Allah yarabamu da makantar zuciya Dan wallahi yanadaga cikin masifan damuke ciki yanzu anataba darajan Allah da manzonsa Amman wasu wawayen sunaga andamesu da wannan magana Allah yasaka ma malam Abdallah da gidan aljanna much love malam
Nasiha a gareka Shek Abdallah ALLAH kara maka ilimi da fahimta. Tambaya tsakaninka da ALLAH SWA DA MANZONSA kayi imani acikin kalaman prof akoy alamin kare Abdul Jabbar. Prof ya fadamaku gaskiya ta yadda zaku hukunta Abdul jabbar ba wai kariya a gareshiba. Amma saboda akidar ku ta izala tayi suna kuma da bakin cikin babban msallacin kasa ba nakubane kuna cewa prof yana kare Abdul Jabbar dan ALLAH ku fahimci prof. don ku hukunta Abdul jabbar ta hayyar da yadace. Ta wanan hayyar ma anfi jinjinamaku bisa namijin kokarin karen mutuncin ANNABIN MU MUHAMADU RASULULLAH SALLALAHU ALAIHI WASSALAM. ALLAH KARAWA ANNABI DARAJA.
@@mardiyyahahmad5168 Before Ml. Abduljabar Nasiru Kabara disregarded Some Hadith in Sahi Bukhari & Musilim, Prof. Muhammad Naseerdin Albarni had did so even more (May Allah forgive their mistake). The worst among people now, are those who are trying to use this topic as source of getting public image in the name of SUNNATUN NABIY (S.A.W).
Wllhi wannan tsabar hassada ne kake wa prof.makary saboda kai kullum idan kana criticizing akan maganan prof.Kafi korafi a kan matsayin da Allah ya bashi na limanci a babban birnin tarayya,Wanda ya kamata ka sani ba shine ya ba kansa ba Allah ne ya bashi.sabida haka ya kamata mabiyanka su kalli video prof.sannan su auna shi a ma'auni na ilimi da kuma hankali da kansu,ba wai kai ka rika dauko iya wurin da ya maka dadi kana sukan prof.makary dashi ba.Allah ya bamu dacewa,Ameen
Hassada ga Mai rabo takice in ka isa ba sai kacire shi daga kan kujerar da Allah ya bashi ba hassadar banza dama ku duk Wanda baya izala ai ba masoyin ku bane Sha Sha Sha
Nasaurari dukkan barayin Prof,maqari yafiku gaskiya.Malam Abdallah Kaji tsoron Allah banda qage da sharri.Don dama kunajin haushin kujerarsa ta limanchi.
Meye abun qage kuma meye abun jin haushi a kujeransa wallahi wanan ba damuwan malaman sunnah bane gaskiya kawai suke fada shine kuma bakwason ji dan Allah ka saurari abu da kyau kadena magana Akan abunda baka Sani ba Allah yashiryemu baki daya
Gaskiya Abdullahi gadon Qaya kacika cikakken Dan Hassada Na Rantsi da Allah ta ko'ina Prof Ibrahim Yafika a Wajen Allah Idan Zakayi Raddi basai kayi iho da kururuwa ba. Hakan Ya nuna cewa kana bakincikin Kujerasa ta limanci Miyasa bakuyiwa Jala-jalingo Raddi ba Akan zagin da Yayiwa Sayyiduna Aliyu ba Karya kake prof yafi karfinka wllh
Allah ya saka da alheri Dr. Kuma nima ina kira da wancan shawara gin prof din yafito a titseyi shi a madadin Abdul-Jabbar yagani in zai yi nasara Allah kashirya damu Ka kare mu daga neman suna.
