Al'ameen don Allah ka samu wanda zai bamu tarihin irin gudunmawar da maman shata ya bayar a harkar dambe. Naji duk sanda kake hira da tsofin yan dambe suna maganar shata, ni kuma waka nasan yanayi ngd.
Zakin nan ya buge wani, ba ko tashi yake ba, tashi sai lahira. Dangi nai na zuba ruwa ƴan kallo suna faɗin illallahu duniya baƙon rai mutum ba komai bane

To
My best Hausa singer the great “dan Anace”.❤ ALLAH SWT YA gafarta masa 🤲🏽
Ameen
Zakin nan ya buge wani, ba ko tashi yake ba, tashi sai lahira. Dangi nai na zuba ruwa ƴan kallo suna faɗin illallahu duniya baƙon rai mutum ba komai bane
Madallah
Aslm❤❤❤❤
❤ Bonsoir
🥱
Its been a quiet amazing
Tnx a lot
A samu ayi muna hira Bagobiri ina zaton yana raye.
To
Ka duba Al,Amin yayi Hira da bagobiri Mai kayan fada
garrba suga
?