Express Radio Nigeria
Express Radio Nigeria
  • 114
  • 114 722
16 December 2024
"Ba Ganduje da Kwankwaso ne matsalar siyasar Kano ba, Kwankwaso ne Babbar Matsalar domin inada da Kwararon Hujjoji akai"
Cewar Hon. Musa Iiyasu Kwankwaso.
Переглядів: 2 704

Відео

IDO BA MUDU BA NA KARSHEN MAKO 15_12_2024
Переглядів 897 годин тому
IDO BA MUDU BA NA KARSHEN MAKO 15_12_2024
Tsokacin Garba Kore akan Garanbawul a kunshin Gwamnatin Kano
Переглядів 1,8 тис.7 годин тому
Dama sai da Gwamna Abba Kabir Yusuf yayi Gargadi kar a satar masa shinkafa, tun kafun yayi Garanbawul a kunshin Gwamnatinsa.” A cewar Garba Kore Dawakin Kudu
DUNIYA TUMBIN GIWA 13-12-2024
Переглядів 1689 годин тому
DUNIYA TUMBIN GIWA 13-12-2024
Hon. Sunusi Surajo Kwankwaso: Gwamnatinmu Za Ta Rushe Gidan Sarki na Nasarawa
Переглядів 29812 годин тому
Hon. Sunusi Surajo Kwankwaso: Gwamnatinmu Za Ta Rushe Gidan Sarki na Nasarawa
"Hassada da kiyayya akeyiwa DSP Sanata Barau
Переглядів 4621 годину тому
"Hassada da kiyayya akeyiwa DSP Sanata Barau Bisa daukakar da Allah yayi masa shiyasa ake jifansa da batanci " A cewar Comr. Adamu Abdullahi Karkasara, Jagoran 'Yan Media Na gidan Sanata Barau I. Jibrin.
Martanin Garba Kore akan Danbawar Dokar Haraji da Sanata Barau ya Bugawa Guduma a Zauren Majalisa.
Переглядів 3,5 тис.14 днів тому
Martanin Garba Kore akan Danbawar Dokar Haraji da Sanata Barau ya Bugawa Guduma a Zauren Majalisa.
Daga kan gwamna har supervisory kansila duk na Kwankwaso ne a cewar Tanka Galadanchi | Express
Переглядів 1,8 тис.14 днів тому
Daga kan gwamna har supervisory kansila duk na Kwankwaso ne a cewar Tanka Galadanchi | Express
IDO BA MUDU BA 25_11_2024
Переглядів 8021 день тому
IDO BA MUDU BA 25_11_2024
IDO BA MUDU BA NA KARSHEN MAKO 24=11=2024
Переглядів 10221 день тому
IDO BA MUDU BA NA KARSHEN MAKO 24=11=2024
“Banyi Na damar Tallata M Nasir Ja’o’ji ba, domin da bashi da nagarta da ayanzu naji kunya
Переглядів 4521 день тому
“Banyi Na damar Tallata M Nasir Ja’o’ji ba, domin da bashi da nagarta da ayanzu naji kunya awajen Al’umma”. A cewar kakakin M Nasir Ja’oji Tarauni.
“ Wadanda suka zo Kano daurin Auren ‘Yar gidan Kwankwaso mafi yawansu ‘Yan Jam’iyyar mu ce ta APC”.
Переглядів 13 тис.Місяць тому
“ Wadanda suka zo Kano daurin Auren ‘Yar gidan Kwankwaso mafi yawansu ‘Yan Jam’iyyar mu ce ta APC”. A cewar Garba Kore D/Kudu
"Barau ba sa'an Kwankwaso bane a siyasa, A'in Jafaru Fagge ya Kamata ki gane”
Переглядів 105Місяць тому
"Barau ba sa'an Kwankwaso bane a siyasa, A'in Jafaru Fagge ya Kamata ki gane idan Gidan Sanata Barau kikeso ki dawo kidena Kunbuya- Kunbuya ki fito ki fadawa Duniya, dama akwai wadanda zamu karba a satin nan sai mu hada dake aciki" A cewar Matashiya Yasmen Bature Mai Nasara, Hadima a Gidan Mataimakin Shugabani Majalisar Dattawa Sanata Barau I. Jibrin.
