Kai nima naji dadin ganin wannan maman Fatin da yadda take kokarin Neman na Kanta. Allah Ya sa sauran matasan mata su dau darasi a rayuwar ta, ke ma dai Aisha Allah Ya Saka miki da alkhairi bisa daukowa da kike yinmu Muna yawo tare don mu gani abubuwan al'ajabi da na daukan darasi daban daban. Allah Ya Yi wa rayuwa Albarka.🤲🙏🙏❤❤