Masha Allah Malam CEO TA'ALIM ALFURQAN TV. keep of the good work Allah sakamaka da mafificin alkahirinsa Allah Kara kuraro albarka a wannan kafa taka mai wayarma mutane addinin musulunci
Allah ya karawa baban asama'u wato shagube Malam yake yiwa malam garbati wato fantami yasha alwashin fadin gaskiya kafin ya shiga gwamnati har harda cewa gwanda ya kasance cikin kabari wato samun irin Malam Bello yabo a Nigeria a irin wannan lokacin sai an tona Allah ya jikan malam Jafar da Albani masu fadi gaskiya marasa kwadayi
Wanna gaskiya ne kam malam Bello yabo wanna maganar nasama kaunace ga duk wani shugaba dan yana tunatar dasune hakin daya rataya awiyansu malam kaman ubane kewa dansa fada kuma anfanin manyanke Nan Allah swt ya stare mana mutuncinsa ya kara masa lafiya da Nisan kwana mai Albarka Allah ya sa ya gama lafiya yakuma karemasa mutuncinsa Amin.
Taalim Wal Furkan TV. Allah ya saka da Alkhairi, da wayar da Jan Jama,a, Allah ya yawaita Mana irin su Malam Yabo masu kokarin fadar gaskiya a Koda yaushe...
Allah y karawa mal lpy, Allah y shiryi shuwagabannin y sa musu San talakawansu a xukatansu, Allah y shiryesu in masu shiryiwane kuma y xaba mana Mafi alkhairi
May GOD bless you and give you long life sir, I also pray that GOD will rise some faithful preachers like you in other to open the eyes of Nigerian. Thank sir.
Allah tsare malan Bello yabo Allah ƙara bada ikon faɗar gaskiya komi zafin ta
Hummmmm mlm Allah yakara lfy da nisan kwana masu albarka 🤲🤲
ALLAH ya qara ma Malan Bello yabo lafiya
Wlh yasa na tunada Malam ALBANI ZARIA. ALLAH YA GAFARTA MASA DA RAHAMA.
Amin Malan.....Allah yayi ma Buhari irin yadda yayiwa talakawan Nigeria musamman Arewa...
Allah yasakawa Mal. Bello yabo da alkairi. Allah yakara mana irinsu...
D kyau malam yafadi Gskia wlhko allah yakara mal lpia da nisan kwana 🙏🏻allah yasaka maku da alheri ta’alim alfurqan👏🏼
Allah ya sakawa ml bello yabo da alkhairi
Ameen 💜❤️
Gaskiya ne baba malam yabo
Allah yasa kama da alheri mlm bello yabo Allah ya kare mana kai /karatun yaw na daban ne mai hankli shi,dai gane
Allah yabiya da gidan al jannanh
Kaji gaskiya Dokin karfe 🏇 ALLAH ya kiyaye ka mln yakara maka lfy 🤲
Allah yatsare mallam
amin
Malam Alllah yakara maka lafiya da rayuwa mai albarka. Malam muna godiya Jzk khairan.
amin
Allah yabiya mungo de Malam Bello yabo
Masha allah allah y kara lfy da nisan kwana malam 🙏
Masha Allah Malam CEO TA'ALIM ALFURQAN TV. keep of the good work Allah sakamaka da mafificin alkahirinsa Allah Kara kuraro albarka a wannan kafa taka mai wayarma mutane addinin musulunci
Allah ya karawa baban asama'u wato shagube Malam yake yiwa malam garbati wato fantami yasha alwashin fadin gaskiya kafin ya shiga gwamnati har harda cewa gwanda ya kasance cikin kabari wato samun irin Malam Bello yabo a Nigeria a irin wannan lokacin sai an tona Allah ya jikan malam Jafar da Albani masu fadi gaskiya marasa kwadayi
Wallahi yayei Allah ysaka da allkyiiri Allah yakare
gaskiya Malam akwai fadin gaskiya wallahi muna layi daya da kai
Tsakani da Allah malam irinku muka rasa a malam Nigeria da mun samu sauki
masha allah allah alyabiya malan yabo
Wlh Muhammad Buhari yayi iyakan kokarin sa ama dagabaya zaku sani
gayamasu gaskiya dai malam.................
Masha allah malam Bello yabo
Wannan gaskiya ne allah ya saka da alkhairi da akwai irin Ku goma a Nigeria da ta zamna lahiya
Abu ya hi ƙarfin baba buhari mutun mai tsoron Allah irin isa ali fan tami kaga yayi shuru to ai sai kugane laifin talkkawane
Allah yaqara lapia ya sheikh allah yabaka lada
Masha Allah malm Allah ya sakama da alkairi kafada WA manjo gaskiya
Mallam look Baba buhari is a good man and is a best solutions of Nigeria
Allrama allah ysaka da allkyri
Allah ya kare ka malam Jazakallahu khair
Wanna gaskiya ne kam malam Bello yabo wanna maganar nasama kaunace ga duk wani shugaba dan yana tunatar dasune hakin daya rataya awiyansu malam kaman ubane kewa dansa fada kuma anfanin manyanke Nan Allah swt ya stare mana mutuncinsa ya kara masa lafiya da Nisan kwana mai Albarka Allah ya sa ya gama lafiya yakuma karemasa mutuncinsa Amin.