Martanin Sanata Kawu Sumaila ga Shugaban Jam’iyyar NNPP Jihar Kano.
Переглядів 438Місяць тому
Martanin Sanata Kawu Sumaila ga Shugaban Jam’iyyar NNPP Jihar Kano.
“Shekara 20 mukai muna rigimar Siyasa da Amma bamu taba kai labari ba a tsohuwar Jam’iyyata ta APC.
Переглядів 484Місяць тому
“Shekara 20 mukai muna rigimar Siyasa da Amma bamu taba kai labari ba a tsohuwar Jam’iyyata ta APC.
“ Raina Gwamna ne abunda Kingiyar Likitoci ta fadawa Gwamnatin Kano, domin acire Kwamishiniyar sa
Переглядів 254Місяць тому
“ Raina Gwamna ne abunda Kingiyar Likitoci ta fadawa Gwamnatin Kano, domin acire Kwamishiniyar sa
Rikicin siyasar cacarbaka tsakanin Ahalin Kwankwasiyya da Gandujiyya na cigaba daukar sabon.
Переглядів 297Місяць тому
Rikicin siyasar cacarbaka tsakanin Ahalin Kwankwasiyya da Gandujiyya na cigaba daukar sabon.
Karamar Ministar Birnin Tarayya Abuja Hon Dr. Mariya Mahmud Bunkure.
Переглядів 155Місяць тому
Karamar Ministar Birnin Tarayya Abuja Hon Dr. Mariya Mahmud Bunkure.
Hon Dr Mariya Mahmud Bunkure
Переглядів 97Місяць тому
Hon Dr Mariya Mahmud Bunkure
Sanata Basheer Garba Lado
Переглядів 56Місяць тому
Sanata Basheer Garba Lado
Ministar Ilimi Suwaiba Saed Ahmed
Переглядів 737Місяць тому
Ministar Ilimi Suwaiba Saed Ahmed
Babbar Kotu Ta Rushe Shugabannin Hukumar Zaben Kano Saboda Jam’iyyar Siyasa
Переглядів 349Місяць тому
Babbar Kotu Ta Rushe Shugabannin Hukumar Zaben Kano Saboda Jam’iyyar Siyasa
In Sani Lawan Be Karbi Takarar APC Ba, NNPP Za Ta Ci Zabe, Amma Ganduje Ze Basu Wahala - Garba Kore
Переглядів 6 тис.Місяць тому
In Sani Lawan Be Karbi Takarar APC Ba, NNPP Za Ta Ci Zabe, Amma Ganduje Ze Basu Wahala - Garba Kore
Garzali Obasanjo: Fushi Ne Ya Jawo Maganganun Sa - Ahmad Sekure
Переглядів 7392 місяці тому
Garzali Obasanjo: Fushi Ne Ya Jawo Maganganun Sa - Ahmad Sekure
Kadan Ya Rage Siyasar Kwankwaso Ta Hallaka - Garba Kore
Переглядів 7 тис.2 місяці тому
Kadan Ya Rage Siyasar Kwankwaso Ta Hallaka - Garba Kore
TAFIYATA: Labarin daya faru a gaske. Motar_Waju_2
Переглядів 322 місяці тому
TAFIYATA: Labarin daya faru a gaske. Motar_Waju_2
IDO BA MUDU BA 01_10_2024
Переглядів 1222 місяці тому
IDO BA MUDU BA 01_10_2024
IDO BA MUDU BA 30_09_2024
Переглядів 2052 місяці тому
IDO BA MUDU BA 30_09_2024
Siyasar Jiya Na Shirin Ido Ba Mudu Ba tare Da Salamatu Sabo Bakinzuwo Da Shamsu Hotoro | Express
Переглядів 1382 місяці тому
Siyasar Jiya Na Shirin Ido Ba Mudu Ba tare Da Salamatu Sabo Bakinzuwo Da Shamsu Hotoro | Express
Ali Bichi: Za a Cire Ganduje a Taron Jam’iyya, Kuma Ambasadancin da Tinubu Ke So Ya Ba Shi Ba
Переглядів 2,1 тис.2 місяці тому
Ali Bichi: Za a Cire Ganduje a Taron Jam’iyya, Kuma Ambasadancin da Tinubu Ke So Ya Ba Shi Ba

