fadi indai zamucire shiyasa Da son zuciya kowa yasan halayen mu suka jefa mu acikin wannan musifar damu ke ciki in dai zamu ringa zargin wasu to bamu shirya fita cikin halin damuke ciki ba koda atikun dashi Mai magana yake goyon bayane Babu abinda zasu tsinana mana duk halinsu Daya Kuma komai lalacewar musulmi garashi da kafiri da Jonathan Gara tinibu mukama Allah mű talakawa shine kawai mafitarmu

    • @user-vl8tw4gg8y
      @user-vl8tw4gg8y 4 дні тому

      kedai nabila dagaji kema abar zargi ce wlh ammn abinda wannan bawan Allah ya fada gaskiya ne kawai dai Allah ya shiga cikin lamarin mu kawai malama

    • @nabilaabdullahi6365
      @nabilaabdullahi6365 4 дні тому

      @@user-vl8tw4gg8y wannan maganar daka Fadi akaina abin zargi to kasata a ranka zamu tsaya agaban Allah nidakai in sha Allah koda hakkin na ne akan zargin da kamin mummuna a zuciyarka ya rage ka shiga Aljannah wlh bazan taba yafemaka ba.

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 4 дні тому

      Kowa yanada laifi da malaman da talakawa da shuwagabanni.

  • @uthmanabdullahi3063
    @uthmanabdullahi3063 5 днів тому +1

    Hasbunallahu wani imal wakil

  • @user-rg2ct1pe6h
    @user-rg2ct1pe6h 5 днів тому

    Wannan gskyn wlh innalillahi wanna ilaihi rajiun

  • @umarmuazu570
    @umarmuazu570 5 днів тому

    Allah ya maka albarka

  • @rabiumisa1930
    @rabiumisa1930 4 дні тому

    Wlh gaskiyane kam

  • @user-dm2sd8py6b
    @user-dm2sd8py6b 5 днів тому +1

    To wai nigeria ba ance kunfi kowa kudi a Africa ba gashi kulum kukan yunwa kukeyi aman saikaji wani dan nigeria yana cewa wata kasa ana yunwa

  • @abdulkadirabubakar6768
    @abdulkadirabubakar6768 3 дні тому

    Malamai dasu ake wannan gwamnatin kuma suna moriyarta shiyasa basu iya magana

  • @YUSUFMUSTAPHA-ho8ok
    @YUSUFMUSTAPHA-ho8ok 5 днів тому

    nima na tuhumi malamai akan matsalar Nigeria

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 4 дні тому

    Kasa da Bin Usman

  • @cherifawilie8457
    @cherifawilie8457 5 днів тому

    👏👏👏

  • @suleimanhasheem8106
    @suleimanhasheem8106 4 дні тому

    Wannan gaskiyane mlm 😢😢

  • @AdawiyyaMuhamud-my2uk
    @AdawiyyaMuhamud-my2uk 4 дні тому

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 5 днів тому

    Inna lillahi wa inna ilahi raji'un

  • @abuminnatur-rahman4198
    @abuminnatur-rahman4198 5 днів тому

    Idan sun fada musu sun ki ji fa ? Wannan surutun naka babu hujja aciki. Muna qalaubalantar wannan Sojan yafito yayi maganan akan badakalar da manyan sojoji sukeyi akan tsaro , musamman a Arewacin Nigeria idan ya isa shi jarumine.