Muna tayaku adu'a Allah yasa aga karshen wannan Masifun..amma yazama dole wannan malaman sai sunbar hallita jinin bayin Allah..wannan zubda jinin da ake na mumunai.bâbu gaira bâbu dalili... Mutane kunzo da muguwar akida ku da karfi doli kowa sai yabar abinda ya fahimta na addinin yabi taku fahimta inba hakaba sai ku hada baki da gwamnati dole sai ta zubda jininsa wannan yana dai daga cikin abinda ke hana Nigeria zama lfy...kuma wannan gadon kayan ya jima yana fiddo hassadarsa kiri kiri ga kujerar da maqari yake akai ta limancin babbabn masallacin Abuja....kai kanajin kalamansa kasan bayada buri irin yaga an sauke maqari a wannan matsayi an dora 1 daga cikinsu...Allah dai ya kyauta... Allah ya saukar da zaman lfy a kasashen musulmi.baki daya....ameen
Ba gadan qaya kake ba kowanene kai wllh kai maqaryacine kuma Qaryar mai hassada bindin raqumi yayi nisa da qasa malaminnan da ka tusa gaba yapi qarfinku wllh
Kai gafara can, Allah ya tsare mu da sharrin irinku (ulama'ussu'i, auliya'usshaidan)! Kuna shiga rigar muslumci, kuna ruda wadanda basuyi karatuba. Allah ya yi mana maganin ku
Okay kai hakan da maqari yayi kana bayansa wllhy ku ba addinin musulunci ba kukeyi idon da chehu ne akawa haka da kunyo chaaa kune masu ci da addini yan 419
Allah wadaran ka maqaryaci!!! WALLAHI kai audu G/kaya maqaryaci ne kuma duk hassada ne a zuciyarka. Yan zu in aka CE ka kawo recording Na maqari zaka iya? Allah ganar da ku
Abdullah Gadon kaya idan limanci ne aganka kaje kace musa a karba abaka mana. Allah yana ganinku Prof kan ai ya sanu aine dai kake so kasanu, Allah ya shirya
Allah yabayyana gaskia amma kanawa munbar hanyar kaunar Manzon Rahma munkoma taya maqiyan manzo yaqar musulunci amma qaryane malamannan siyasar Saudi Arabian suke karewa kuma kowaye bazasu bashi damar amsa tambayoyin ba Allah ganar damu gaskiya yabamu ikon binta
Haba Dr Dan sheikh maqari yace baitaba sauraron Abdul jabbar na minti biyu ba, haka bayana nufin baisan me yake cewa waa, yana da dalibai masu masa bayani akan komai da komai Wanda abduljabbar yace, kuma ai amatsayinaka na mallam sai kafadi kuskurenshi bawai kanuna hassada baa, kalli yande kake ta Kiran Central mosque, saboda son zuciya har kake cewa central bank, kaji tsoron Allah Dr.
Kayi Abinda ke gaban ka Saboda Ba warinka kake magana da shi Ba Yaushe kayi karatun da Zaka Yi raddi da Wa prof kuma kujerar ce ta tsole muku ido kuje Ku nemi ilimi Allah zei baku Kuma Kasan Ba adalci kuma Kai ne duniya bata sani ba Kai baka isa kayi mukabala Da shi ba
Allah sarkin baiwa, ni wannnan maganar taka Bata bani mamaki ba gadon kaya, saboda dama mun san kana daga cikin yan farfagandan addini kamar yadda prof. ya fada. Allah ka kara ma Prof. Makari daukaka, lafiya da nisan kwana. Amen
Please my dear, seek knowledge before you address any problem. Abduljabar only wanted to invalidate some Hadiths not accusing Muhammad (S.A.W) as reported by electronic evidences. In the light of Nigeria Constitution (Malikiya), there is no way to find Abduljabar guilty. People are deceiving their time for the sake of ignorance.
Ba'a yanke hukunci ba tareda ka saurari abunda ake magana akai ba,so banga dalilin yin magana ba yakamata ace ka saurari abun gabada daya sannan kayi hukunci, Allah yasa mu dace
Sunnar ibn taimiyya kake bi abdalla gadon hasada Prof Kuma Allah ne ya kawo Muna lokacin da zai Kara kunyata mahassadan sa. Gurin abdalla kujerar Abuja ba Wai annabin ba kamar yadda yake fada.
