Maudu'an mu na wannan mako: 1/ Gwamnoni da Kudaden Da Gwamnatin Tarayya Ta Ke Basu 2/ Jam'iyyar Matasa (New Generation Party) 3/ Kano: Bincike Kan Kisan Masu Zanga-Zanga
Allah yasa ka muku da alkairi Ina Muku fatan alkairi daga nan babban birnin tarayya Abuja Nigeria Kutashi lfy daga kamilu Rabi,u Danlami shugaban matasa
Allah yabiya Amma Dan Allah munaso a taimaka ayi ayi tirainin yara kamar guda goma akan wanan abun da dan bello yakeyi asamo masu wadatar zuci sucigaba da tona barayin yan sisiya asiri.
Allah yasaka da alkhairi da wannan kokari Kuma mu talakwa Muna goyon banyan ku Dari bisa Dari Wlh sannan Dan Allah duk wuya karku fasa fadar gsky Allah Yana tare daku sannan karkuji tsoron barazana Wani Dan Siyasa kuyi abin ku Allah yataimake yabaku nasàra❤
Masha Allah. Gaskiya wannan shiri na matukar qayatar da Ni. Kuma yana samin wani irin expression dajin qwarin gwuiwa wajan tashi da qoqarin bawa alummata gudummawa ta inda zan iya. Keep it up guys Allah yamuku albarka
Masha Allah abubuwan kwaikwayonmu, Muna alfahari daku, ayanzu bamuda kamarku domin kishinmune agabanku, Allah ya kare mana ku aduk inda kuke, banida buri face kasancewa kamar ku.
Muna maku addu’a ubangiji Allah ya kare muna ku,hakika kuna kishen kasar ku Nigeria kuma kuna kishen arewa,muna alfahari daku.dan kuna fadakar da matasa sufarka daga baci.we stand with you guys
Wlh xtly abinda muka discussing this evening kenan, Kuma wanna fashin Baki shine abinda mu Yan Nigeria muke bukata ahalin yanzu, Kuma in Allah yayarda da rammu sai munga gyaruwan kasarmu Nigeria. Allah ya amsamana
Thank you so much for the enlighting us on how to make our tomorrow better, I was at the wrong way before I watch you but insha'allah as at now I'm a new Sarhuddeen
Allah Ya idah nufinku. Ya cimma kasa burinta. Allah Ya kawo karshen lamarin kaman yarda ya kawo sauyi a BANGLADESH. Keep up the good work but enough is enough. #EndBadGovernance #REVOLUTIONNOW
Bulama audu bukharti,nazir zango,jafar jafar,Dan bello da Abba hikima,dama dukkan union dinnan Allah ubangiji yayi muku dogon rai ya rayamu yayi mana albarka gabaki days ameen Allah ya karo hikimah ameen.
tofa kunsan komeru kome iska kutabbata harzuwaga allah wannan baqaramin abu bane aqarshe allah zebaiyanar dagaskiya,tsakanin kudasu.allah yaalbarchi qasarmu najeriya da alumarta amin.
Harzuciyata yau naji cewa nesa tazo kusa abun nake sakawa azuciya ta allah yasa najishi a inda yafida cewa allah ya kara muku hasken zuciya yakuma baku karfin zuciyan daukan duk wani jarrawa da kalubalen da zaku fiskannata nayi alkawari zanyi azimi da addu’a insha allah
Assalamualaikum warahmatullahi Allah ya biya ya saka da Alkhairi inaga yakamata ku kawo wani shiri da zai karfafi fashin baki wanda kawai mafita ake tattaunawa sai ya zamo in anyi fashin baki aka tauna matsaloli sai ayi ina mafita dan asamu sauki...kuma ku maida hankali kan jan hankalin matasa domin zabe na gaba....dan nan kurar take.
gaskiya wannan shine gaskiya amma mafi matsallar arewa shine rashi jagorori nagari amma mai yasa yan majalisu mu da sonators da su ke wakilci mu suke cin karan su ba babba ka shine rashi wayewa da suke daukar mu da shi da rashi gane ida alkibilar inda kasar ta fuskan ta wannan shiri na da mahimmanci sosai domin yana wayar da kan al,umma masha Allah 👍💯❤
Wallahi yanzu na fahimci Gwamnoni sune manyan Macutan talakawa a Nigeria,. Don haka kowane ya koma Kamar Wani Ubangiji a Jaha.....Ga suman yanzu takai hatta da Sarakuna da Jagororin Addini sun mayar dasu ba bakin komai ba....Amma wannan Shiri na fashion Baki yana Kara fasa Kan talaka yasan halin da ake ciki....Mu yanzu muna bukatar ku dauko salon fashion Baki wajen nunawa talaka hanyar da Dokar kasa ta bashi a wajen Maganin kowane Azzalumi marar mutunci a kasar nan ko Shi waye.
