Yadda rikici ya kaure tsakanin Maɗagwal da Mazaje ne kan kuɗin siyasa har ya haɗo da Sarkin waƙa

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 100

  • @مريمم-ج5ن
    @مريمم-ج5ن 2 роки тому +2

    Gaskia mazaje me kyautaba wannan shine munafirchi ai taya kunyi magana tsakaninku da mutum kuma dan kunsamu sabani shine xaka turawa mutane maganar da kukayi wannan bedaceba gaskia allah kuma ya kyauta gaba🙏🙏

  • @karimamagagi6615
    @karimamagagi6615 2 роки тому +1

    Gaskiya mazaje baka kyauta ba wlh duk Wannan Abun Kai ne ka haddasashi

  • @shuaibunagidanzango8528
    @shuaibunagidanzango8528 2 роки тому +2

    Allah ya kyauta Amma da anyi magana sai kaji shi madagwal din yana cewa su Ali hunu ne da su Adam A zango ne suke Cinye hakkin wani Ashe shine Babban mai cinye hakkin mutanan Allah ya kyauta

  • @abdullahibasira3295
    @abdullahibasira3295 2 роки тому +2

    Gaskiya mazaje baikyautaba, Kuma dakabari inkunyi aikin baibiyakaba saikasamu abun fada,Amma dai kamar dama kanajira

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 роки тому

      A'a ayi wa mazaje adalci ya za'a ce ya dada jira ya gama aiki yadda ma zai kara yin asara kenan?
      Wuta kenan ta kona mutum sau biyu kenan yana ji yana gani

  • @yusifyunusa4886
    @yusifyunusa4886 2 роки тому +1

    Allah shi kyauta amma dai kam abun ba dadi

  • @beedbe9071
    @beedbe9071 2 роки тому +5

    Gaskiya wannan mazaje kaminafurci ali bakakyutaba

  • @rabigarba1750
    @rabigarba1750 2 роки тому

    Kai cin Amana yayi yawa kana waya ana tsakani da Allah Ashe dayan Yana nada zai watsa Kai Duniya abin tsoro

  • @mamanialhajimourtala6322
    @mamanialhajimourtala6322 2 роки тому +3

    Gaskiya Ali kayi kama da masu rantsuwa akan karya

  • @rachidousalouhou9416
    @rachidousalouhou9416 2 роки тому

    Ubangiji Allah sarkin sarauta yasa mudena sauraren ku da Gunnayan mu na basira.dukkan ku.shirme bazza kawai 'Allah na roke ka da girman zatin ka.

  • @bashowmk3452
    @bashowmk3452 2 роки тому +1

    Ubangiji Allah yayi muna jagora Albrka Annabi s a w Allah yayi muna gata

  • @ramatouabdou7610
    @ramatouabdou7610 2 роки тому +1

    Gaskiya Ali yayichi Gaskiya

  • @fareedaidrees1390
    @fareedaidrees1390 2 роки тому +3

    Gaskiya laifin mazaje ne shi ya ci amana ya tura sakon murya zuwaga sarkin waka bayan ya yarda shi

    • @michellejunatas7574
      @michellejunatas7574 2 роки тому +1

      kece munafuka, gashi afili kina ganin ali madagwal yayi ha inci bakice komaiba,inda madagwal baiyi cuta ba tayaya abin zaifito fili haka?

    • @fareedaidrees1390
      @fareedaidrees1390 2 роки тому +2

      @@michellejunatas7574 wawiya kije ki sake sauraron video din jiki, ai ko aikin ma basukai dayi ba tukunna bare yace ya cinye Masa hakkin sa, sai ya jira yaga abinda zai bashi idan sunyi aikin

    • @michellejunatas7574
      @michellejunatas7574 2 роки тому +1

      @@fareedaidrees1390 amma kedai mahaukaciya ce, bakiji abinda mazaje yafada ba?, nasiru gawuna cewa yayi ga mazaje da madagwal nan abasu 1m. taya zakuje wuri tareda mutum abaku kudi kuraba amma sai ace sai yajira kibashi wani abu acikin kudin after all kudin ku biyu akabama. gaskia kema muguwace kinason zalinci