To ai kamata yayi ku nuna duka video ibrahim maqarin tundaga farko har karshe sannan sai kusaka na shi dan profaganda din wato Abdallah gadan qayane ko gadan kusa oho
Malam kifito kadaina waninukunuku kafadama duniya kawai kanahasadane bawani abuba ammani bangawani abun laifi akan maganar pro ba adaina hasada dan ita hasada babban chiwoce
wallahi hasada ce kawai, dama chan suna haushin sa saboda maganganun da ya taba yi a kan kasar Saudiyyah, da kuma limancin masallacin Abuja da ya samu, duk ba su so ba munafukai kawai
Gaskiyane yakamata duk illimin mutum kafin yayi magana akan wani abu yazamto yanada illimi akai
Allah yarabamu da makantar zuciya Dan wallahi yanadaga cikin masifan damuke ciki yanzu anataba darajan Allah da manzonsa Amman wasu wawayen sunaga andamesu da wannan magana Allah yasaka ma malam Abdallah da gidan aljanna much love malam
Ya Allahhhh, ina son sunnah, i luv sunnah ❤️❤️❤️❤️❤️.... ALHAMDULILLAH
Toh ya fahimtar dama sunnah ya kuma dawwamar damu acikinta
🇩🇿🇷🇴Gaskiya ne, Allah ya kawo gyara🇩🇿🇷🇴
Gaskiyane mlm Allah yawakomana saukin wanna baraka wanda yake da mummunan nufi amusulinci Allah yamana mgn sa
Jazakumullahu Bi Khair Malam
Gaskiyane mlm Abdallah,ALLAH y saka d Alkhairi y biya bukatu fiddunya Wal Akhira y Albarkaci zuri'a y kara lfy Imani d taqwa
Assalamualaikum brk
Masha allah tabarakan la mallam mugode sosai jazakhan lahu bikhayri ina yinka sosay masha allah
In yasa rigar Munafunci,, ruwan sa. Allah Kona mutun zaiyi. Allah kai mana rahama.
Nasiha a gareka Shek Abdallah ALLAH kara maka ilimi da fahimta. Tambaya tsakaninka da ALLAH SWA DA MANZONSA kayi imani acikin kalaman prof akoy alamin kare Abdul Jabbar. Prof ya fadamaku gaskiya ta yadda zaku hukunta Abdul jabbar ba wai kariya a gareshiba. Amma saboda akidar ku ta izala tayi suna kuma da bakin cikin babban msallacin kasa ba nakubane kuna cewa prof yana kare Abdul Jabbar dan ALLAH ku fahimci prof. don ku hukunta Abdul jabbar ta hayyar da yadace. Ta wanan hayyar ma anfi jinjinamaku bisa namijin kokarin karen mutuncin ANNABIN MU MUHAMADU RASULULLAH SALLALAHU ALAIHI WASSALAM. ALLAH KARAWA ANNABI DARAJA.
Ya Allah ya albarkanci rayuwar malaman sunna da Imani da ikilasi ya
Da kwarewa wajen muna furci ko
Da munafirchi da karya ko kuma duk muna fukai ne.
Allah yasa ka gama da duniya lafiya our hero Sheik Abdallah gadon kaya❤
Allahummah ameen yrabb
@@mardiyyahahmad5168 Before Ml. Abduljabar Nasiru Kabara disregarded Some Hadith in Sahi Bukhari & Musilim, Prof. Muhammad Naseerdin Albarni had did so even more (May Allah forgive their mistake). The worst among people now, are those who are trying to use this topic as source of getting public image in the name of SUNNATUN NABIY (S.A.W).