Allah yataimakeku akan gyaran kasarmu Nigeria wallahi zancigaba da baku gudummawa taduk hanyar da zan iya tabbas munatare daku Ako wanna lokaci Allah yaimana maganin azzaluman shugabanni.
Thanks
Allah ya biya ku ai shiyasa deyawa marasa gaskiya basason wannan abunda kukeyi.
Allah yasakamana mumunjima da mutuwa fa saboda rayuwarr ayuwurinsu batadafani Allah yasamudace
Allah yasa ka muku da alkairi Ina Muku fatan alkairi daga nan babban birnin tarayya Abuja Nigeria Kutashi lfy daga kamilu Rabi,u Danlami shugaban matasa
❤yan Jareda masu aĺ barka Allah ya qara muko fahimta
Allah yaja zamani ku cekin koshin lafiya da Imani ❤❤
Masha Allah,, Allah ubangiji subhanahu wata'ala yasaka muku da alkhairi,,
Babu Wawa kamar warkal.
Allah ya qaramu kwarin gwuya ❤ mumatasa muna tare daku
Allah yabiya Amma Dan Allah munaso a taimaka ayi ayi tirainin yara kamar guda goma akan wanan abun da dan bello yakeyi asamo masu wadatar zuci sucigaba da tona barayin yan sisiya asiri.
Mun gode,,, pls keep doing it really is educating people more especially northerners
Allah yasaka maku da mafi girman alkairi yakaremamuku daga dukkan sherrin abin halitta BIJAHI SAYYADINA RASULULLAHI S, A, W❤❤❤❤❤❤❤❤
Dan allah kuyi fashin baki akan matawallen maradun zamfara
pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls
Wlh banataba sauraron Shirin fashin baki ba sai yau kuma wlh nasamu ilimai da Dama akai kuma Nima insha'Allah zanbada hadinkai sosai wajan gyaran Nigeria ubngjnmu allah yataimakemu gabadaya
Allah yabaku iKon Yakuma Baku kariya
Allah yasaka da alkhairi da wannan kokari Kuma mu talakwa Muna goyon banyan ku Dari bisa Dari Wlh sannan Dan Allah duk wuya karku fasa fadar gsky Allah Yana tare daku sannan karkuji tsoron barazana Wani Dan Siyasa kuyi abin ku Allah yataimake yabaku nasàra❤
Allah yyi muku jagora. Allah ya gyara mn qasarmu da shugabannimu
Masha Allah. Gaskiya wannan shiri na matukar qayatar da Ni. Kuma yana samin wani irin expression dajin qwarin gwuiwa wajan tashi da qoqarin bawa alummata gudummawa ta inda zan iya.
Keep it up guys
Allah yamuku albarka
Allah ya saka muku da alkairi amin.
Gaskiya iliminku yayimana anfani Allah ya Kara basira
Allah yasa sakon yaje inda yadace,kuma akwai wani mawakin najeria Allah yasa yanajin wannan fashin bakin.
Allah yasakamuku da alhkairi allah yakaremanaku aduk indakuke allah yataimakeku yadafamuku allah yaqaramana ire irenku🤲🤲🤲
ALLAH YASAKA MUKU DA ALHERI SABIDA GIRMAN MANZON S A W
masha allahu yayi kyau allahu yakara bisira ameen
Insha Allah sai sunsha mamaki suna zaluntar alumma kullum
Allah SWT yayi muku albarka ya qara muku qarfin gwaiwa da jajircewa da kariyya da samun nassara alfarmar Manzon Rahama SAWW 🤲
Ma sha Allah. Gaisuwa da fatan alkhairi.
Allah ubangijj yakaramuko basira yakara zaereko kun borgeni
mashaALLAH" Allah ta'ala ya saka maku da alkhairi, ya kareku da kariyar sa.
Masha Allah, Rabbi yamuku jagora
MA Sha Allah Allah ya sakamuku da alkairi
Gaskiya jinjina ga wadannan matasa,🇳🇪♥️🇳🇬
MA SHA ALLAH ❤❤❤
Masha Allah abubuwan kwaikwayonmu, Muna alfahari daku, ayanzu bamuda kamarku domin kishinmune agabanku, Allah ya kare mana ku aduk inda kuke, banida buri face kasancewa kamar ku.
