JAWABI DAGA BAKIN MATAR DA MIJIN TA YA LALATA MATA YARA.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 19 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 413

  • @honeymoon8185
    @honeymoon8185 4 роки тому +49

    DON ALLAH IDAN AKWAI MAI NUMBER WAYAR MATAR NAN MUNA BUKATA. WALLAHI SAI YA GANE KUREN SA.

  • @babalejibrinzaharadeen8293
    @babalejibrinzaharadeen8293 Рік тому +2

    Subhanallah......
    DUNIYA tazo karshe wlh......Allah ya sa mu cika da imani

  • @YahyaIbrahim-f3z
    @YahyaIbrahim-f3z Рік тому +2

    Subhanllah! A wannan zamanin namu wlh idan kaji wata irin tabargazar saika rasa abinda zaka fada, Allah ya kawo mata mafita!

  • @AlhusswiUsmanAlhusswiUsman
    @AlhusswiUsmanAlhusswiUsman Рік тому +1

    لاحول ولاقوة الابالله العلي العظيم

  • @sasbidosumaila2488
    @sasbidosumaila2488 2 роки тому +2

    Allah yatsinewa dahiru bammali alkali na rigasa shege tsinanne Dan kungiyar sune. Allah yatsine masa albarka. Wannan mijin matar shima Allah yashine Masa albarka. Nigeria shugabannin ta dayawa wuta zasu tafi.

  • @roukyajebo3240
    @roukyajebo3240 Рік тому +1

    Abinda na fahimata shi mijin Yana amfani da Qarfin aikinsa wajan kare kansa ,sannan doka bata aikinta,, tabbas Allah zai bayyana gsky ….Allah ya biwa yarana hakkin su

  • @abbassanikerau3666
    @abbassanikerau3666 2 роки тому +1

    Wannan Miji inde har Abinda Matar ta Fadi Gaskiya ne!! YA ALLAH KA TSINEWA WANNAN MIJI, ALLAH YA TOZARTA SHI, ALLAH WULAKANTA SHI, ALLAH YA SAKA MIKI, Manzo S.a.w Shine Lawyer ki a Lahira .

  • @thehero3476
    @thehero3476 Рік тому +1

    Allah ya tsinewa wannan alkalin maras Imani da rashin iya shari'a 😢😢

  • @illiyamoussa6552
    @illiyamoussa6552 2 роки тому +2

    summa Inna alaina bayyana ya Allah kanajin kukan bawarka akan anci zarafinta ya Allah ka bimita hakinta shikuma da ya wilakanta rayuwar yaransa Allah ya shiryeshi in mai neman shiryane Inba haka ba Allah kayi muna maganinshi

  • @ayshaharuna1547
    @ayshaharuna1547 Рік тому +1

    Innalillahi wa inna ilaihi raji’un
    Allah sarki baiwar Allah
    Allah ya bi miki hakkin ki Amin

  • @YaganaMustapha-js4ww
    @YaganaMustapha-js4ww 11 місяців тому

    Allah ya tona masa asiri ya Allah.i insha Allahu zamu tayaki da addua yar uwa. Ai.ciwan namune gabadaya

  • @maryamAliyu-j9m
    @maryamAliyu-j9m Рік тому

    Inalillahi wa'inna ilaihi raji'un 😢 ubangiji Allah yayi mutumin nan abin da yay ma yarannan ya cutar da rayuwar su,ya Allah kasaka ma wa yan nan yaran

  • @umarabdullahi5349
    @umarabdullahi5349 Рік тому +1

    Subhanallah. Inna lillahi Wa inna ilaihirraji'un

  • @things5371
    @things5371 Рік тому +1

    Innalillah Wa Inna Ilaihi Rajiun
    😭😭😭
    Nayi kuka har na rasa mekemin dadi
    Allah ya Isar Miki Baiwar Allah 😭🤲🏾

  • @abdulabakar4060
    @abdulabakar4060 2 роки тому

    Kai nageriya kenai, Allah yahaɗa sha da a,zabar duniya,da ta lahira amén suma ammin ya allah

  • @ibrahimh.ibrahim5405
    @ibrahimh.ibrahim5405 11 місяців тому +1

    Hasbunallahu Waniimal Wakiil

  • @hassanzakariyau1012
    @hassanzakariyau1012 2 роки тому

    Allah ya isar maki
    اللهم أمين بارب العلمين

  • @zainabmohammad8972
    @zainabmohammad8972 Рік тому

    Allah yatsinewa wanna mijin nata , yakuma sakamusu Dan iskan banza , kajemana kasamu karuwai a gari