@@Khalifallah exactly my brother.may the Almighty grant us more understanding ameen
Call him a devil ! Because a good Ahlusunnan would not even attempt to promote propaganda ........
@@Khalifallah Fact💯
Allah yakawo mana mafita Allah yasakama mlm da alkhairi
Dr Abbdullah may Allaah bless you people and be your guide in all your affairs.
Malam kaji storon Allah wlh bakada adalci dankuwa wani bawan Allah yakiraka akan muryar prof kaki kastaya kuyi wayA
hassada ce kawai ke damun sa wlhy
Gaskiyane ml Abdallah Gadon qaya Allah yasaka da alkhairi
Allah ne tono assiri shi saboda duniya tasan manufashi. Azalamin anabi ne wallahi
Wllhi wannan tsabar hassada ne kake wa prof.makary saboda kai kullum idan kana criticizing akan maganan prof.Kafi korafi a kan matsayin da Allah ya bashi na limanci a babban birnin tarayya,Wanda ya kamata ka sani ba shine ya ba kansa ba Allah ne ya bashi.sabida haka ya kamata mabiyanka su kalli video prof.sannan su auna shi a ma'auni na ilimi da kuma hankali da kansu,ba wai kai ka rika dauko iya wurin da ya maka dadi kana sukan prof.makary dashi ba.Allah ya bamu dacewa,Ameen
Duk sekunci ubanku badai Annabi kuke siyasan tarwaba mujesuwa Allah na kallonku Kuma wallahi Duk seyayi maganinku
Allah ya shiryaka malam abdallah hassada bata hana bawa cigaba ka hakura haka ko bakin ciki yakasheka
Dan Allah muyi amfanida hankali maqari yace be saurari maganan Abduljabbar samada minti biyuba be kamata ya yanke hukunciba.
Sheik Abdallah Gadon kaya Allah kara basira
Gaskiya kufa hinceshi Amma aKwai siyasa acikin yanke hukuncin da akai
Kai masha Allah Sunnah tayi malan Allah ubangiji ya qara lfy da nisan kwana mai amfani
Kai wanan bawan Allah baya tsoron allah yana hasada da prof wanan masalaci yafi karfinka wallahi
Wane masallaci? Na yan siyasa?
Mallam ubangiji allah yasakama da alkhairi yakai rahama da haske kabarin mallam jafar
Allahu'akbar sunna sak
Bidi A NO
Hassada ga Mai rabo takice in ka isa ba sai kacire shi daga kan kujerar da Allah ya bashi ba hassadar banza dama ku duk Wanda baya izala ai ba masoyin ku bane Sha Sha Sha
Inane kauyenku......Amma wawaye ne....tunda bakisan mene hassada ba.
Mumunsan abinda mukeyi babu mai kare janibin Manzon Allah salallahu alaihi wasalam kamar sheikh maulana Ibrahim makari Allah yakara lafiya maulana
Muna tare dakai, wajan cewa bawasu waliyyai sama ga sahabbai, awajan Allah, lallai idan sahabbai Basu zama waliyyai ba, waye zai zama waliyyi? Wallahi Babu shi, aduniya.
Ya Allah kabarmu da soyayyar Manzo Allah a cikin zuciyar mu
Allah yakare mana ire irenku, Allah kuma yayi gaggawan hukunta maso taba mana Annabinmu Muhammad (SAW)
Gaskiya ne Malam Gijiyar Lemo
Masuyiwa mlm abdallah mummunan fassara Allah yashiryeku, ba hassada akan abunda mlm yafada gsky ne kawai, sai dai sanzuciya yasa kukasa fahimtarsa
Jk
Gaskiyane Allah ya tona asirin duk makiyan annabi dasuke fakewa da malanta
Allahumma amin yaa Hayyu yaa Qayyum 🤲🤲🤲
Amine
Ameen ya Allah
Nasaurari dukkan barayin Prof,maqari yafiku gaskiya.Malam Abdallah Kaji tsoron Allah banda qage da sharri.Don dama kunajin haushin kujerarsa ta limanchi.