  • @shamsuddeenabdulhamid867
    @shamsuddeenabdulhamid867 2 роки тому +2

    Ali Artwork duk yafisu gaskiya

  • @antyrukyuwarmarayu1615
    @antyrukyuwarmarayu1615 2 роки тому +5

    kaikuma Ali Baikamata ayi gori ba gasky ni fa banason gori fa Shima mazaje yake kowaye baidace ytura voice ba gasky

  • @meerachizanfan2209
    @meerachizanfan2209 2 роки тому +1

    kai amma akoi sakarkarai kuna tona ma kanku asiri da kanku allah ya shirya ku sai ance ina masoya annabi kuce gaku

  • @adamaabdulkarimkiyawa4514
    @adamaabdulkarimkiyawa4514 2 роки тому

    Ikon Allah shi kam ai kowa abokin fadanshi ne Allah ya kyauta

  • @عايشهعايشه-ك1ب
    @عايشهعايشه-ك1ب 2 роки тому +1

    Ali bedaceba kayi dan Allah ne meye nagori mazaje kaima bakayi daidaiba afarko Ali yafika gaskiya

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 роки тому

    Allah ya'isammu yan siyasan nigeria da manyammu wlh kunji kunya gamarasa lfy namutuwa saboda rashin abinchi da kudin magane ammaku saida kukashi agindin mawakada yan matan bazzako to wlh Allah najiranko amadakata

  • @aminushuaibu303
    @aminushuaibu303 2 роки тому +1

    Masoyin manzo ba jakibane amma Allah yakara shima nazirun haka yakema mutane alhakin wasune

  • @bcdfds3488
    @bcdfds3488 2 роки тому +4

    Allah baya tare da azzalumai kai ka bata kanka

  • @maryamnaseer707
    @maryamnaseer707 2 роки тому

    To Allah ya kyauta kuwa kansa ya sani 🥺

  • @maryammustapha9863
    @maryammustapha9863 2 роки тому +2

    Maganar gaskiya Ali yafiku gaskiya Kuma kune da fidda abin Baku kyauta

  • @fathimaissoufou5369
    @fathimaissoufou5369 2 роки тому +3

    Allah Ya kyauta

  • @hzhz1924
    @hzhz1924 2 роки тому +1

    Gaskiya mazaje baka kyautaba Ali yafika gaskiya

  • @Al_IRFAN2
    @Al_IRFAN2 2 роки тому

    Nafahimchi ali, ambasu aikine kuma shi mazaje ba'a yi aiki ba,shikuma ali shine oga sai yace aa sai angama aiki anga abunda ya saura shikuma maxaje wai sai dai abasu.

  • @aishatumusa3574
    @aishatumusa3574 2 роки тому

    🤔🤔 Allah yasa mudace

  • @yahayahayatou79
    @yahayahayatou79 2 роки тому +4

    Gaskiya Ali yafi maza je gaskiya

  • @rabiuhamisunabreaker313
    @rabiuhamisunabreaker313 2 роки тому +3

    Subahanallahi 🙏 Allah ya kyau tamana 🤔🙏

  • @abbakeffi4948
    @abbakeffi4948 2 роки тому

    Gaskiya Mazaje ya tabbata munafuki

  • @ummara-fulani415
    @ummara-fulani415 2 роки тому

    Da kyau na gidana

  • @aschausa3339
    @aschausa3339 2 роки тому +1

    Wlh mazaje Shima macucine Kuma ya cuceni azzalumi domin kuwa ya zalunceni. Ai dama gaba da gabanta aljani ya taka wuta.