  • @AbdulkareemHassan-h2l
    @AbdulkareemHassan-h2l Рік тому

    To yanzu irin wannna AI jefewa ta dace dashi y Allah ya biya muku hakkin Ku keda yaranki

  • @abdullahidanmasani705
    @abdullahidanmasani705 11 місяців тому

    Subhanallah haba munen Pindiga Gombe State. Don Allah a tura mani da lambar Fatima Pindiga

  • @adamuwavi4672
    @adamuwavi4672 2 роки тому

    Inna lillahi wa inna illaihi rajiun baiwa Allah hawayinki bazai zubu a banza ba Allah ya baiyana gaskiya shi alkalinan kuma yajira ranan da Allah zai yiwa kowa sheri a.

  • @khalifa5827
    @khalifa5827 3 роки тому

    Allah ubangiji yasa anbimiki hakkinki bewar Allah Dan Allah inda wadda yakeda labarin anbi mata hakki yafadamin Dan wallahi taban tausayi naji ba dadi kufadamin ko hankali na zekwanta Allah dai yasa anhukunta matsiyacin

  • @auwalabubakargarhi263
    @auwalabubakargarhi263 2 роки тому

    Allah yasaka maki sukuma yaran Allah yasaka masu

  • @mmaneaicha132
    @mmaneaicha132 3 роки тому

    Allah ya tonamusu asiri azzalumai Allah ya sakama uwa da yaranta Allah sarki wlh na tausaya musu

  • @prezijhagayaranzamani
    @prezijhagayaranzamani Рік тому

    😢😢😢😢😢wan nan wly wly wly zalincine sabida batada me dafa mata chiyasa ake tsouta tamata in cha Allah zasouyi magana Rana gobe kiyama

  • @aminuibrahimketa9725
    @aminuibrahimketa9725 2 роки тому

    Subuhanallahi Allah ga bayinka Allah kayimusu dauki

  • @Worldbangis
    @Worldbangis 2 роки тому +1

    Ya allah katsinewa alqalinda yaci amanar ki ya Allah kasa yayi mutuwar walaqanci tarda Wanda yayi wannan aikaaikar da Kuma duk wanda yakeda sahannu wajan cin amanarki ya allah kayiwa baiwarka taimako da ita da yayayenta

  • @baraumaazu4975
    @baraumaazu4975 2 роки тому +1

    Gaskiya wannan zaluncine wannan wanna irin ubane yakamata gaskiya a hukuntashi wlh hukunci kuma mai tsauri

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 2 роки тому

    In sha a Allah 🙏 Allah na bayaki In sha a Allah 🙏

  • @abuakramhausawi6191
    @abuakramhausawi6191 2 роки тому

    Alkalin zai gamu da allah tunda yayi shedar zur

  • @ridwanusman4900
    @ridwanusman4900 3 роки тому +2

    Hasbunallahu waniimal wakil,
    Allah ya isarwa yarannan daya bata musu rayuwa
    Allah ka tsare mu da mummunar kaddara

  • @muhammadlawan84
    @muhammadlawan84 3 роки тому +2

    Innā lillāhi wa'innā ilaihir rāji'ūn. Wlhy sai da naji hawaye zunzo mij, Allah ya bi miki kadu.

  • @nassmaizamani6683
    @nassmaizamani6683 3 роки тому

    Kinada lauya wlh wlh wlh babban lauya ma shine Allah sarki Allah ya baiyana gsky

  • @zainababubakar7213
    @zainababubakar7213 Рік тому

    Inna lillahi wa lnna ilaihrraji un duniya tazo karshe ya Allah ka yimuna mafita

  • @aishaabubakartalba1803
    @aishaabubakartalba1803 3 роки тому +1

    Allah yasakamuku daki da yaranki

  • @asmaunasir5290
    @asmaunasir5290 2 роки тому

    Dan Allah y Ake ciki maganar wanna baiwar Allah Pls inason numbern wayar ta

  • @sanusiibrahim9509
    @sanusiibrahim9509 2 роки тому +1

    Alazina Izza Asabat Humu Busibaton Qalu Inalilahi Wa Ina Ilaihirajun Y allah kakawumata Mafita chin Sauki Allah Yasa Tachi Jarabawarta Har Aljana Insha Allahu Bazatai Asaraba ,,,,, Kuma datachi Tanajin Sturansa ,,,,,,,,,,,,, Duk Idan zatai Alwala Takarantan Falaqi Da Nasi Saitazu Wanki Qafarta Tadama Saitakaran Ta Falaqi Adadin Yanda zata Iya ku1 ku2 ku3 duk Yayi ,,,,,, Saitadau Qafar Hagu Itama Taihakan Inshallahu Wanna Sturan Saiyafita Aranta Allah Y Amssa AdduA