Meye abun qage kuma meye abun jin haushi a kujeransa wallahi wanan ba damuwan malaman sunnah bane gaskiya kawai suke fada shine kuma bakwason ji dan Allah ka saurari abu da kyau kadena magana Akan abunda baka Sani ba Allah yashiryemu baki daya
@@aminashuaib1438 malaman qarya dai
Gaskiya Abdullahi gadon Qaya kacika cikakken Dan Hassada
Na Rantsi da Allah ta ko'ina Prof Ibrahim Yafika a Wajen Allah
Idan Zakayi Raddi basai kayi iho da kururuwa ba. Hakan Ya nuna cewa kana bakincikin Kujerasa ta limanci
Miyasa bakuyiwa Jala-jalingo Raddi ba
Akan zagin da Yayiwa Sayyiduna Aliyu ba
Karya kake prof yafi karfinka wllh
Hmm to ai daman kowama yasan kwadayin kujerar yakeyi kuma wlh imsha allah tafikarfinsa harkarshan kabarinsa
May Allah continue yo bless you Dr. Abdallah gadon kaya
Gaskia Abdullahi gadan qaya baka kyautaba wlh.... Mezai hana kayi magana akan adalci, wlh prof. Maqari bai kare abduljabbar ba.
Allah ya saka da alheri Dr.
Kuma nima ina kira da wancan shawara gin prof din yafito a titseyi shi a madadin Abdul-Jabbar yagani in zai yi nasara
Allah kashirya damu Ka kare mu daga neman suna.
Allah yakara ilimi mai albarka prof Ibrahim makari bawan allah mutun kirki
Amin summa Amin
ameen ya allah
Ta ina ya zamo mutumin kirki😳
@@حواصالح-و6ق ki nemeshi ki sani
Ameeeeeeeeeen 🤲 🤲
Wannan gaskiya ne malam abdalla allah ya karawa Sunnah daukaka
Amin ya rabbi
Ameen y rabbal Alamin
@@raheelayunusa135 thank you
@@rukayyaa12 thank you
Ya allah ka kawo muna karshen wanann masifar najeriya sai a hankali allah kawo muna mafita
Muna tayaku adu'a Allah yasa aga karshen wannan Masifun..amma yazama dole wannan malaman sai sunbar hallita jinin bayin Allah..wannan zubda jinin da ake na mumunai.bâbu gaira bâbu dalili... Mutane kunzo da muguwar akida ku da karfi doli kowa sai yabar abinda ya fahimta na addinin yabi taku fahimta inba hakaba sai ku hada baki da gwamnati dole sai ta zubda jininsa wannan yana dai daga cikin abinda ke hana Nigeria zama lfy...kuma wannan gadon kayan ya jima yana fiddo hassadarsa kiri kiri ga kujerar da maqari yake akai ta limancin babbabn masallacin Abuja....kai kanajin kalamansa kasan bayada buri irin yaga an sauke maqari a wannan matsayi an dora 1 daga cikinsu...Allah dai ya kyauta...
Allah ya saukar da zaman lfy a kasashen musulmi.baki daya....ameen
Ameen Hafsat umar
Allah ya stayar da dugadugammu Akan sunnah
Kai mai Haasada ne,,, kana haasadan maqari yaa dade
Gadon kaya wlh kana son limancin Abuja ne yasa ka sa prof agaba Hassada kake mai wlh
Gaskiyane sheik abdallah Allah ya sayagane Ameen
Allah ya saka da Alkhairi Dr
malam Abdullah Allah ya saka da Alkhairi
Ba gadan qaya kake ba kowanene kai wllh kai maqaryacine kuma
Qaryar mai hassada bindin raqumi yayi nisa da qasa
malaminnan da ka tusa gaba yapi qarfinku wllh
Allah ya karawa prof lafiya da daukaka yan izala saidai kuyi hakuri ya fiko ilimi kuna bakin cikin cewa shine limamin central mosque Abja
To mene Dan ya zama Limamin central mosque din......Limancin central mosque din ba siyasa bane.....mtssw
Wallahi malan la kiyaye magace ake akan ANNABI (S.A.W) KO sokake kace shima yafi sahabbai ilimi ? To wallahi muji tsoron ALLAH.
