Gaskiya Alamin muna jin daɗin hirar Baba sosai da sosai .......ina shawara idan Allah ya sa za'a karɓa ayi mana memory na video Baba wuta ɗan Laraiba saa ko ran mutuwa shi kaɗai daga farko har zuwa ƙarshen dena danbansa ......Al Amin kaikuma Allah ya faranta maka kamar yadda kake faranta wa ɗinbun masu sauraron ku....sako daga Yusuf Ado Tokarawa Kano state

Nagode
Wato this man is very sharp, kwalkwalwarsa tanada kyau gskya al'ameen.
Kwarai kuwa
Koda bamu kai mukali wasanin su gundumi tarihi yanuna yakai baban jarumi gaskiya❤❤❤❤❤
Hakayake
Baba Wuta ba, sa'a ku ranan mutuwa. I love this never giving up slogan.
It cheer me up always!
Haia
Al-Ameen Allah maka albarka, Allah Kara arzikinka. Acigaba da faranta mana.
Ameeen
Allah ya qara lafia da nisan kwana.
Ameen
Masha Allah Al Àmeen gaskiya kana kokari sosai
Nima ina godiya
Wuta wuta😊
Wuta
Wato Gundumi daban ne. Duk jarumtar fire on the mountain yana shayin Gundumi.
Wallahi
Allah ya kara tayawa
Ameen ameen
Karo da Gundumi babu dadi. Gundumi uban Guramada
Hakane
😀😀 mugu shi ya San makuncin mugu Wuta da Gundumi kowa yasan kowa
Kwarai
Akwai hira ga wuta
Kwarai
Ina gaida wuta dan larai
Zaiji
Ina godiya
Madallah
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
👍
Gundumi uban gurumada
Haka yake
Sannu da kokari al ameeen
Yauwa