  • @user-db3mx3sn5o
    @user-db3mx3sn5o 5 днів тому

    Ya Ubangiji Allah ya taimaka 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 5 днів тому

    Sallallahu alaihi wasallama

  • @Amadounouhnou
    @Amadounouhnou 5 днів тому

    ولا حول ولا قوة الا بالله

  • @Abdu-m9
    @Abdu-m9 5 днів тому +1

    koda ma haka ne malluman izala ne kawai suka yi kanfin musulum musulum tikek Yakamata mutane daidai suke da duk ƴan ƙasa kamo daga mawaƙa da ƴan Film da dama sunyi wannan kunce gonda kafiri da Musulmi saima ɗayan ya hau yanzu Duk wasa ne Allah kasa mu dace 🤲

  • @LatifatSuleiman
    @LatifatSuleiman 4 дні тому

    Gaskiya na😅😅

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 5 днів тому +1

    Matsalar fa harda mu talakawa wlh ko ansamu tinubu banan gizo ke sakar ba

    • @RukayyaAwf
      @RukayyaAwf 5 днів тому

      Amfanin shugaba Kamar amfanin uwa ne awurin yayanta, Duk uwar Dake Bama yayanta umarni Akan suyi daidai bazasu cutar da junansu ba
      Shugabanci ba Neman kudi bane, nauyine Wanda mutum zeyi bayaninsa agaba mahaliccin sammai da kassai

  • @jamiluabdul4567
    @jamiluabdul4567 5 днів тому +3

    Assalamualaikum, malam Abubakar don Allah ka saka wa'azin malam Bashir Lawal Zaria, wanda ya yi a ITN ranar asabar da ta gabata, akan ladubban sabani tsakanin Musulmai, don Allah.

  • @user-kh5lm5zr2t
    @user-kh5lm5zr2t 5 днів тому +1

    🇳🇪👍❤️❤️👋🤲🤲🤲🤲🤝

  • @MeccaMecca-ht8nn
    @MeccaMecca-ht8nn 5 днів тому

    Inna lilahi wa inna ilaihiraji, un😭😭😭😭

  • @youtubechannel64
    @youtubechannel64 5 днів тому

    Aslm amma su kadai ne suka tallata yan siyasa ne

  • @AdamYakubu-qp1zj
    @AdamYakubu-qp1zj 4 дні тому

    Wannan shime kakeyi ba waaziba

  • @sulemanmusa9554
    @sulemanmusa9554 5 днів тому +1

    ❤❤❤❤❤

  • @gaskiyadacigareta8767
    @gaskiyadacigareta8767 5 днів тому +2

    Anan qasar danake wato Uganda ina tare damutane daban daban aqalla from 8different countries most of which east African countries and they were all complaining the same things happening in Nigeria kamarsu Rashin aikin yi tsadar rayuwa ninkawar kudin kayan masrufi sauwajen biyar ko takwas, karbar kudin haraji da gwamnati keyi, rashin cikakken tsaro dadai sauransu. Kuma ada 20k ina iya cin abinci dashi a qasar Uganda har na tsawon wata guda amma ahalin yanzu 20k naira baiwuce kaci abincin kwana ukuba that is idan girki kakeyi idankuwa siya zakayi baiwuce kwana biyuba. To tambayana anan suma sauran qasashen mu na Afrika Muslim Muslim ticket ne yajefasu ahalin qunci ko mene.?
    Yakamata mutane muna adalci gakowa domin wallahi matsalar dake faruwa a Nigeria idan mutum yana bincikan labaran wasu qasashen zai tabbatar cewa matsalace datashafi duniya saidai kawai maybe ace wasu sun dan dara wasu amma wallahi tallahi yanda mutane ke kallon wasu abin bahaka takeba kwata kwata. Allah Yasa mudace Yakuma tausayamana Yasamar mana da mafita ameen

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  5 днів тому

      amma mu a nigeria akwai mugunta domin kasar bata rada komai. na. tattalin arziki ba yanzu magaanar siyawa tinibu jirgi na biliyoyin kudi ake, sannan Cire tallafin man. fetur ba shid a wata manufa da talaka zai ji sauki.

