Bola tinubu akan kasafin kudi 2025, ga kuma wanda aka yankewa hukuncin kissa saboda ya sace kaza,

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 25

  • @HassanAbdulkarim-y8h
    @HassanAbdulkarim-y8h 13 днів тому +2

    Kuyi dariya anan zakuyi kuka acan😢😢😢

    • @ibrahimfarukyahuza6144
      @ibrahimfarukyahuza6144 12 днів тому

      Wlh kuwa. Muna roqon Allah tun nan ya fara nuna masu barnar su. Abun da suka shuka, su girbi abun su. Allah ya Isa...

  • @ammajafartambas
    @ammajafartambas 11 днів тому

    SUBAHANALLAHI

  • @MisteurBeby-i5m
    @MisteurBeby-i5m 13 днів тому

    Kai kudai Nigeria sedai godiya

  • @hafsatyayaahmad5926
    @hafsatyayaahmad5926 14 днів тому +1

    Ba dole mu wahala ba.....mhmmmm😢😢😢

  • @ahmadkyari3430
    @ahmadkyari3430 14 днів тому

    Abis Fulani ❤❤❤

  • @jummaisaiduhajara5792
    @jummaisaiduhajara5792 12 днів тому

    Hmmm tow

  • @MaiKalamai
    @MaiKalamai 12 днів тому

    Ba volume

  • @GURAMADA123
    @GURAMADA123 13 днів тому

    Gwamnatin mahaukata 🤣😎

  • @mubasshirabubakar
    @mubasshirabubakar 11 днів тому

    @ABiS channel wannan mugun barawone, domin da bindiga da yuka(karfe) aka kamashi

  • @Mohamed-d6t5h
    @Mohamed-d6t5h 13 днів тому

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @Moustaphasaleyibrahim
    @Moustaphasaleyibrahim 13 днів тому

    Wai chougaban wata sane anan 😂😂😂

  • @MuhammadAbdulkadirAli
    @MuhammadAbdulkadirAli 14 днів тому

    Kai Tsoho baban ɗan daura 😂😂😂, Allah dai ya taimaki kasar mu ta gado Nigeria Ameen summa Ameen

  • @AbdussamadAbubakar-ih9bd
    @AbdussamadAbubakar-ih9bd 14 днів тому

    Kai Allah ya rufa asiri wae mutumin da ko lissafi baya riƙewa shine za'a ce shugaba Allah ya kiyeya mu

  • @GARBAABDULLAHI-sv7df
    @GARBAABDULLAHI-sv7df 10 днів тому

    Video ka bashi da kara sosai adankarashi

  • @KARMAMII
    @KARMAMII 14 днів тому

    Abis Fulani xan Gaya maka gsky, Ka canxa Yanda kake update kuma wannan wannan canxawar dakayi Yana neman lalata update dinka

  • @muhammadalkasim8312
    @muhammadalkasim8312 9 днів тому

    A Hijeriya ne babba zaiyi shirme atafamasa

  • @SaaduAliyu-u7f
    @SaaduAliyu-u7f 13 днів тому

    Allah ya tsne wa tininbu albarka da jagorimmu na arewa albarka da sojojin mu na arewa albarka da yan siyasar arewa albarka da yan sanda albarka Allah yakawo Mana yakin duniya na uku kuma afara shi a Nigeria kuma a arewa wlhi

    • @Mohamed-d6t5h
      @Mohamed-d6t5h 13 днів тому +1

      Haba bawan Allah karka manta komi yayi tsanani to maganishi Allah karka manta da wanan amatsayika na misilmi Allah ubangiji ya kawo muna dauki da sauki da sasauci a rayuwarmu ya ubangiji Allah kayimuna magani abinda yafi qarfimu saboda wa'anan shuwa gabani namu babu abinda yakamata mu musu saida mu Mikasa ga Allah muci gaba da yimushu mumunar adu'a akan ubangiji Allah yayi yimuna maganisu tinda mu sufi qarfimu to ai basufi qarfi Allah Kuma insha allahu Allah zaidubi lamari talakawansa zaiji tausayisu zaimusu magani abinda yafi qarfisu muna masu rokon Allah ubangiji ya kawomuna qarshan milki zalici aciki qasashan musulmai baki daya 🤲🤲 yakai da uwa inama ace zamuci gava dayi adu'a akan Allah ya yimuna magani azaliman shuwa gabani da dikani abinda yafi qarfimu Allah ya muna magani shi nikega yi iri wanan adu'ar yafi akan gayato yaki diuniya na uku yankai da uwa ahali yanzu nasan ranka abace maiyuwa bazaka famceniba to amma ka Mika al'amarika ga Allah sanan ka sage da adu'a badare ba rana insha allahu zamuga canji idan har muka rike adu'a domin ita adu'a makami mumunice allah ubangiji yasa mudace 🤲🤲

    • @SaaduAliyu-u7f
      @SaaduAliyu-u7f 13 днів тому

      @Mohamed-d6t5h hk fah ngd sosai Allah yabar zumunci Allah yasaka da alheri

    • @Mohamed-d6t5h
      @Mohamed-d6t5h 13 днів тому

      @@SaaduAliyu-u7f ameen ya Allah 🙏

  • @bigbomtv3160
    @bigbomtv3160 14 днів тому

    Ya fara mantuwa kenan ya kamata a sauki shi

  • @Abotagroup
    @Abotagroup 13 днів тому

    Sai Dan buzunmu

  • @safiyayusuf1325
    @safiyayusuf1325 13 днів тому

    Allah ya kawo muna dauki kuma Allah ya taimaka muna Ameeeen summa Ameeeen ya rabbi ya rabbi