“ Wadanda suka zo Kano daurin Auren ‘Yar gidan Kwankwaso mafi yawansu ‘Yan Jam’iyyar mu ce ta APC”.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 18 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 25

  • @IbrahimgaladimaUmar
    @IbrahimgaladimaUmar Місяць тому +2

    Da bakinciki zaka mutu kiyayyar kwankwaso 👌

  • @MaryamAbubakar-zw2dm
    @MaryamAbubakar-zw2dm 24 дні тому

    🎉😢

  • @AminuAbdullahi-i4s
    @AminuAbdullahi-i4s 29 днів тому

    SAI DAI KAMANTA WA DAN GIDAN BUHARI YA AURA

  • @DayyabuSani-o5t
    @DayyabuSani-o5t Місяць тому

    Gaskiya kake fada kore

  • @hussainiaminu6267
    @hussainiaminu6267 Місяць тому

    Amma Mai yasa Ganduje baizoba

  • @nuraddeenmuazu5808
    @nuraddeenmuazu5808 Місяць тому

    Amman dai kafin dan mangal ya auri yar Kano ai Dan buharinne ya Fara auren yar Kano KO

  • @mubarakisah6949
    @mubarakisah6949 17 днів тому

    Kamanta ne Amma buharima sirikin mu ne domin munbashi ya'. Domin dangidan BUHARI ya auri yargidan nasiru ado bayero tsohon sarki Bichi

  • @kadidiglobal4799
    @kadidiglobal4799 28 днів тому

    Karya kakeyi

  • @laminoabubakar8587
    @laminoabubakar8587 29 днів тому

    Dan buhari ba

  • @abdulmuminiyushaudahiru4638
    @abdulmuminiyushaudahiru4638 27 днів тому

    Ganduje Bawan Allah

  • @sadiqisayusuf
    @sadiqisayusuf Місяць тому

    APC dai bamayi

  • @ibrahimmuntari8587
    @ibrahimmuntari8587 Місяць тому

    ANFIKU FARIN JINI KUYI HAQURI MAI LOKACHI KO KASHI YAKASA saiya saida

  • @IbrahimgaladimaUmar
    @IbrahimgaladimaUmar Місяць тому +1

    Waikai kore gani kake kowa ka na iya yaudararshi? Bafa yarku bace kuma bakason kano bakason yayan talakawa gaskiya kana cikin makiyan cigaban talakawa da Kano 👌 kato ba jamiyya bace Darajace da kima kuma miyasa baka fadi munafukai irinka dabasuzoba

  • @faroukadodanmaliki3235
    @faroukadodanmaliki3235 Місяць тому

    Shi Buharin dansa bai auri yar taku ba?

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 Місяць тому

    Kuma ba shi kadai ya ke zaman banza ba don Oga ma zaman banza ya ke don ya je neman aiki gurin Tunubu amma ya fadi interview, bai samu ba

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 Місяць тому

    Kore gaskiya ka ke fada,kuma ka ci gaba da fada,kai ba makauniyar biyayya ka ke ba idon ka a bude ya ke, ba ka bautar mutum, Allah kawai ka ke bautawa,shi ya sa duk inda gaskiya ta ke ka ke fada,
    Gaba dai gaba dai kore,sai gani sai kyala

  • @mkabiru83
    @mkabiru83 Місяць тому

    Shin Mangal yafi Ganduje kenan? Domin shima bamu ganshi a wajen Daurin Auren ba wanda ya kamata yaje domin yafi Buhari kusancin da Kwankwaso, sunyi mulki tsawan shekaru 8 tare gasu 'yan jahar Kano

  • @MUSAHALLIRUABDULLAHIABDU-ob5bf
    @MUSAHALLIRUABDULLAHIABDU-ob5bf Місяць тому

    Kai ware Dan rainin wayo muzaka dinga gwarawakai bakuda baking magana gaba dayanku daga Kano babu wani dazai yimasa Kara marasa maida Alkairi kuma dukkan wani dake Kano kunci Arzikinsa a siyasa

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x Місяць тому

    Katon banxa Dan zaman banxa

    • @Abdullahi-tj2ee
      @Abdullahi-tj2ee Місяць тому

      Ka yaba masa mana yayi magana ya hankali yau

  • @saniidris1945
    @saniidris1945 Місяць тому

    Bakinku daya dai

  • @nuraddeenmuazu5808
    @nuraddeenmuazu5808 Місяць тому

    Amman dai kafin dan mangal ya auri yar Kano ai Dan buharinne ya Fara auren yar Kano KO

  • @nuraddeenmuazu5808
    @nuraddeenmuazu5808 Місяць тому

    Amman dai kafin dan mangal ya auri yar Kano ai Dan buharinne ya Fara auren yar Kano KO

  • @nuraddeenmuazu5808
    @nuraddeenmuazu5808 Місяць тому

    Amman dai kafin dan mangal ya auri yar Kano ai Dan buharinne ya Fara auren yar Kano KO