  • @Muhammad_Bashirr
    @Muhammad_Bashirr 2 роки тому

    Gaskiya na fahimci talauci na daya daga cikin abubuwan dake damun jama’ar mu

  • @mamanmaryamvhki7467
    @mamanmaryamvhki7467 2 роки тому +3

    Allah ya kyauta

  • @zainabaminu1960
    @zainabaminu1960 2 роки тому

    Allah dai y kyauta

  • @deedontv8982
    @deedontv8982 2 роки тому +4

    To Allah shikyauta

  • @خديجةمحمد-س8ذ
    @خديجةمحمد-س8ذ 2 роки тому +2

    استغفرالله العظيم واتوب اليه

  • @zakariyasoba4624
    @zakariyasoba4624 2 роки тому +2

    Aa babu tsoron allah anan

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 2 роки тому +3

    Allah shi kyauta 👌🤔🙄

  • @mazajene
    @mazajene 2 роки тому +6

    Hmmm

    • @abdoumati
      @abdoumati 2 роки тому

      Mazaje karamu karinbayani yau

    • @abdulhameedumar5204
      @abdulhameedumar5204 2 роки тому +1

      Wai wannan duk meye dan Allah kudinga sasanta kanku a asirce

    • @salihunasiru4908
      @salihunasiru4908 2 роки тому +1

      Gaskiya mazaje baka kyauta ba

    • @hajiyamaimuna7352
      @hajiyamaimuna7352 2 роки тому +2

      Gsky mazaje wannan mina fircine yazakayi recording din maganar wani dayayi Saikayi na,iya abin daya hadaku
      Amma wannan kam gsky mina fircine dacin amana da ha'inchi

    • @fareedaidrees1390
      @fareedaidrees1390 2 роки тому +1

      @@hajiyamaimuna7352 nagode Miki yar uwa tinaninmu daya gaskiya bai kyauta ba kuma duk abinda yace mishi shi yaja. Fatan dai zasu gyara tsakanin su Allah ya kiyaye gaba

  • @haleemamullah8708
    @haleemamullah8708 2 роки тому

    Toh! Allah ya yaye Mana talauchi.Talauchi shegiya Mai mayarda na miji Wawa 😂

  • @abubakarzaki667
    @abubakarzaki667 2 роки тому

    Gaskiya mazaje munafukune

  • @ummuabdullaah7823
    @ummuabdullaah7823 2 роки тому

    Dan Allah ka daina kashe mu da wannan turancin naka 🤣🤣🤣🤣 Madagwal dai kamar ɗan shaye-shaye ne ko

  • @abdulBM1
    @abdulBM1 2 роки тому +1

    Kudin da ake baku ai ba halal bane daman don kudin al’ummah ne mahaukata 🤗

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 2 роки тому +6

    Sallalahu Alaihi Wasallam 👏😘✊

  • @fatamaal1741
    @fatamaal1741 2 роки тому

    Maganar gaskiya mazaje bai kyauta ba🤔Allah ya sauke

  • @عليالبنياميني
    @عليالبنياميني 2 роки тому

    نسأل الله السلامة والعافية في الدنيا والآخرة يارب 🤲

  • @rufaidahibrahim9713
    @rufaidahibrahim9713 2 роки тому +2

    Kudi kenan

  • @moutarimourrai1856
    @moutarimourrai1856 2 роки тому +1

    Allah ya kauta

  • @aliabubakaralidamalibaba970
    @aliabubakaralidamalibaba970 2 роки тому

    Karnuka suna haushi ina ruwan mutum kansu akeji jahialai mahaukata

  • @danbabanaannabi366
    @danbabanaannabi366 2 роки тому

    Mazaje munafiki ne wallahi Allah waddaran munafiki Duk wanda yah ɗauki mazaje awajen ma'amala wallahi saiyaci amanar shi saura ku kiyaye

  • @abdulhameedumar5204
    @abdulhameedumar5204 2 роки тому

    😃😃Ali artwork kai

  • @aliyuibraheem4043
    @aliyuibraheem4043 2 роки тому +1

    Damacan madagwal bashida Amana kokadan dakowama fadayakiyi munafikin banza kawai

  • @nazifiwada2941
    @nazifiwada2941 2 роки тому +2

    Dama kansu suka sani 😂😂😂😂
    Sai suce a zabi wani😢

  • @benamirmouhaman9715
    @benamirmouhaman9715 2 роки тому

    😄😄😄😄 allah ya sa muda ce , kukan akan kudi a ko da yaushe sai and ji kan ku , ba yaran ba, balai manyan ku .

