My best song since i was in primary school mahaifina yana son wakokin dan anache sosai sosai musamman wakar ado dankore hakika al’ummar hausawa muna prouding dakai al’ameen
Gaskiya al'amen bana kallon dambe amma ina jin dadin abnda kakeyi na yada aladar hausawa, Nigeria babu cigaba babu taimako, kaci gaba da hakuri, allah zai taimake ka. Allah taalah ya qara taimaka muna 🙏
Allah ya jikan baba ado Dan Allah Al amin sokoto a nemo mana vedion damben baba ado dan kore Mun sanshi sosai amma bamu taba ganin damben saba pls a taimaka
Alhamdulillah tnxalot for the song Allah yajiqan maza Dan anace
Ameen
Allah sarki. I've been looking for this song for a while. Thanks for the upload.
You're welcome
Allah sarki Dan Anache. Muna godiya.
Nayi sama da shekara 7 ina neman wakar nan sai yau allah yayi❤❤❤❤❤
Madallah
NA RANBADA BAYA ZUWA LAHIRA KO YAJE DAWOWA YAKE
Allah sarki kamar a taro baya duniya ba kyau, Allah y jiqan Rai ❤
Wallahi
My best song since i was in primary school mahaifina yana son wakokin dan anache sosai sosai musamman wakar ado dankore hakika al’ummar hausawa muna prouding dakai al’ameen
Masha Allah
Allah ya jikan maza, wlh bansan adadi mai mai ta wakan nan danayi, aduk lokacin da naji bana good mood
Gaskiya al'amen bana kallon dambe amma ina jin dadin abnda kakeyi na yada aladar hausawa, Nigeria babu cigaba babu taimako, kaci gaba da hakuri, allah zai taimake ka. Allah taalah ya qara taimaka muna 🙏
Nagode sosai wallahi
Allah ya jikan magabata❤❤
Gaskiya al ameen kana bamu nishadi whl
Ina godiya
Allah ubangiji y jiqan mazan jiya
Ameeen
Amin summa amin
Muna godiya..... Allah ya jikan Dan Anace Ya yafe masa kura-kuran sa... Shi Kuma Alhaji Ado Dan Kore Allah ya yafe masa Shima kira kuran sa
Ameeen
Gaskiya inajindadi wakar dan anache
Madallah
@@alameensokototv496macha allah ❤❤❤
Kuma kuma haryanzu muna neman wakar ali nagodi
To
Al-Ameen Allah Kara temakawa. Sanin tarihi abu mai kyau a kowacce al'umma
Ameeen nagode
Masha Allah gaskiyane megida inagesuwa kuma muna jindadi suse wlh
Ina godiya sosai maigida
😮😮@@alameensokototv496
Shehu kangiwa
??
Allah ya samu aljihun shehu😅
Allah sarki duniya ba tabbas
Hakane
Allah yajikan maza
Allahu Assamadu
Wahidu ahadu
I love this song ...
Allah ya gahwattawa Maza
Ameeen
Muna godiya Al'Ameen. Ina bukatar wakokin Dan Anache a Whatsapp. Na gode.
To
@@alameensokototv496 Ina son wakar nan a nawa zaka turomin ta WhatsApp
MashaAllah, Alllah ya sakah
Ameeen nagode
repose en paix baba dan anatchi
???
@@alameensokototv496 , He means " Rest in Peace Baba Dan Anace"
Amin
ummm inason wnn wakar
Yayikyau
Aha
اللهم اغفر لهم وارحهم 😢
Amen Ya rahaman
Ameen
❤hjfa😂😂
?
Ɗibadda Shehu zashiyi hwarkon hwari🤣🤣 Allah ka shiryadda bayinka kasa mu Mutu Muna masu tauhidi.
Hhhhh Ameen
Allah ya jikan baba ado
Dan Allah Al amin sokoto a nemo mana vedion damben baba ado dan kore
Mun sanshi sosai amma bamu taba ganin damben saba pls a taimaka
Insha Allah
@@alameensokototv496 Allah ya kara daukaka
@@alameensokototv496 muna nan muna jiran vedion damben baba Ado dan kore
Allah ya kara daukaka wannan tasha
Ado Dan Kore Dan Argungu ne ?
Sannan yaushe yayi dambe?
Da Dan Kore da shago waya fara dambe
This really took us to a memory lane indeed
Tnx
@@alameensokototv496😂12
Yes indeed
In Ado ya zo Katsina, da Goto kawai yake dambe, wai shi kadai ne warinshi
Madallah
Warin shi in this instance means: his age mate. Hence Goto is Ado's only age mate, and not "his smell" as translated here.
Yes, his sparring partner or his level in the local boxing ranking
@AL-ameen Sokoto we are proud of you and thank you so much indeed.
I am proud of you too
Masha Allah
paix à ton ãme baba dan anatchi
🤷
😂😂😂😂
Kaki mawakan da masu hikima
Gaskiyane
1:49
???
Muna godia ga Almeen TV. Ina son isani Dan Anace da Shago suna da Rey??
Aa
Music
Aha
Gaskiya Ina matukar son wakar nan don Allah Ina son number me wannan you tube page din
To
Still waiting
❤❤❤
what does this video mean guys
???
You understand Hausa ?
NA RANBADA GARIN ISA SOKOTO EMIRATES SINGER HAUSA SONGS
❤❤❤
Nagode