Ƴan bindiga na raba kudade wa mutane a TikTok/Ɗan Bello ya sake bankaɗo badaƙalar Tinubu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 лют 2025
  • Ƴan bindiga na raba kudade wa mutane a TikTok Ɗan Bello ya sake bankaɗo badaƙalar Tinubu

КОМЕНТАРІ • 60

  • @BilkisuHassan-bg1yy
    @BilkisuHassan-bg1yy 6 місяців тому +8

    Allah ya saukalka, Allah ya tsare Mamu maibaya Dan Bello

  • @shehusabiu8588
    @shehusabiu8588 5 місяців тому +4

    Wllh munkusa mu fara cin uban duk wani d'an siyasa a Nigeria.

  • @SadiyaMohdGidado
    @SadiyaMohdGidado 6 місяців тому +4

    Dan bello Allah ya kareka please ka fara siyasa muna yinka💯

  • @NOURAKANDA
    @NOURAKANDA 6 місяців тому +3

    Dan bello 💪✊👌🥰🙏

  • @salihualiyumikailu5326
    @salihualiyumikailu5326 5 місяців тому

    Gaskiya abin mamaki, Allah ya kyauta.

  • @MpAminu-sp5cz
    @MpAminu-sp5cz 5 місяців тому

    Allah ya mama shugabankasa Dan bello

  • @dawudibrahim1438
    @dawudibrahim1438 5 місяців тому +1

    Allah ya Saka Maka Da Alkhair
    Dan Bello Mun Gode

  • @AbdullahiAlhassan-gc9lx
    @AbdullahiAlhassan-gc9lx 5 місяців тому

    Allah ya Kara basira

  • @RufaiAbdullahi-y7f
    @RufaiAbdullahi-y7f 5 місяців тому +1

    Allah ya kareka Dan ballo

  • @shuaibutv8922
    @shuaibutv8922 5 місяців тому +1

    Gaskiya nigeria a kwai zalunci

  • @suleimansalisu-pl8pf
    @suleimansalisu-pl8pf 5 місяців тому

    Allah ya Isa da wannan gwamnati

  • @ladidialasan7441
    @ladidialasan7441 5 місяців тому +1

    Allah yakawomana KARSHEN azzalumai

  • @NafisaAuwalishaq
    @NafisaAuwalishaq 6 місяців тому +4

    Ikon Allah Allah ka mana magani

  • @mansirmusa6727
    @mansirmusa6727 5 місяців тому +2

    Talauci ne yake damun mutane ba komai ba Allah ya kawo mana karshe wannan masifar amen

  • @BAShowDanhajiya
    @BAShowDanhajiya 5 місяців тому +1

    Kai kai😢😢

  • @MunirMuhammad-f5i
    @MunirMuhammad-f5i 6 місяців тому +1

    Allah yakarya gwamnatin azzalumai

  • @HusainiSaidu-l7h
    @HusainiSaidu-l7h 5 місяців тому

    Allah ya isa

  • @BukarBukar-x5s
    @BukarBukar-x5s 6 місяців тому

    Allah ya isamu wllh

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 5 місяців тому

    إنا لله وإنا إليه راجعون اللهم اجرنا في كل مصيبه

  • @ABDULLAHIUSMAN-w4i
    @ABDULLAHIUSMAN-w4i 5 місяців тому

    Dan belo munatareda Kai Allah yakareka jagoran talakawa

  • @ibrahimhaseebmuhammad9795
    @ibrahimhaseebmuhammad9795 5 місяців тому +1

    Allah ya kara shiga tsaka nin mu da ma kiyan mu

  • @LawaliEngr
    @LawaliEngr 5 місяців тому

    Allah yashir

  • @IbrahimHarunaMuhammad-zf6xq
    @IbrahimHarunaMuhammad-zf6xq 5 місяців тому

    Allah Ya kyauta

  • @ABDULLAHIUSMAN-w4i
    @ABDULLAHIUSMAN-w4i 5 місяців тому

    Kaijamaa kuje soron allah

  • @AhmadAbdulrasheedBala
    @AhmadAbdulrasheedBala 6 місяців тому +1

    Inna Lillāhi wa Inna Ilaihirrāji'ūn!
    Allāh SWT yasa mu dācē; Allāhumma Aameen 🤲

  • @BabatijjaniHassan
    @BabatijjaniHassan 5 місяців тому

    Dan Bello

  • @IliyasuMuhammad-c8v
    @IliyasuMuhammad-c8v 5 місяців тому

    Hm allah ya kiyaye

  • @NuhuAbdullahi-q3r
    @NuhuAbdullahi-q3r 6 місяців тому

    Ai nageriyan kenan

  • @Kabirabdaullayahayakabirabdull
    @Kabirabdaullayahayakabirabdull 6 місяців тому

    Dakyau dan bello batsoro najinjinamaka kacigaba ahaka tsakin matasa

  • @SaniMuhammadMuhammadsani
    @SaniMuhammadMuhammadsani 6 місяців тому

    Allah yamaganta

  • @maryamUmar-h7x
    @maryamUmar-h7x 6 місяців тому +1

    Na kasa magana akan wannan alamari, Gaskiya abin da ban tsoro da mamaki .....
    Talauci da tsiya ba abinda bazai sa mutane su yi ba, sai dai Allah yayi magana magani wannan masifa Allah ya qara mana wadatar zuci.

