Baba bosho na fahimchi da'ile Dan bakinchiki ne ga arziki yazo masa har gida amma yache bayaso, baba bosho ka karbi kudinnan ka kaiwa iyalan na Annabi, SAKO DAGA SHAFI'U AHMAD SHEKA
Masha Allah Mai gida aikinku Yana kyau Allah yasa a gama lafiya don annabi yakamata Mai gida kakama daile kayimasa duka Sai yabaka kudin daga naku Abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta lafiya
😁😁😁 Masha Allah gaskia shirin nan yana kayatarwa sosai Allah yayi jagora Da'ile Kai Kasan ma kwantar mugu wlh. Tsoron da nake karka rusa shi wataran Sunan kankara talij gawayi Kuma faham da larabci Dan kakasa bani amsa boshores Naku daga Sudan
Aiko Amina ta baku kunya. Yanzu kai Bosho banda damfara, wai da hakan zaku yi arziki da kai da aminiyartaka Amina?? Amma dai anji kunya. Yanzu dai sai ku san yadda zaku yi da wadanda kuka sa aka rushe musu gidaje..... Gashi kuma kuma ba a same ta ba, hahahah
Kai bosho, ka kware da damfara da walawala, kadaibo matar mutane, kace itace, matar na,annabi ita kuma tafasa kwai, daile ya gane, ka kanata borin kunya. Harda sa mutane rushe gida, to gashi yanzu, baka ga tsuntsu baka ga tarko,
Gaskiya innajin dadin wannan wasar ta Mae gida Bosho
Aslm munamuku.fatan alhiri Allah yabuda.maku kwakwale.nafaintar.da mutane
Allah saka da alkhairi baba da,ile kar kayada da duwani makircin bosho amannar marayu yakesun yaci matarsace
Baba bosho na fahimchi da'ile Dan bakinchiki ne ga arziki yazo masa har gida amma yache bayaso, baba bosho ka karbi kudinnan ka kaiwa iyalan na Annabi, SAKO DAGA SHAFI'U AHMAD SHEKA
Bosho ba Allah a ranka. Wata rana dai sai nayi maka mugun duka. Sai dai kawai kaji ana kowa ya zauna, kowa ya zquna
Masha Allah Mai gida aikinku Yana kyau Allah yasa a gama lafiya don annabi yakamata Mai gida kakama daile kayimasa duka Sai yabaka kudin daga naku Abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta lafiya
😁😁😁 Masha Allah gaskia shirin nan yana kayatarwa sosai
Allah yayi jagora
Da'ile Kai Kasan ma kwantar mugu wlh. Tsoron da nake karka rusa shi wataran
Sunan kankara talij gawayi Kuma faham da larabci Dan kakasa bani amsa boshores
Naku daga Sudan
Da iley Allah qarabasira gaskiya wanna flm dinan bani dariya hhhh
Aiko Amina ta baku kunya. Yanzu kai Bosho banda damfara, wai da hakan zaku yi arziki da kai da aminiyartaka Amina?? Amma dai anji kunya. Yanzu dai sai ku san yadda zaku yi da wadanda kuka sa aka rushe musu gidaje..... Gashi kuma kuma ba a same ta ba, hahahah
Hhhh bosho anji kunya
😅😅
Kai bosho, ka kware da damfara da walawala, kadaibo matar mutane, kace itace, matar na,annabi ita kuma tafasa kwai, daile ya gane, ka kanata borin kunya. Harda sa mutane rushe gida, to gashi yanzu, baka ga tsuntsu baka ga tarko,
Gaskia bosho ba Allah a zuciyarka
😂😅
Aslm
Bocho karya batatasirie
Da ili yarike ammana
Yayi kyu daile
Aslm🏃🏼♂️👍👍❤️❤️

😅😅😅