Assalamu Alaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakatuhu. Toh yaya ake gane namiji/ansa suna na mijin wanda bai san na mace ba ka fin yayi aure.? Ya na da kyau sosai na mace ta kama kanta /mutunci kanta. Daraja ce sosai da alkhairai ga yayan ta. To su maza fa.? They should be virgin too, how do women know that. Jazzakumullah khair wa Bjannatul Firdaus for sharing and educating.
Muna godiya mlm Allah yasaka da alkairi Allah yajikan iyaye
Masha Allah ni na samu sati daya bana iya shiga mata ta, aman batayi jini ba kuma na yerda da ita
wlh malam babu abin da zamuce sai dai Allah yasaka maka da alkairi 🙏
Ameen muna godiya
Yayi kiyau🎉
na gode baba Allah ya saka aljanna
Gaskiyane màlam
Allah yasaka da alheri malam
Allah yasaka alherinsa Ameen
Allah yasakada alkairi 🙏🙏
Malam Allah shiKaralafiya Amin amin
Merci beaucoup mal. 👌
Allah karalafiya mlm
Muna godiya 🎉
Allah ya saka da alkhauri
Allah yasaka
Slm Allah yabiya
Walahi gaskiyane Malan mun gode sosai maganan ba kariya a ciki
Sakallahu kairan
Assalamu Alaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakatuhu. Toh yaya ake gane namiji/ansa suna na mijin wanda bai san na mace ba ka fin yayi aure.? Ya na da kyau sosai na mace ta kama kanta /mutunci kanta. Daraja ce sosai da alkhairai ga yayan ta. To su maza fa.? They should be virgin too, how do women know that. Jazzakumullah khair wa Bjannatul Firdaus for sharing and educating.
Mun gode malam
Ma sha Allah
Allah Ya Saka maka da mafificin alkhairi malam
mun godé malan
Malam magana ta kan iya sa mace tayi sperm leakage wadda bata taba yin aureba.?
Mun gode Mal.
Allah ya saka da alhairi