Gaskiya ne yakamata kafin kaimagana kan abu kaji kafin kabada fatawa allah ya daidata mana kank
Jazakallahu khairan ya Malan
Kai gafara can, Allah ya tsare mu da sharrin irinku (ulama'ussu'i, auliya'usshaidan)! Kuna shiga rigar muslumci, kuna ruda wadanda basuyi karatuba. Allah ya yi mana maganin ku
Okay kai hakan da maqari yayi kana bayansa wllhy ku ba addinin musulunci ba kukeyi idon da chehu ne akawa haka da kunyo chaaa kune masu ci da addini yan 419
Gaskiya wannan ya sa na qari watsi da dariqa
Kayi asara kuwa sha Sha sha
Allah yasaka da Alkhairi
Allah wadaran ka maqaryaci!!! WALLAHI kai audu G/kaya maqaryaci ne kuma duk hassada ne a zuciyarka. Yan zu in aka CE ka kawo recording Na maqari zaka iya? Allah ganar da ku
Gaskiyane malam yaje ya saurara farko sai yasami tacewa Amma yafa Kula da harshe zagin sahabbai kaba'irace babba.
Abdullah Gadon kaya idan limanci ne aganka kaje kace musa a karba abaka mana.
Allah yana ganinku
Prof kan ai ya sanu aine dai kake so kasanu, Allah ya shirya
😆😆😆😆😆👍
Gaskiya ne malam
Allah ya rabamu da hassada,
Ça veut dire quoi
Allah yabiya Dr gadon kaya
Allah yabayyana gaskia amma kanawa munbar hanyar kaunar Manzon Rahma munkoma taya maqiyan manzo yaqar musulunci amma qaryane malamannan siyasar Saudi Arabian suke karewa kuma kowaye bazasu bashi damar amsa tambayoyin ba Allah ganar damu gaskiya yabamu ikon binta
Gaskiya ne malam Abdullah
Subahanllah malaman nagerai kukiyaye fadan addini yafinakomi muni allah ya karemu
Allah ya karawa manzon Allah daraja da daukaka... Allah kaimana maganin duk muna fikan dasuke cutar damu da Annabin mu
تابع القصيدة (مقرّ العلم) في مدح الأستاذ إبراهيم مقري والرد على حاسده عبد الله غَدَنْ قَيا:
يا حاسـدَ الـمـرفـوع فـوق نَـعائم
فانـبـحْ نُـباحُـك لا يَـضُـرُّ غَــمـاما
أتـريـد إطْـفاء السَّـنا من شمـسنا؟
ومتى الكِـلابُ تُـقاتِـلُ الضِرْغاما؟
مِنْ أيِّ نَـهْـرٍ قد سُـقيت مُكَــدَّرًا؟
فالنـيلُ مَـشْـرَبُ شيخنا بَـرْهاما
وسقـاه سَـيِّـدنا الـشـريـف روايةً
ودِرايـــةً فـلْـتَـعْــرِفِ الهَــمْــهـاما
قد عِشْتَ فَوق سرير شَوْك جَهالة