Allah yadafa muku kusamu kidingai mana hira da gomnonin dan muga aikin da sukeyi da kudin
Muna maku addu’a ubangiji Allah ya kare muna ku,hakika kuna kishen kasar ku Nigeria kuma kuna kishen arewa,muna alfahari daku.dan kuna fadakar da matasa sufarka daga baci.we stand with you guys
Masha Allah,Gaskiya muna matuqar alfahari daku a matasyin mu na yan Nigeria,musaman mu yan arewa,
Madallah da zamewarku idanun jamaa nigeria Allah yakawo mana mafita daga tsananin dasuka jefamu ciki amin🙏
Masha Allahu, kuci gaba da wannan aikin alheri. Allah ya Baku nasara
Masha Allah, fashin baki , bulama ,Abba hikima, nasiru, da dan bello Allah ya saka muku da alkhairi, Ina tare daku 💯
Masha Allah harkan nan tayi
Masha Allah Allah ya qara basira
❤❤❤ gsky shiri nannan yayi kyau zai kawomana cigaba mu talakawa Allah ya daukaka
Allah yakareku❤❤❤❤❤❤❤
Allah ya tai makeku ya kara muku kwarin gwiwa, dan Allah waca rana kukeyi kuma karfe nawa kuke farawa, na gode atashi lpy.
A team of intelligent and vibrant inspiring dudes
Masha allah alhamdulilah
Wlh xtly abinda muka discussing this evening kenan, Kuma wanna fashin Baki shine abinda mu Yan Nigeria muke bukata ahalin yanzu, Kuma in Allah yayarda da rammu sai munga gyaruwan kasarmu Nigeria. Allah ya amsamana
Amman yakamata dan bello galadachi yafito yakarar shugaban kasa❤❤❤❤❤ muna Fata dan Allah karkayi yarda😢😢😢😢😢😢
Malammai Allah yakareku ya taimakeku da duk maison kasarnan wallahi ni nadade ina wannan tunanin wannan abun anbar maciji anabin sawun sa
Masha Allah muna tare daku dari bisa dari
Gaskiya bantaba bada lokaci kimani awa 2 ina saurare kuba saiyau Allah ya kara daukaka
Thank you so much for the enlighting us on how to make our tomorrow better, I was at the wrong way before I watch you but insha'allah as at now I'm a new Sarhuddeen
Ayi haguri arinaga hausa
Allah yakara karemana ku❤
Wallahi tallahi Audu bulama magamin duk wanan shine xaban mutum nagari a dukan mataki
Allah sarki duk inda ilimi yake akwai mafita barakallahu fikum❤
Alhamdulillahi, Masha Allahu.
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
To wai amma wani abu daya dan Allah 😢 meyasa ku baxaku fito takara ba,wllh mu mungaji da wnn wah... 😢😢
Allah Ya idah nufinku. Ya cimma kasa burinta. Allah Ya kawo karshen lamarin kaman yarda ya kawo sauyi a BANGLADESH. Keep up the good work but enough is enough. #EndBadGovernance #REVOLUTIONNOW
Bulama audu bukharti,nazir zango,jafar jafar,Dan bello da Abba hikima,dama dukkan union dinnan Allah ubangiji yayi muku dogon rai ya rayamu yayi mana albarka gabaki days ameen Allah ya karo hikimah ameen.
tofa kunsan komeru kome iska kutabbata harzuwaga allah wannan baqaramin abu bane aqarshe allah zebaiyanar dagaskiya,tsakanin kudasu.allah yaalbarchi qasarmu najeriya da alumarta amin.
Inna lilahi wainna ilihi rajun 😢😢😢
Harzuciyata yau naji cewa nesa tazo kusa abun nake sakawa azuciya ta allah yasa najishi a inda yafida cewa allah ya kara muku hasken zuciya yakuma baku karfin zuciyan daukan duk wani jarrawa da kalubalen da zaku fiskannata nayi alkawari zanyi azimi da addu’a insha allah
Gaskiya kun burgeni sosai Àllah kara basira sannan yakawo mana mafita a kasarmu.
Masha Allah. This is so informative, Allah ya taimake ku
Assalamualaikum warahmatullahi Allah ya biya ya saka da Alkhairi inaga yakamata ku kawo wani shiri da zai karfafi fashin baki wanda kawai mafita ake tattaunawa sai ya zamo in anyi fashin baki aka tauna matsaloli sai ayi ina mafita dan asamu sauki...kuma ku maida hankali kan jan hankalin matasa domin zabe na gaba....dan nan kurar take.