КОМЕНТАРІ

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x День тому

    Ai zaixo yasamemu wlh babu maqiyin talaka irin Sanata barau karan farautar tinubu

  • @SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc

    Assalamualaikum barawon agwagwa Yana nan kuwa 😎😎🦢🦢🦢🦢🦆🦆🦆🦤🦤🦤🦤

  • @MAMUDO_MEDIA
    @MAMUDO_MEDIA 2 дні тому

    Shifa wannan saiya zagi kwankwaso zaici abinci

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 2 дні тому

    Ga agwagwanan 😂kamoshi Nan me agwagi😅

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 3 дні тому

    Intalaka yasake zabar tunubu to aiyayiwa kansa adalci tunda yanajin dadin mulkin tunubu,wayace kada talaka yasake karbar kudin tunubu yasake zabrsa ga fili ga maidoki

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 4 дні тому

    Wlh taji wuta wajan Garba kore ta nemi sulhu😂😂😂😂😂😂

  • @Tikau-mk4of
    @Tikau-mk4of 14 днів тому

    Har se anje angasa nabi ganinsa da gudu

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 14 днів тому

    Garba Kore ba gaskiya bane kace kunaso ahada kai ajihar Kano,inkunaso ahada inkun isa da ganduje kugaya masa yaiy mulki bawanna yakunno masa fitina daga tarayya, ammashi tunda akai zabe ya haɗa kai da tarayya yake ta kullowa gwamnatin Kano sharri iri iri sannan kace ahadakai 5:41

  • @KhairullahAmatulrahman
    @KhairullahAmatulrahman 15 днів тому

    Nagode kaji kasha magani

  • @DahiruIbrahim-r4t
    @DahiruIbrahim-r4t 15 днів тому

    Allahu Akbar inama AlkurAni karike kake karantawa da kasami babban rabo Kaico Allah yashiryaka Amma duk siyasarka Kada kataba malamine kabi ahankali

  • @AbdurraufSani-m3q
    @AbdurraufSani-m3q 16 днів тому

    Toh ay duk mashayane basuda kyakkyawan tunani akan wannan dokar

  • @UsmanRuma
    @UsmanRuma 16 днів тому

    Yafi kanesmi sana'a kabar maida kanka dabba mai suna kare.Domin kai karen siyasa ne

  • @NafiuahmadNakowa-wm5pr
    @NafiuahmadNakowa-wm5pr 16 днів тому

    Tur da halin ka insha allah sae kunji kunya kuda uban gidan naku tsinannu marasa kishin al'ummar su wlh kunyi asara Allah ya isah insha allah sae Allah ya tar watsa apc baki dayan ta

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 17 днів тому

    Allah ya kareka Garba kore, Allah ya biyama bukatunka na alheri

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 17 днів тому

    wannan katon banxa babu abinda bazai iya fadaba kaje kanemi sana.a Dallah

  • @Hasneem528
    @Hasneem528 17 днів тому

    Wawa sakarai

  • @mubarakisah6949
    @mubarakisah6949 17 днів тому

    Kamanta ne Amma buharima sirikin mu ne domin munbashi ya'. Domin dangidan BUHARI ya auri yargidan nasiru ado bayero tsohon sarki Bichi

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 19 днів тому

    Garba kore duniya gidan labari kuma na baba ganduje

  • @KhairullahAmatulrahman
    @KhairullahAmatulrahman 20 днів тому

    slm express radio station inatare daku daga Taraba state jalingo fatan alkhairi hajiya Salamatu sabo bakin xoo da hotoro Allah kawar gaza kwankwasiya daga sama har kasa amin fatan alkhairi kawu sumaila ikon Allah

  • @ibrahimusman6578
    @ibrahimusman6578 24 дні тому

    Masha Allah

  • @MaryamAbubakar-zw2dm
    @MaryamAbubakar-zw2dm 24 дні тому

    🎉😢

  • @abdulmuminiyushaudahiru4638
    @abdulmuminiyushaudahiru4638 27 днів тому

    Ganduje Bawan Allah

  • @kadidiglobal4799
    @kadidiglobal4799 28 днів тому

    Karya kakeyi

  • @Ismaelelhjoumarou
    @Ismaelelhjoumarou 29 днів тому

    Garba kore karen farautar ganduje

  • @AminuAbdullahi-i4s
    @AminuAbdullahi-i4s 29 днів тому

    SAI DAI KAMANTA WA DAN GIDAN BUHARI YA AURA

  • @laminoabubakar8587
    @laminoabubakar8587 29 днів тому

    Dan buhari ba

  • @hussainiaminu6267
    @hussainiaminu6267 Місяць тому

    Amma Mai yasa Ganduje baizoba

  • @nuraddeenmuazu5808
    @nuraddeenmuazu5808 Місяць тому

    Amman dai kafin dan mangal ya auri yar Kano ai Dan buharinne ya Fara auren yar Kano KO

  • @nuraddeenmuazu5808
    @nuraddeenmuazu5808 Місяць тому

    Amman dai kafin dan mangal ya auri yar Kano ai Dan buharinne ya Fara auren yar Kano KO

