Kai amma ka biya ni!! Allah ya kara maka basira mai yawa, Falama TV!! KA biya ni!! Wadannan wakoki sukan tuna mani ni wanene, domin wadannan mawaka sun yi Zamanin su muna kanana. Amma yanzu sun zama tsohon yayi!! Amma fasaha da zalaka da kwarewa ai ba za'a mayar da kamar su ba. Allah ya gafarta masu, ameen. Nagode Falama TV.
Allahu akhbar Allah ya jikan magabatanmu da rahma Amin, wakokin da mahiyfinmu ke saka mana muna Yara kenan.
Kai amma ka biya ni!! Allah ya kara maka basira mai yawa, Falama TV!! KA biya ni!! Wadannan wakoki sukan tuna mani ni wanene, domin wadannan mawaka sun yi Zamanin su muna kanana. Amma yanzu sun zama tsohon yayi!! Amma fasaha da zalaka da kwarewa ai ba za'a mayar da kamar su ba. Allah ya gafarta masu, ameen. Nagode Falama TV.
Godiya mai yawa da fatan alheri
my lord albarcate you
Babu shakka kuwa Allah ya basu zalakar da mawakan yanzu ko rabinta basu da shi
Sai mai gida
Gaskia mungode muku sosai Allah ya biya da abin zai zama alkyary gareku ,a karo mana wakokin kurna, Nagode nagode !
please more of kurna
Ina son wakar nan sosai. Muna godiya.
kurna waka
Saura wakar Dan mammam ba yari bida arna ki garaje
sauran wskokin hussaini jikan boka
Muna neman Jatau Kamba
please more of kurna