  • @SalohuWasik
    @SalohuWasik Рік тому

    Hmmm Allah yabimiki hakkinki baiwar allah

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 2 роки тому

    Wannan zalunci yayi isa ya hayyu ya qayyum kayi sakayya Ga wadan nan bayin naka Allah kayi sakayya agaresu

  • @مريممريم-خ9خ4خ
    @مريممريم-خ9خ4خ Рік тому

    Allah yabaiyana gaskiya alfarmar annabi s a w

  • @aminuibrahim3510
    @aminuibrahim3510 3 роки тому

    Allah wadaran wannan uba, Allah y gyare bangaran sharia a Nigeria

  • @nassmaizamani6683
    @nassmaizamani6683 3 роки тому

    Allah baya bacci insha allahu bazai barki hkn ba wlh wlh wlh

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 3 роки тому

    Wannan alkalin da yayi wannan hukun cin allah ya hukun tashi shege dan tsiya wawan banza

  • @adamamusa6814
    @adamamusa6814 2 роки тому

    Allah ya tona asirin mugu Dan saiyadin sadati

  • @zainabyusuf1101
    @zainabyusuf1101 Рік тому

    Allah yasaka miki

  • @h.n1977
    @h.n1977 Рік тому

    Wannan zalunci, ko a kasar arna , abin yayi muni, Allah kayi, hukunci kayi mata tsaye

  • @umarfarouq3113
    @umarfarouq3113 2 роки тому

    Allah ubangiji yabi miki hakin ki baiwar Allah

  • @Maryambashir-s4c
    @Maryambashir-s4c Рік тому

    Dan Allah duk Wani mai iko ataru adau hukucci akan wannan mutu

  • @abdurahmanabubakar1911
    @abdurahmanabubakar1911 2 роки тому

    Allah ya isar miki bai war Allah

  • @bintaabba3151
    @bintaabba3151 2 роки тому

    Lahaula wala kuwata illahbillah, meye update din wannan shari'ar, gaskiya ne wata shari'ar sai a lahira, Allah ya isar muku.

  • @hdbhxhx9945
    @hdbhxhx9945 Рік тому

    wayyo rayuwa duniya 😭😭 allah yachiriyamu

  • @aminaalkali1080
    @aminaalkali1080 3 роки тому +1

    To Yaya hawan jini bazekama mata ba wannan wani,irin mijine merayuwan Dabba wallahi innine badan kar,inkasheshi zunufinshi yahaukaina dakuma tsoron Allah danakeyiba wallahi senakasheshi natsaya akan gawanshi yakamata hukuma sukasheshi danbashida wani amfani aduniya 😭😭😭😭😭

  • @rabiouaboubacar35
    @rabiouaboubacar35 3 роки тому

    Allah Ya baiyanamiki su shikuma Allah yatoni a sirinsu gabadaya

  • @ShuaibuIbrahim-d8g
    @ShuaibuIbrahim-d8g 11 місяців тому

    Allah yasakamuku da AL khairi

  • @abdullahiumar3586
    @abdullahiumar3586 2 роки тому

    Da yaddar Allah zai Baki nasara in Sha Allah

  • @jaizacademy8123
    @jaizacademy8123 3 роки тому

    Wani hisabi Sai a lahira...
    Allah ya bi maki hakkinki.
    Allah ya wulakanta Wanda sukayi wannan shari'ar

  • @umaraliyu1392
    @umaraliyu1392 2 роки тому

    Dan Allah wake da labari akan case din wannan baiwar Allah din?

  • @siloman9296
    @siloman9296 3 роки тому

    Wannan mutumin wawane yasamu mata maihankali
    Kafin asiri yatonu taso
    Tarufamasa asiri yayi
    Gaddama Allah yasaka
    Maki kuma Allah yashir
    Ya amin amin

  • @jmmjmm3506
    @jmmjmm3506 3 роки тому

    Kai duniya wallahi Kowa yayi da kyau Zega da kyau zalinci baya dorewa Allah ze saka miki kuma kowa Zeje y tadda ubangiji

  • @fatimaisah9621
    @fatimaisah9621 2 роки тому

    😭😭Allah kasakawa yarannan, Allah katsinewa wannan mahaifin , la'ananne kwai,mugu .