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 2 роки тому +1

    Gaskiya mazaje munafuki ne tunda ali artwork baima san ana record ba amma yace sai anyi aiki sannan za a bada
    Banji dadin wannan abun ba gaskiya mazaje munafuki ne wlh
    Na dauka ali artwork wani abun yasha amma wlh da gaskiyar sa

    • @officialabz5397
      @officialabz5397 2 роки тому

      @ABBA COMEDY TV magana ta gaskiya tsakani da Allah ka saurari wannan voice din kaji
      Bafa cewa yayi bazai bada kudin ba cewa yayi idan akayi aiki akaga abinda yayi saura sai a raba
      Shikuma mazaje sai yayi record miye hujjar sa nayin record ya turawa wani
      Wannan alamar munafurci ne maganar gaskiya malam Abbah
      Kuma ko kaine akayiwa haka bazakaji dadi ba sannan duk UA-cam idan ba tashar tsakar gida ba ba inda akasa record din sa har karshe
      Komai mutum zaiyi ya tuna akwai Allah

    • @officialabz5397
      @officialabz5397 2 роки тому +2

      @ABBA COMEDY TV ba karya ya fada ba saboda sarkin waka ma ya fada yace an bada kudi amma bashi aka bawa ba
      Shima madagwal haka yace ka saurari voice din
      Sannan meyasa shi mazaje ya turawa sarkin waka abinda ke tsakanin sa da madagwal tunda a tsakanin sune

    • @officialabz5397
      @officialabz5397 2 роки тому

      @ABBA COMEDY TV inaga baka saurari wannan voice din ba abbah
      Sannan abinda nakeso kasani sarkin waka fa ba Allah bane da za aji tsoron sa sannan ba mala ika bane
      Kawai idan gaskiya tazo a fade ta shi baice sarkin waka yaci masa amana ba yace an bada kudi acikin kudin aka bashi 50k
      Kuma koda kaine haka zaka fada tunda sune aka baka
      Kuma 25m din da gaske ne an bayar bawai karya ya fada ba

    • @officialabz5397
      @officialabz5397 2 роки тому

      @ABBA COMEDY TV Hhhhhh
      Lallai ma abbah miye maganar hassada kuma anan
      Banajin Allah yayiwa wani dan adam wata baiwa wacce baiman ba
      Kawai maganar gaskiya ce
      Ba abinda zai iya masa wanda Allah bai masa ba

    • @khadijasmom8512
      @khadijasmom8512 2 роки тому +1

      @@officialabz5397 wnn gsky ne

  • @fiddsau3880
    @fiddsau3880 2 роки тому +2

    Hhhhh

  • @hassanmahmud3722
    @hassanmahmud3722 2 роки тому

    Ali baka kyautaba wannan irin zagi saikace ba musulmiba gaskiya baka da gaskiya

  • @yellownababababa9785
    @yellownababababa9785 2 роки тому

    Mahau kata kullom wada suke staka ninsu

  • @kdhdbdissh778
    @kdhdbdissh778 2 роки тому

    👍👍

  • @ainbenianzeephone8089
    @ainbenianzeephone8089 2 роки тому +3

    makaryacin banza majaje yafika hankali 😝🤪

  • @awwalhausa4392
    @awwalhausa4392 2 роки тому +1

    Hhhhhh

  • @abdurasheedhassan7608
    @abdurasheedhassan7608 2 роки тому +2

    Nazo karanta comments😂😂😂

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 2 роки тому +1

    A tawa fashimtar de mazaje yafi kowa lefi, Ali yace baxai Bada kudiba sai bayan anyi aiki tukun, Banga lefiba anan, Amma mazaje kanaso akashe kudi kafin ayi aiki, Kuma gaskiya Ali ya fada ana kashe kudi transport, feeding, hotel, sauransu.

    • @saiduawaisu9963
      @saiduawaisu9963 2 роки тому +2

      Anawa fahimtar duk abinda yazama mallakin mutum biyu to dole sai ansamu yarjejeniya tayanda za'abi dashi indan daya baiyardaba to abi tamasalaha awarware

    • @shamsuddeenabdulhamid867
      @shamsuddeenabdulhamid867 2 роки тому +1

      Gaskiya anawa fahimtan Ali Artwork yafisu gaskiya.

    • @michellejunatas7574
      @michellejunatas7574 2 роки тому

      @@saiduawaisu9963 wannan shine gaskia

  • @abdoullahisalouhou5988
    @abdoullahisalouhou5988 2 роки тому

    Wawa

  • @hauwababafika6484
    @hauwababafika6484 2 роки тому

    Ali artwork baka kyauta ba ko kadan

  • @zara-c1n6z
    @zara-c1n6z 2 роки тому

    💔😂😭😭😭

  • @razakaboy5350
    @razakaboy5350 2 роки тому

    Hhhhhhhhh