MashaAllah Haqiqa fashin baqi yana daya daga cikin shirin da yake amfanar da generation dinnnan wajen wayar dakan al’umma
Gaskiya ne Allah yabamu nasara muyawaita yin ado'ua
Allah, yakara maku basira,da kariya daga azzalumai, Amin ya Allah.
Msh Allah ubangiji yaci gaba da dafa muku ya kawo mana gyara a kasarmu
Allah ya saka da alheri mlm
Plz dan Allah ku daure ku kafamana jam, iyar matasa sannan a cikinku asamu dan takara
Masha Allah 🥰
Allah ya qara muku ilimi ya qara muku albarka
Masha Allah ❤❤❤
Munji dadi d Bawa dan Bello wannan dama ❤❤❤
Allah ya saka muku da alkhairi sannan sakonku yana zuwa duk inda bakuyi tunani ba❤
Allah yasaka da allakairi gaskiya munagoyonbayan arkafadamana duksati saboda hakan zaisa suyi alkida kudin madadadin su sace mana
Allah yasaka muku da Alkairi, muna kara godewa Allah da ya baiyanamana ku yan kasa nagari.
Allah ya saka maku da mafificin alkhairan sa duniya da lahira. Keep up the good work 🤞
Allah ya Kara muku Imani da tausayin na kasa daku
Masha Allah, muna alfahari da ku
Allah ya qara tsare mana ku da tsarewar shi ya kareku daga kaidin masu kaidi na fili Dana boye🙏
Wallahi ya kamata kuma ku shiga siyasa tunda kun san yadda za'a yi maganin matsalolin da ake ciki
Masha Allah gaskiya ne muna jin dadi wannan maudu ini jinjina ta musaman 🇳🇪🇳🇬🇱🇾👌👍
Gaskiya ne bulama Allah yasa maka da aljannah yaqara mana son gaskiya da tsoronsa.
Gaskiya yau na saurari wannan shiryen na fashin baki daga A har Z lallai kun fara canza tunanina
masha'Allah naji dadin wadannan bayanan matuka, a cigaba da wayar Mana dakai sannan Kuma a cigaba da hakuri damu
Kudos for yah all. Appreciate with ya all🤝🤝
Gaskiya na goyi Bayan doctor nafisa kum naji dadin gayyatar Dr Dan Bello
Allh yasaka muku da alheri wlh munajin dadin wannan kokari naku, gsky kune malamai magada annabawa naxahiri ba wadancan masu dogon geminba ,allh yabiyaku km don allh kuci GABA da wannan kokari insha allh allh yanatare daku.
Allah ya saka
Ai abun yayiyawa
Allah ya biyaku da irin kokarin da kuke🎉🎉🎉🎉
I Like this Dan Bello❤
gaskiya wannan shine gaskiya amma mafi matsallar arewa shine rashi jagorori nagari amma mai yasa yan majalisu mu da sonators da su ke wakilci mu suke cin karan su ba babba ka shine rashi wayewa da suke daukar mu da shi da rashi gane ida alkibilar inda kasar ta fuskan ta wannan shiri na da mahimmanci sosai domin yana wayar da kan al,umma masha Allah 👍💯❤
Munagodiya allah yasakamuku da alkhairi yaqaramuku qwaringiwa da tsoron allah
Wallahi yanzu na fahimci Gwamnoni sune manyan Macutan talakawa a Nigeria,. Don haka kowane ya koma Kamar Wani Ubangiji a Jaha.....Ga suman yanzu takai hatta da Sarakuna da Jagororin Addini sun mayar dasu ba bakin komai ba....Amma wannan Shiri na fashion Baki yana Kara fasa Kan talaka yasan halin da ake ciki....Mu yanzu muna bukatar ku dauko salon fashion Baki wajen nunawa talaka hanyar da Dokar kasa ta bashi a wajen Maganin kowane Azzalumi marar mutunci a kasar nan ko Shi waye.
في قمة الروعة & جزاكم الله خيرا، وثبت أقدامكم على الحق
Allah yakara muku sutura ameen wacthing from Saudia arabia
Alhamdulillahi da samunku a matsayin masu haska Mana gabanmu, muna fatan Allah y kare Mana ku daga Sharrin masu kulla makirci
Allah yataimakeku akan gyaran kasarmu Nigeria wallahi zancigaba da baku gudummawa taduk hanyar da zan iya tabbas munatare daku Ako wanna lokaci Allah yaimana maganin azzaluman shugabanni.
Gaskiya ne kune su Malan Aminu kano
Masha Allah a zamfara yakamata akira fauzudden mahmud domin zai taimaka