  • @HANATUBAWA-re7su
    @HANATUBAWA-re7su 5 місяців тому

    You The hausa vote for tinubu is good for you.

  • @hassangarba2524
    @hassangarba2524 6 місяців тому

    Babu azzalumar gwamnati a tarihin naeria sama da gwamnatin bola tunubu

  • @SaudatAbdullahAbdullah
    @SaudatAbdullahAbdullah 5 місяців тому +1

    Toh ba yan Najeriyar bane suka zama mahaukata, kowa yasan yanta,addan nan gwamnati ce ta ajiye su kuma take basu makamai da kulawa, amma da ace gwamnati ta shirya yin yaki dasu ai da tini sun gama dasu tunda kowa yasan yadda suke tura jam'i,an DSS suje har gida sukama musu Wadan da suke so da sunan sunyi wani laifi, amma mai yasa ba a kama yan bindiga .???
    Kuma gasu har a media Allah ya sauwwake??

  • @l-sadiqabubakar470
    @l-sadiqabubakar470 5 місяців тому

    Lamari yayi zafi matuka matsin rayuwa har ta kai haka Allah ka datar da mu

  • @LirwanuAliyu-r1e
    @LirwanuAliyu-r1e 11 днів тому

    Inalillahi waina ilaihin rajiun 🤔

  • @SaudatAbdullahAbdullah
    @SaudatAbdullahAbdullah 5 місяців тому +1

    Talaucin ai ana sane aka kakaba mana shi sbd mu samu rauni a tinani da hankali, duk halin da Nijeriya take ciki idan suna so Asamu gyara sunsan hanyar sbd sun san komai

  • @BalaAbdu-e4t
    @BalaAbdu-e4t 5 місяців тому

    Kuskurendazakayi shinekamutu

  • @IMG444_tv
    @IMG444_tv 6 місяців тому

    Dole su bashi account number domin suna chikin yanayi na talauci

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 5 місяців тому

    barawo wawa dake cikin wahala dabba Shi zaibaka kudi wannan yanuna dabbobi suna da yawa wawaye masu tunani barawo yabasu karshen rashin zuciya kenan

  • @SIRRI_DAGA_ALLAH_TV
    @SIRRI_DAGA_ALLAH_TV 5 місяців тому

    A hauka ake awannan yanayinda akeciki nibanga laifinsuba

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 5 місяців тому

    Dan arewa wawane yaki tashi yakare kansa toh zaiyi zama cikin kaskanci
    muyi tanadi haka ALLAH yace
    واعدولهم مااستطعتم من قوة

  • @Adamtepetanew-k2i
    @Adamtepetanew-k2i 5 місяців тому

    😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @IsihakaAbubakar-k5s
    @IsihakaAbubakar-k5s 6 місяців тому +1

    Whl tayi yawa

  • @Usainamahammad
    @Usainamahammad 6 місяців тому +1

    duniya kinan

  • @Official_Hammudy
    @Official_Hammudy 5 місяців тому

    Dole sai mu talakawa mun gane cewa mu mutane ne ba dabbobi ba, kuma yantattu ne ba bayi ba.

  • @IdrisHauwa-x5t
    @IdrisHauwa-x5t 5 місяців тому

    Kuda zaikoma hanun tunubu

  • @AbuGwani
    @AbuGwani 6 місяців тому

    Dadin abun kowa ma zai mutu

  • @MunirMuhammad-f5i
    @MunirMuhammad-f5i 6 місяців тому +1

    5:15 5:16

  • @YahayaUmar-n3e
    @YahayaUmar-n3e 6 місяців тому

    Tiktok tayi banned din account dinsa

  • @mombashadams5364
    @mombashadams5364 6 місяців тому

    Mu a Nageriya Babu Na auran kama Bandit Sai Dai sulhu dai shi

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 6 місяців тому

    To dama ai sunsan inda yanbindigan suke jawaide sunfikarfin kamune,dade talakane to wnn da gudu zaayi tracking acct dnshi akamashi.ni ko zan shekara banciba bazan turawa dan bidiga acct fna b gwara yunwa takasheni wlh

  • @almahdialmahdi5545
    @almahdialmahdi5545 6 місяців тому

    هو كذاب وعميل من قبل السياسيين ؟ ؟ ؟ فإذا قارنا كلامه مع عدد المتظاهرين لا يستطيع أن يكافئهم أبدا !!!ثم هو أقرب مايكون أنه يريد إفساد سمعة المتظاهرين ليس إلا!!!/نيامي عاصمة النيجر

  • @MouSea-kh5ng
    @MouSea-kh5ng 6 місяців тому

    Wanda ya taɓa biyan kudin fansa koshi ko nashi yayi daidai tura lamba, Amma wanda ya tura dan son zuciya yaci Haram

  • @TasiuSaleh-j7y
    @TasiuSaleh-j7y 5 місяців тому

    Ytvk

  • @MusaBuba-k9k
    @MusaBuba-k9k 5 місяців тому

    Allah ya isa