Don na tsawata yar ta, ta yi mini tsirara a ganan jama'a tare da cewa na yi garkuwa da yarta

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 31

  • @rukayyafaruk3412
    @rukayyafaruk3412 2 місяці тому +9

    Allah sarki ke uwa ce ta gari, ubangiji yaa rabbi ya kula da yaran ki ya sanyaya maki yanda kika sanyaya ma wannan yarinyar.... Allah ya baki mai kula da yaran ki yanda kika yi ma wannan yarinyar ko bayan baki...

  • @fatimasani-n3o
    @fatimasani-n3o 2 місяці тому +3

    allah ya sakami kida,alkairi 🎉🎉❤❤

  • @rafiaabdoulaye1301
    @rafiaabdoulaye1301 2 місяці тому +4

    Allah sarki tsohuwa mutumiyar arziki ya kamata iyaye su taussaya yayan 😢😢wly 😭

  • @zahraddeenmohammad9009
    @zahraddeenmohammad9009 2 місяці тому +1

    Allah yasakawa wannan dattijuwa da Alkairi wannan yakamata abata ambassador ta zaman lafiya da kare yancin dan adam yakamata ma ku human right ku dauketa aiki don tayiwa musulunci aiki tayiwa kasa aiki wannan jaruma ce domin in wasune bazasu sa kansu awannan abun ba domin nemowa wannan yarinya yanci

  • @mohammedlarabaibrahim5632
    @mohammedlarabaibrahim5632 2 місяці тому

    Allah sarki wani ya nema bai samuba. Allah ya shirya

  • @alhajiali9771
    @alhajiali9771 2 місяці тому

    Allah ya sawake, ya ba mu zuri'a dayyaba

  • @RukayyaIbrahim-u5u
    @RukayyaIbrahim-u5u Місяць тому

    Allah ya kyauta 😮😮

  • @IbrahimYusuf-x1w
    @IbrahimYusuf-x1w 2 місяці тому

    Wannan mata Allah yasa Kama ki da Alkhairi Ameen yahaiyu yaQayum

  • @AdamOumr
    @AdamOumr 2 місяці тому

    Assalamu alekum barka ku da saukowa jumaâ allah yasaka muku da alheri kuna kokari matuka

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 2 місяці тому

    Allah yasakamiki da alkhairi agaskiya wannan mata azalimace ayimaganinta yadda bazata karayima wata hakaba

  • @abdulrahamanbubakwacham6272
    @abdulrahamanbubakwacham6272 2 місяці тому +1

    Me anfanin irin wannan. Haihuwa fisabillillahi. Irinsa yake sa yara shiga mugun hali azo ana zagin yaran. 😢

  • @AsmaAsma-kh9uk
    @AsmaAsma-kh9uk 2 місяці тому

    Allah yasaka mako DA Alkhair kuma😢😢 kai

  • @aminasani6623
    @aminasani6623 2 місяці тому

    Allah ya biya ki, Allah ya duba maki naki, Dan Allah Kar abata yarinya, ba uwa bace,

  • @saudiasaudia230
    @saudiasaudia230 2 місяці тому

    Gaskiya wannan bata cika uwaba😢😢😮

  • @bilkiibrahim628
    @bilkiibrahim628 2 місяці тому

    Dan Allah a kwace yarinyan wannan uwar bata da hankali

  • @مريمشعيب-غ3ض
    @مريمشعيب-غ3ض 2 місяці тому

    جزاك الله خير

  • @BalkisuBello-ds1jk
    @BalkisuBello-ds1jk 2 місяці тому +1

    Subhanallahi 😢😢😢

  • @AISHAMYARIMA-y3m
    @AISHAMYARIMA-y3m 2 місяці тому

    Allah yasa mudace

  • @UMARSharu-x1w
    @UMARSharu-x1w 2 місяці тому

    Narastida allah

  • @HUSSAINIYUSIF-t6w
    @HUSSAINIYUSIF-t6w 2 місяці тому

    Allah yasaka Miki da alkairi

  • @zainababdulrashid5271
    @zainababdulrashid5271 2 місяці тому +1

    Innah lillahi wa innah ilaihirrajiun kamar film

  • @azhausatv9694
    @azhausatv9694 2 місяці тому +1

    Idan ance suyi family planning suce ba musulci bane.... Ynxu wnn ai sam bai hallarta ta haifi da ki daya ba azzaluma allah yasaka musu😢😢😢 pls ta ina xan samu wnn matar inshallah sai na taimaka mata😊

  • @MallamMuhammadMuhammad
    @MallamMuhammadMuhammad 2 місяці тому

    Kash

  • @AliyuMusa-pv6gc
    @AliyuMusa-pv6gc 2 місяці тому

    Wannan matar Allah yasakamiki da alkhairi itakuma wannan uwar Allah yasa tagane

  • @rukayyafaruk3412
    @rukayyafaruk3412 2 місяці тому +1

    #Ordinarypresident

  • @TugTyuhko
    @TugTyuhko 2 місяці тому

    😢😢😢

  • @ALIYUISIMAIL
    @ALIYUISIMAIL 2 місяці тому

    😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @SaiBar-r6s
    @SaiBar-r6s 2 місяці тому

    Kai wanan mace Allah ya biya ki

  • @rukayyafaruk3412
    @rukayyafaruk3412 2 місяці тому +1

    #Breketefamily

  • @amatoullayhabibe8386
    @amatoullayhabibe8386 2 місяці тому

    🤔😭

  • @HsbscvGsfsjscs
    @HsbscvGsfsjscs 2 місяці тому

    😢😢😢😢😢