    • @gaskiyadacigareta8767
      @gaskiyadacigareta8767 5 днів тому +1

      @@abuaishaalfurqan wannan qaskiyane domin as compare to other countries leaders tabbas namu shuwaqabannin wasunsu zaluncinsu yawuce tunanin mai tunani sannan kusan duk taaddancin dake damunmu akwai sahannun wasunsu sannan sunada qarancin masu fadamusu gaskiya na kusa. Kusan duk wanda yakeda hakkin fadamasu gaskiya ba abari suna kusantarsu kuma majoritin maysalolin talaka shuwagannin baabari susan haqiqanin gaskiya domin akwai masu kula da social media nasu dakuma duk inda zasu. Abindai is complicated saidai ince kada mu yi sanyi wajen maida al'amari zuwa ga Allah dakuma yawita sasu cikin addu'ar mu.

  • @sagirsaminu2561
    @sagirsaminu2561 5 днів тому

    Allah kyauta

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana 5 днів тому

    Barka

  • @AbdourahamaeAngo
    @AbdourahamaeAngo 4 дні тому

    😭😭😭🤲

  • @user-om3ly8ri9d
    @user-om3ly8ri9d 3 дні тому

    Baisan meyakeyiba

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 5 днів тому +1

    Agaskia qungiyar izala ta cutarda Yan Nigeria Sun yawdari mutanè da sunan musulunci

  • @gaskiyadacigareta8767
    @gaskiyadacigareta8767 5 днів тому +2

    And again game da alaqanta rayuwa lokacin Goodluck da Buhari dakuma tinubu yanzu anan ma ba'ayiadalciba wallahi. Saboda idan kaduba lokacin Goodluck babbar matsalar Nigeria shine rashin tsawo musanman yaqin boko haram daya gada daga iyar adua but lokacin buhari akwai boko haram kuma covid tazo kuma gayaqe yaqen qashen turai gakuma qarin taaddanci irin na bandit masu hana noma da kiwo kuma duk wadannan matsalolin Tinubu Yagajesu gakuma qarin yawaitar yaqe yaqe wadanda duk sun shafi harkar tattalin arziqin duniya. So matsalar Nigeria bazaace kaitsaye shugabanninmune suke samardasuba illa madai a alaqantasu da shirka da sabon Allah da zinace zinace da kisan bayin Allah dasuka yawaita wanda majoritin masu aikatasu mune talakawa hakan Yafusata Allah tayanda mukatsinci kanmu ahalin damuke ciki. Kuma idan kaduba da a Nigeria bamuda mushrikai masu kiran komi Allah ne bamuda masu zagin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama dasauran Annabawa, bamuda masu kiran shehinnai Allah suna jingina sanin gaibu agaresu, sannan zinace zinace da luwadi da madigo dacin amanar aure da rashin fidda zakka, darashin cin kayan haram duk bamudasu ada saidai abinda ba a rasaba. Amma wallahi yanzu a Nigeria duk wani aikin sabo da kafirci da munafurci da qarya da hassada da cin amana da zinace zinacen ma aurata aure da budurwai da luwadi da madigo kusan daidaikun gidane daya cikin abinda na zayyana basa faruwa. To tayaya mukeso Allah Yatausayama harmuji dadin rayuwa? Wallahi sauqi bazai taba zuwaba har sai muntiba munkoma ga Allah amma babu wani shugaba daya isa yabaku abinda kukeso dole sai da izinin Allah. Abubuwan danakeson fada sunada yawa amma dai na taqaita. Innayi kuskure Allah Yayafemin Yakuma bamu ikon aiki da gaskiya dayima shuwagabanni addu'a dakuma yawaita tuba da sadaqa Yakuma jiqan iyayen mu da magabatanmu na qwarai. Ameen

    • @nabilaabdullahi6365
      @nabilaabdullahi6365 5 днів тому

      Ai bazasu Gane ba son zuciya ya rufemusu idanu kana musulmi yana Kiran kanshi malami Amma yana cewa Gara kafiri akan musulmi sabida bawanda yakeso bane yake mulki

    • @nabilaabdullahi6365
      @nabilaabdullahi6365 5 днів тому

      Ai bazasu Gane ba son zuciya ya rufemusu idanu kana musulmi yana Kiran kanshi malami Amma yana cewa Gara kafiri akan musulmi sabida bawanda yakeso bane yake mulki