وغـدَا مَـبــيــتُ إمـامــنا بَـهْـــراما
كذّاب ما اسْتَحْيَيْتَ من أن تفتري
كــذِبًـا علـيـه لـكـيْ تَــنــالَ مَـقاما
أيــن الترابُ من الثريا؟ فلْـتَـمُـتْ
غَـيْــظًا فشـيـخي لا يَـزال إمـامـا
سِكِّـيـنُ حِقْدك قد نَبا يا ابْنَ الأذى
وبَناتُ شِعـريَ قد أرتــك حُـسـاما
سأقَـطِّـعَـــنَّ بــه رؤوس هُـرائكم
فاسْــكُــتْ وإلا تَـنْــدَمَـنْ أعْـواما
من قابـل الـمِــقـدام ولّى مُـدْبــرا
لا سـيَّـمـا إن هَــزْهَـز الصَّـمْـصاما
أني أحـبّــك مِـنْ صـفائـك سـيّدي
يا ابْـن الكـــرام تَـحـيّــةً وســلاما
رُقْـتَ الأنام سـوى الحَسود فإنّـه
مهما بـدا نورُ الـشـمــوس تَـعـاما
فإذا أتــتْـك مَــذمَّــة مـن نـاقِـص
فـهي الشـهـادة أن بَـلَـغْـتَ تَـمـاما
وإذا بـدا أعـمى البـصـيـرة شاتِـمًا
فــكُــنِ الأصــــمَّ نَـــــرُدَّه إرغــاما
يا رب فاحـفظ شيخنا وقِـهِ الـعِدا
والحـاسـديــن ومـكـرهـم والـذّاما
وارْفَـعْـه فوق كـواكبٍ وانْصُـرْ به
ديـــنَ الـنـبــيِّ وذَبِّ عـنـه لِـئـامـا
وانْـظــرْ إلى نـيـجـيـريا بِـمَراحِـمٍ
والْـطُـفْ بـها واغْـفِــرْ لنا الآثــامـا
وعـلى الـنّـبــيِّ وآلـــه وصِـحـابـه
خـيـر الصـلاة مـع السـلام دوامـا
بقلم آدم يونس الهوساري
بتاريخ: ١٥/١٢/١٤٤٢هـ
الموافق:
٢٤/٧/٢٠٢١
Gaskiya ne mallan
MashaAllah, Malam kayi dai dai
Malam Abdallah ya Allah yakaramana irinku acikin addinin musulunci amen yahayyu ya Qayyumu
Munafukan irinsu makaryata🤣🤣😛 aah wallahi Allah ya shiga tsakaninmu dasu
@@faridaaminusulaiman5499 Baki son gaskiya farida kike ko waye ma ohonki de
Abdullahi gadon kaya sarkin hassada Allah ya shirye ka
Aa baida hassada baka fahimtabane
Haba Dr Dan sheikh maqari yace baitaba sauraron Abdul jabbar na minti biyu ba, haka bayana nufin baisan me yake cewa waa, yana da dalibai masu masa bayani akan komai da komai Wanda abduljabbar yace, kuma ai amatsayinaka na mallam sai kafadi kuskurenshi bawai kanuna hassada baa, kalli yande kake ta Kiran Central mosque, saboda son zuciya har kake cewa central bank, kaji tsoron Allah Dr.
maganar gadonkaya hassadace kawai.
Hassada yawuce dan bidi'a,aiku hassada ajininku yake shegu yen wahala ai ahaka zaku kare,wlhi mlman sunnah sunfi karfinku sai gani sai hange.