  • @مريممريم-خ9خ4خ
    @مريممريم-خ9خ4خ Рік тому

    subahanallah Allah yatsimakamiki

  • @yauadamu1915
    @yauadamu1915 3 роки тому

    Allah Sarki, wallahi kin ban tausayi baiwar Allah, dan Allah ku samo min number wannan baiwar Allah

  • @عائشةعائش-خ9ب
    @عائشةعائش-خ9ب 4 роки тому +4

    Allah sarki wlh hartasani kuka sosai Allah yasakamiki 😭😭😭 👏👏

  • @maialfandatv4031
    @maialfandatv4031 3 роки тому

    Ameen Allah yabayya na Miki gaskiya Allah yatona Masa assiri Dan annabi s w a

  • @abubakarjibadau3373
    @abubakarjibadau3373 2 роки тому

    Don ALLAH DON ANNABI S,W,A, ALKALIN DA YAN SANDA DA DUK MAI RUWA DA SAKI ACIKIN WANNAN MAGANAA TAIMAKA DOMIN DUK WADDA YA TAIMAKAALLAH ZAI TAIMA KE SHI YA ALLAH KA RABA MU DA IRIN WANNAN IYAYE KUMA KA SHIRUE SU AMIN

  • @hruu9246
    @hruu9246 4 роки тому +2

    Innalillahi wa.inna ilaihirraji.u 😭😭😭 ya.a rabbi ya.a rabbi ya.a rabbi kabi musu kadinsu wllh abin ta.usayin yayi yawa 😥😥😥 Allah sarki

  • @habibuabdullahi9260
    @habibuabdullahi9260 2 роки тому

    Allahu akkaba Allah yatsarimu

  • @alhouwanamoudour3776
    @alhouwanamoudour3776 2 роки тому

    La wahla wala kouwata il billah y'a allah ka temaki wannar maya da diyata gabadaya allah ka tche tchessouh ; wanna miji me donna ouba dans maza souna souka tara ahaka oubani ma souna souka tara kassa amasa houkountchin daya datche da chih y'a rabb

  • @maryamabubakar4375
    @maryamabubakar4375 2 роки тому

    Azzalumai zaku hadu da Allah
    ubangiji Allah ya isar maku ya gaggauta saka maku.😭😭

  • @tauraruwaarewatv7583
    @tauraruwaarewatv7583 Рік тому

    Hasbunallahu wani imal wakil

  • @hauwakano-w4l
    @hauwakano-w4l 2 роки тому

    Allah ya kyauta wlh yayi asara

  • @amadouabdou9152
    @amadouabdou9152 3 роки тому

    Allah ya sa kamiki Allah ya bai yana gaskiya

  • @umaraminu9999
    @umaraminu9999 2 роки тому

    Allah yatsare gaba

  • @MohammedMohammed-db4mg
    @MohammedMohammed-db4mg 3 роки тому

    Allah ya tsare gaba
    Allah karabamu da masifar duniya data lahira ya kamata hukuma da human right subi bimata hakkita coz ya fita ma arufa

  • @hamdan8860
    @hamdan8860 3 роки тому

    Dan Allah shin zan iya saka wannan video din a UA-cam din na, wannan mugun abun

  • @aminumaigujiya394
    @aminumaigujiya394 2 роки тому

    Allah ya isar Miki,ya bayyana gaskiya ya isar Miki Dake dayaranki

  • @siganigerbintoto8588
    @siganigerbintoto8588 3 роки тому

    Allah sarki dounia allah yabimiki hakiki ameen ya allah😭😭😭gaskia yakaima abimata hakita 😭😭😭😭

    • @3ShinesTV
      @3ShinesTV  3 роки тому

      Aameen ya Rabbil Aalameen 🙏

  • @siloman9296
    @siloman9296 3 роки тому +1

    😭😭😭 Allahu akabar rayuwa kenan

  • @aliyacoubaissoufou9363
    @aliyacoubaissoufou9363 2 роки тому

    😭😭😭 Allah shi mana tsari da irin wannan masifa

  • @babagonimohammed6874
    @babagonimohammed6874 4 роки тому +1

    Allah ya biya miki hakinki...Wlh Saida na subda hawaye is very painful

    • @3ShinesTV
      @3ShinesTV  3 роки тому

      Aameen ya Rabbil Aalameen 🙏

  • @Sir_Zainbiggy
    @Sir_Zainbiggy 3 роки тому

    Wallahi in akai min rashin adalci haka yasin saina zama dan ta'adda har alkalin saina kashe inna fito