Allah ya qarama, Lfy alfarma annabi Muhammad Sallallahu alaihi wasallama, Hmmmm,
Slm Malan bello yabo allah yakareka allah yabada lfy mai anfani yakuma kara'ilimi mai anfani
God bless you malam tell them
Allah yayi maka albarka malam
Amin
Allah yakarama rayuwa Albarka Malan.
Malam Allah Yabiyaka da Jannatul Firdausi
Allah yasaka da alkhairi
Allah ya saka da Alheri
Allah yasakawa malan da alkhairi
ma'sha Allah good bless u m..lm really
Kwankwaso shine mafita 🙏
Allah ya idda nufi madugu 🙏
Aa mlm allah kadai yasan mafita allah yakawo mafita ko ba muso
Masha Allah 🙏 mun gode 🙏
Allah tsare mana kai mllm bello yabo
Allah kahadaka d kariyarshi mln Allah yabiyaka d fadan gaskiya yaqara lpy d nisan kwana masha Allah
Allah ya saka da alheri.
Allah yakiyaye amin
wonderful !wajin da jagi
Taalim Wal Furkan TV. Allah ya saka da Alkhairi, da wayar da Jan Jama,a, Allah ya yawaita Mana irin su Malam Yabo masu kokarin fadar gaskiya a Koda yaushe...
amin amin
Allah yasaka maka da mafificin alkhairi Babana.
Masha Allah Malam.muna godiya
Allah yaqara lapia ya tsaremana kai
Tabbas wannan batun gaskiya ne buhari yaci amanar talakawa yacucemu muyan qasa menene amfanin matsayin nasana shugabanci hirarce acewai besan abinda yakefaruwa a Nigeria ba zancene ai inhar zefake dacewar besaniba to yasauka sai yahuta hb Nigeria ace takoma hk tamkar babu shugabanci wai akasa kawo tsaro tsabar munafunci ai duk inda muguyake wllh gwamnati tasan inda suke dondai basason asirinsu yatonune sumanyan sune masubewa mugaye goyon baya dasu akeyin komai amma wai arainawa talaka hankali Allah ya iyakawai
جزاك الله خير بارك الله فى عمرك ربنا يحفظك ويسدد خطاك اسأل الله لك العون والقبول
أحسنت
It's not a propaganda, Allah Akbar, Allah bless you and your family Amin
amin
Masha Allah ❤️ babana Allah yabiya
Aslm
Allah y karawa mal lpy, Allah y shiryi shuwagabannin y sa musu San talakawansu a xukatansu, Allah y shiryesu in masu shiryiwane kuma y xaba mana Mafi alkhairi
Allah yakara lafiya malam munatare dakai
Allah y qarawa mlm lfy da tsawan kwana me amfani
Allah ya kareka baba na nakaina
Allah yakarawa mallam lafia
Gaskiya me malam
Allah yaka rawa mallan lfy
Muna godiya malam
Allah yaqara lfy
Masha Allah. Allah yakare Mallam
Wallahi Allah yasaka.mana
Allah ya sa mu dace.
May God bless malam
الله يستر عليك ويحفظك يارب العالمين يا نيجيريا
Masha Allah Allah ya karemana kai malan
Allah dae ya biya malan
Allah ya Kara lfy
Trueth malam GOD ALMATHTY BLESSÉ YOU
Tabare haba munji kudi akabak gumnuni. Baba buhari ko mukami yahanaka danhaka
Allah ya tsare mana Kai malam
Allah yasakamuku da alheri malamu
Allah ya biya ka da gidan aljanna
Allah ya Karam malam lpia da tsawon kwana
Hmm da gan gan ake zagin shu gaba buhari Mala'iku kaɗai zasu iya mulkin Nijeriya bade dan adam ba
Allah yakarama ilimi malam
Macha Allah Allah ya Kara basira amine 😂😂😂🤣🤣🤣🇳🇪🤘
Malam Allah yasaka da alheri
Allah yasaka 🙏
Jazakallahu khairan
Daga nijer muna tura Gaisuwa Ga wannan tashar mai Albarka.Allah bamu Zaman lahiya.da konciya hankali.a kasashen mu musulmai.incha'Allah
Allah ubangiji ya karemanaku
Allah ya kara wa malam lafiya da Nisan kwana.
الله في عونكي ياوطن 🇳🇬
إسمه
شيخ شجاع الدين محمود
Tsinannu azzaluman shugabanni Allah yayi mana maganin munafukai acikin my
Alhamdulillah
May GOD bless you and give you long life sir, I also pray that GOD will rise some faithful preachers like you in other to open the eyes of Nigerian.
Thank sir.
May God bless your life mallam Bello.....
Allah ya kar lafiya m bello
Allah ya biya malam yayi mai Nisan kwana
Allah Ya kara maka lafiya malan.
Gaskia me mallam yaci amana.
Allah ya biya malam Allah ya karama mallam
Thanks u sir
Allah Kara lafiya da tsawancin Rai
Allah ya karama lafiya ya karemana Kai
Allah bayi mallam