Kayi Abinda ke gaban ka Saboda Ba warinka kake magana da shi Ba Yaushe kayi karatun da Zaka Yi raddi da Wa prof kuma kujerar ce ta tsole muku ido kuje Ku nemi ilimi Allah zei baku Kuma Kasan Ba adalci kuma Kai ne duniya bata sani ba Kai baka isa kayi mukabala Da shi ba
Way say kaga fadama mutun gaskia say wasu nakirashi da hasada kenan badama kafadi gaskia akan Annabi ake magana fa S A W to Allah ya shiryadamu ameen
Tabbas wanan shi ake Kira da hasada kuma insha allahu Allah zaibashi kariya
Wallahi malam gaskiya ina ganin ba masoyin annabi bane shi
Kai abin mamaki wai abdallah gadan kaya ne yake maganar San MANZAN ALLAH SAW
Kai munafukine, jahili kawai
Allah sarkin baiwa, ni wannnan maganar taka Bata bani mamaki ba gadon kaya, saboda dama mun san kana daga cikin yan farfagandan addini kamar yadda prof. ya fada. Allah ka kara ma Prof. Makari daukaka, lafiya da nisan kwana. Amen
Allah ya sakama malaman sunna da Alkairi
Please my dear, seek knowledge before you address any problem. Abduljabar only wanted to invalidate some Hadiths not accusing Muhammad (S.A.W) as reported by electronic evidences. In the light of Nigeria Constitution (Malikiya), there is no way to find Abduljabar guilty. People are deceiving their time for the sake of ignorance.
Gaskiya ne wllh
Kowadai yabi Allah da manzansa ya huta kawai
Allah.yabiya.sukuma.allah.yashiryasu
Ba'a yanke hukunci ba tareda ka saurari abunda ake magana akai ba,so banga dalilin yin magana ba yakamata ace ka saurari abun gabada daya sannan kayi hukunci, Allah yasa mu dace
Gadon kayA Allah ya tsinewa makaryaci
Amin dai
Allah ya cigaba da tona masu asiri
Amma kodayake munsan ina hasadaka tadosa harkamutu limanci a abuja saidai bakinciki ya kasheka bazaka taba yiba insha allah
😂
Wallahi abdallah bakin cikin kujerar kakeyi
Allah ya Saka Da Alkheri Malam Abdoul Lahi gadan Kaya
Abdallah 👍👍👍👍👍💓💓💓💓💓💓💓
Allah yakawo mana karshen wannn matsalar
Mln mungode sosai Allah yabiya ku
Kafito ka gayawa mutane gsky wlh hassada ce kawai take damunka gadon kaya
Hummmm Allah shene masanin komai
Sunnar ibn taimiyya kake bi abdalla gadon hasada Prof Kuma Allah ne ya kawo Muna lokacin da zai Kara kunyata mahassadan sa. Gurin abdalla kujerar Abuja ba Wai annabin ba kamar yadda yake fada.
Allah ko sannu da leka zuciyar shi
Malam kace baka saurari abinda M. Abduljabar yace ba, Yakamata ka saurari abin da mal yace kafin ka yanke hukunci.
Kai mu fa bamason rigima fa 🤲🕋🤲🕋
To ai kamata yayi ku nuna duka video ibrahim maqarin tundaga farko har karshe sannan sai kusaka na shi dan profaganda din wato Abdallah gadan qayane ko gadan kusa oho
Wanna gaskiyane
Allah ya tsinemaka abdallah munafuki annamimi Mai haddasa fitina.
Malam kifito kadaina waninukunuku kafadama duniya kawai kanahasadane bawani abuba ammani bangawani abun laifi akan maganar pro ba adaina hasada dan ita hasada babban chiwoce
Kasanifa abuja ba Kano bace limanci abuja yafi karfinka saimai cikakke ilimi
Limamin Abuja Yafikarfinka Wallahi Hasada kawai Kaki yemasa.
wallahi hasada ce kawai, dama chan suna haushin sa saboda maganganun da ya taba yi a kan kasar Saudiyyah, da kuma limancin masallacin Abuja da ya samu, duk ba su so ba munafukai kawai
Meye abun bakin ciki acikin wnn abun kawai jahili ne
Jahilan banza maye abun bakinciki a kujerar limanci?? Ana magana ta hankali kun saka mana shashanci
@@muryarhausa381 wallahi ai Nima abinda nagani kenan,, kimanci ai ba shiga aljana bane
To ana maganar maaikin ALLAH, Amma saboda dakikanci kuna maganar limanci saboda shugabancine agabanku,yahdikumullah