  • @siradjiousmane773
    @siradjiousmane773 3 роки тому

    Gaskiya nageria ba a adalci wllh

  • @shahatnur517
    @shahatnur517 2 роки тому

    Inalillahi Allah ya kyau ta
    Taya za'a taimaka mata

  • @alioabdoulaye5887
    @alioabdoulaye5887 2 роки тому +2

    ALLAH YASA MOUGAMA DA DUNIYA LAFIYA 😭😭😭😭😭😭MUTANE BASUDA I MANI WANNAN LOKACIN

  • @aishaabubakar333
    @aishaabubakar333 3 роки тому

    inna lillahi wa inna ilaihi rajiun
    Allah ya tsaremu da sharrin Shaidan
    Ya Allah ka rufamana asiri akan irin wannan rayuwar😭😭😭😭💔
    Allah ya bimiki hakkinki yar uwa
    Allah ya isa miki

    • @3ShinesTV
      @3ShinesTV  3 роки тому

      Aameen ya Rabbil Aalameen 🙏

  • @zulaihatallahyamatarahmaib2049
    @zulaihatallahyamatarahmaib2049 2 роки тому

    Humm ai wannan baiwar Allah anfi karfinta munaji muna gani abun ya wuce a unguwarmune matarma bamusan yadda suka kareba Allah yamata sakayya tunda ankai gun sarki ankai gun alkali inbasu amsar Mata hskkintaba Allah zai amsarmata

  • @muntakasulaiman4299
    @muntakasulaiman4299 2 роки тому

    Ke duniya inazakidamu

  • @abubakarauwal8880
    @abubakarauwal8880 3 роки тому +1

    Allah ysaka miki

  • @ummshukriyya3049
    @ummshukriyya3049 2 роки тому

    Don Allah ina aka kwana akan wannan case din. Ni sai yau na taba ganin wannan alamarin. Kuma ya zaa yi a samu contact din matar in ana so a taimaka mata

  • @AdumuLoli
    @AdumuLoli 3 місяці тому

    Allh Yayyan gaskiya

  • @saadantabusafwan9787
    @saadantabusafwan9787 4 роки тому +1

    Allah shine babban lauyanki Fatima Shikuma InshaAllahu sai ya wulaqanta kuma laifin zina yana kansa bayan yana da aure Rajamu ta hau kansa, kekuma Allah zai miki sakayya na alkhairi ke da yayanki Kiyi Haquri. Wannan ai Dabbane , Allah ya shiryar mana da zurriyoyin mu.

  • @بسمهسقرد
    @بسمهسقرد 2 роки тому

    Allah sarki yabimiki hakkinki

  • @nasirukaraye2319
    @nasirukaraye2319 3 роки тому

    Wannan mutumin da wannan alqali ya Allah ka musu wulaqancin da baka tafa ma wani bawanka irin shiba dan alfarmar mafificin halittu.Tsinannu.

  • @saadishaq2971
    @saadishaq2971 3 роки тому +2

    Ina kungiyar cin zarafin yara
    Ina kungiyar human right
    Ina shugabanin
    Ina gwamnoni
    Ina yan .majalisu
    Ina masu kudi
    Ina talakawa

  • @maryamdikkokutawa8520
    @maryamdikkokutawa8520 3 роки тому

    Dan Allah ya maganar shari ar nan ta kare idan da hali inaso nashiga magannan

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 2 роки тому

    Innalillahi waminna ilaihirrajiun Allah kashiga lamarin ta

  • @sanihashimabdallah7730
    @sanihashimabdallah7730 3 роки тому +4

    انا لله وانا اليه راجعون 😢😭
    Allah ya Bayyana Gaskiya cikin gaggawa
    اللهم امين يا رب العالمين🤲

  • @yaalamuhammad8265
    @yaalamuhammad8265 3 роки тому

    Hasbunallahu wa ni imal wakil

  • @munauwarasamra2458
    @munauwarasamra2458 4 роки тому

    Amma allah ya shirya bai kyauta ba gaskiya allah yabi muki kadun ki

    • @hussainaadoka229
      @hussainaadoka229 4 роки тому

      😭😭😭😭Allah yabayyana gaskiya 😭😭😭😭

  • @fatimasabubakar2527
    @fatimasabubakar2527 4 роки тому +4

    Allah sarki duniya babu komai awai Allah 😭😭