  • @nuraddeenmuazu5808
    @nuraddeenmuazu5808 Місяць тому

    Amman dai kafin dan mangal ya auri yar Kano ai Dan buharinne ya Fara auren yar Kano KO

  • @nuraddeenmuazu5808
    @nuraddeenmuazu5808 Місяць тому

    Amman dai kafin dan mangal ya auri yar Kano ai Dan buharinne ya Fara auren yar Kano KO

  • @ibrahimmuntari8587
    @ibrahimmuntari8587 Місяць тому

    ANFIKU FARIN JINI KUYI HAQURI MAI LOKACHI KO KASHI YAKASA saiya saida

  • @sadiqisayusuf
    @sadiqisayusuf Місяць тому

    APC dai bamayi

  • @faroukadodanmaliki3235
    @faroukadodanmaliki3235 Місяць тому

    Shi Buharin dansa bai auri yar taku ba?

  • @DayyabuSani-o5t
    @DayyabuSani-o5t Місяць тому

    Gaskiya kake fada kore

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali Місяць тому

    SUNUSI KAAATA yaushe kadawo cknmu gskiya Alhamdulillah Allah yasa ba munafuntarmu kazo yiba

  • @mkabiru83
    @mkabiru83 Місяць тому

    Shin Mangal yafi Ganduje kenan? Domin shima bamu ganshi a wajen Daurin Auren ba wanda ya kamata yaje domin yafi Buhari kusancin da Kwankwaso, sunyi mulki tsawan shekaru 8 tare gasu 'yan jahar Kano

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 Місяць тому

    Kuma ba shi kadai ya ke zaman banza ba don Oga ma zaman banza ya ke don ya je neman aiki gurin Tunubu amma ya fadi interview, bai samu ba

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 Місяць тому

    Kore gaskiya ka ke fada,kuma ka ci gaba da fada,kai ba makauniyar biyayya ka ke ba idon ka a bude ya ke, ba ka bautar mutum, Allah kawai ka ke bautawa,shi ya sa duk inda gaskiya ta ke ka ke fada, Gaba dai gaba dai kore,sai gani sai kyala

  • @IbrahimgaladimaUmar
    @IbrahimgaladimaUmar Місяць тому

    Da bakinciki zaka mutu kiyayyar kwankwaso 👌

  • @IbrahimgaladimaUmar
    @IbrahimgaladimaUmar Місяць тому

    Waikai kore gani kake kowa ka na iya yaudararshi? Bafa yarku bace kuma bakason kano bakason yayan talakawa gaskiya kana cikin makiyan cigaban talakawa da Kano 👌 kato ba jamiyya bace Darajace da kima kuma miyasa baka fadi munafukai irinka dabasuzoba

  • @saniidris1945
    @saniidris1945 Місяць тому

    Bakinku daya dai

  • @MUSAHALLIRUABDULLAHIABDU-ob5bf
    @MUSAHALLIRUABDULLAHIABDU-ob5bf Місяць тому

    Kai ware Dan rainin wayo muzaka dinga gwarawakai bakuda baking magana gaba dayanku daga Kano babu wani dazai yimasa Kara marasa maida Alkairi kuma dukkan wani dake Kano kunci Arzikinsa a siyasa

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x Місяць тому

    Katon banxa Dan zaman banxa

    • @Abdullahi-tj2ee
      @Abdullahi-tj2ee Місяць тому

      Ka yaba masa mana yayi magana ya hankali yau

  • @usmandisoahmed4946
    @usmandisoahmed4946 Місяць тому

    Allah ya taimaka.

  • @Samailalawalabdullahi
    @Samailalawalabdullahi Місяць тому

    Allah yasaka ma da alkhairi, Allah shi kara lafiya.

  • @aliyulabaranyusufyalwa
    @aliyulabaranyusufyalwa Місяць тому

    😊😅🎉❤

  • @MUSAHALLIRUABDULLAHIABDU-ob5bf
    @MUSAHALLIRUABDULLAHIABDU-ob5bf Місяць тому

    Allah ya ruguzaku daku da masu gidanku

  • @zubairazubairfunny_african8058
    @zubairazubairfunny_african8058 Місяць тому

    Good one siyasar Kano 😅

  • @umarsalehmuhammad3697
    @umarsalehmuhammad3697 Місяць тому

    Wlh yadda nakeji maganar jikan malam haka nakeji taka maganar sbd nasan duk aikin banxa ce wlh 😂😂😂😂😂