Розмір відео: 1280 X 720853 X 480640 X 360
Показувати елементи керування програвачем
Автоматичне відтворення
Автоповтор
Always on point, you never fail to crack me up.
Kasoyo min peeper soup na kaga Nan, an tinubu ya sauka a Mulki zan biyaka😂.na ga andan kelle Yan siyasa suhunta, Kai jira jira jira😂
@ Dan bello yanda kake cin abincin nan with full hapiness ya kamata kuyi videon gasar ciye ciye da DJ ab😂🤣
Ilya maska 😂😂😂
Nidai gaskiya zanci tsire kadda😂😂😂😂😂😂🎉
Yauwa za, abanikenan
Iliya maska 😅😅😅 Dan Bello har Ka SA masa Suna .... Kuma ya kamace shi fah.....
Jira jira jira jira Dan Bello yaci jelar kadangare wllh
Adai rinkayi ana lura
Ba jelar kadangare bace naman octopus ne yacewa jelar kadangare kawai domin ya nishadantar damu, kuma na lura wasu basusan hakan ba sunata surutai marasa amfani 😂😂😂 koda yake wasu sun fahimta
kawu mansur, nida salamatu muna bukatar hantsar dorinar rw
Innalillahi Kuma kaci jelar kadan Karen?😂😂
Wai harda naman kada?wayyo dadi
Dan bello Dan bello Dan bello Allah ya taimaka
Tabb dan bello daman kai kazamine😢 daga kwado sekada se kadankare😅
😂😂😂😂
Kai DanBello, babu ko Bismillah?
Dan Allah kawu mansir jilan kadangaren?
Kawu mansur😂😂😂😂 sai ka ciwo wani gubar
Babu komai lafiya kalau ne
Haba Dan bello munnan Nigeria muna zaman cidi 😢
Da Gaske jelar kadangaren kake wakewa
Waiyaushe zamuga fagal?
蜥蜴肉😂
😂🤣
Danbello wallahi raina ya biya, kuma maganar Gaskiya ka taimaka koda wani Wajen cin abinci ajihar kano ka saimin na maida inda mugun yawu
Amma babu ni a jelar kadangare
Wannan shiga ke bani dariya da a Nigeria ne za'a ce ga wani almajiri fa wurin sayen manyan kaya
Hahaha amma shadda ce mai tsada ai
Kai bakakoshibafa kace
Kai ma dai kazami ne,dnbllo
Comedy fa yake yi
Kut wai duk ka cinye harda jelar kadangaren da hantsar dirinar ruwa da miye ma abun kyama😏