TUN DAGA ALIN MARA LAWALIN KAGARA YAU KATSINA DANTAGAYE SHAGON AIKAU DUK NA GAMA DASU

Поділитися
Вставка

КОМЕНТАРІ • 21

  • @bellomuhammad6316
    @bellomuhammad6316 6 місяців тому +2

    Al ameen dan Allah ataimaka adinga tambayar manasu rabonsu da barin dambe shekara nawa

  • @KasimuYaroSokoto-i3m
    @KasimuYaroSokoto-i3m 6 місяців тому

    Allah yakara basira al amen ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @yusufshuaib5383
    @yusufshuaib5383 6 місяців тому +1

    Munada sheda kayi Hira da Shehu falala mai hoto Yace Manu Babban dan Dambene ya Yabeshi sosai Yace Amma Daukakace bai samuba

  • @YusufAdo-tc4su
    @YusufAdo-tc4su 6 місяців тому

    Gaskiya ina goyon bayan Manu NPC ga zamanin sa ya kai jarumi sosai kuma yayi tashe
    Amma Hali Custom wani lokacin yana fadi Magana ba tare ea yayi bincike ba akai.....a baya yayi magana Gundumi yafi Shago bayan nan ya zo ya gyara batunsa

  • @honsarkinazirunagzy2009
    @honsarkinazirunagzy2009 6 місяців тому

    Al'ameen duk maganar Manu NPC gsky ce sbd hala baiyi wayon sani Damben Manu ba komu da ar Jamus na gky munsan Manu ya wuce Dan Damben gida kuma jarumi ne don Allah Hali ya tsaya ga abunda ya sani Wanda bai saniba yace bai sani ba

  • @Danalhaji9028
    @Danalhaji9028 6 місяців тому

    Yaushe ne wanda yayyi dambe Sokoto, Gusau, Katsina, Kano, Ibadan, Lagos, e.t.c aka ce mai dan damben gida jama'a?

  • @Danalhaji9028
    @Danalhaji9028 6 місяців тому

    Domin yima wannan tambaya adalci, ya kamata Al'ameen ya jefa wannan tambaya ga wasu tsoffin 'yan dambe da 'yan kallo domin jin nasu bahasi!

  • @abdullahihassan3084
    @abdullahihassan3084 6 місяців тому +1

    Assalamu alaikum. Sannu da kokari Al'amin. Inada shawara. Don Allah ku rinka amfani da punctuation marks a cikin title din videos dinku.

    • @alameensokototv496
      @alameensokototv496  6 місяців тому

      Bamu misali

    • @abdullahihassan3084
      @abdullahihassan3084 6 місяців тому

      @@alameensokototv496 Ga misali: Alin Mara, lawalin kagara, yau katsina, dantagaye, shagon aikau. Ku rinka saka comma (,) tsakanin sunaye

  • @bellomuhammad6316
    @bellomuhammad6316 6 місяців тому

    @Almeen
    Kadinga tambayar su ya
    Dambem nabacirawa rodi
    da irinsu auwalu dan maiduguri
    Da kuma
    Su mahaukacin cica Dan audu me akwatin mutuwa
    Daga bello gummi

    • @alameensokototv496
      @alameensokototv496  6 місяців тому

      Mlm kayi kallo shine naka

    • @bellomuhammad6316
      @bellomuhammad6316 6 місяців тому

      @@alameensokototv496 kamar
      nayi kallo bandamu kuke sakawaba sannan shawara ce ai sekace to

  • @Fanda2
    @Fanda2 6 місяців тому +1

    Al Ameen baka tambayi Manu abinda Hali yake zargi ba cewar babu wanda ya kashe sau biyu.

    • @alameensokototv496
      @alameensokototv496  6 місяців тому

      Bakajiba dai

    • @Fanda2
      @Fanda2 6 місяців тому

      Idan ka tambayeshi to suwa ya ce ya kashe sau biyu?

  • @BelloSalisu-tf4ch
    @BelloSalisu-tf4ch 6 місяців тому +1

    Akwai Sharon karamar hukuma bakakiran sunandhi da nabachirawa

  • @bellomuhammad6316
    @bellomuhammad6316 6 місяців тому

    Gaskiya nima ina qalubantar manu npc
    Sbd bakowa yasanshiba

  • @MansourousmaneMansourous-ty9ci
    @MansourousmaneMansourous-ty9ci 6 місяців тому

    Kamar ramadan kenan