Ɗaurin Ɓoye 18-05-2024 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 4 жов 2024
  • Ɗaurin Ɓoye 18-05-2024 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai

КОМЕНТАРІ • 7

  • @NazifiTofatv
    @NazifiTofatv 4 місяці тому +1

    Allah ya sauwake mana wadannan wahal halu da muke ciki a wannan kasa tami Allahumma Ameen

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali 4 місяці тому

    Ya Allah muna rokonka ka tsinewa wannan MATA dakuma duk Wanda yakeda hannu wajen tabbatar da wannan doka Allah kamakantar dashi DUNIYA d LAHIRA

  • @binonigarba3596
    @binonigarba3596 4 місяці тому

    Allah ya kawowa mutanan najeriya mafita

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali 4 місяці тому

    Shekara 30 baya ai kamar lokcn abdussalamu kenan ko Tabdi Amma Kuma baiyi komai Akai ba Kai Allah ya SWWAKE

  • @faridatuumar3725
    @faridatuumar3725 4 місяці тому

    Dan Allah a saka ma kaddara ko ganganci na yau

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali 4 місяці тому

    Dukda bakwa karanta sakonnin masu sauraro nifa har yanzu banga abnda zaace najeriya Wai tafi NIJAR ba yakamata ku fito Mana da abubuwan domn mu yadda najeriya tafi NIJAR??? Muna jira