Hada Sojoji Da ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Matsalolin Tsaro Babban Kuskure Ne - Al-Mustapha

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 жов 2024
  • A wata hira ta musamman da Muryar Amurka masanin tsaro kuma dan takarar Jam’iyyar Action Alliance, Manjo Hamza Al-Mustapha mai ritaya ya bayyana cewa rarrabuwar kawuna tsakanin hukumomin tsaro a Najeriya na maida hannun agogo baya a yaki da 'yan ta’adda.
    Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa UA-cam: bit.ly/3Gcp7en
    #najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #HamzaAlMustapha
    - - -
    Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
    Karin bayani akan Facebook: / voahausa
    Karin bayani akan Instagram: / voahausa
    Karin bayani akan Twitter: / voahausa
    Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
    - - - - -
    Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da UA-cam, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

КОМЕНТАРІ • 16