Bosho tv (Gidan Gwagware 7)

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 30 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 23

  • @bgjchinos1636
    @bgjchinos1636 3 роки тому

    Bosho barawun gidan kwakware, sai ka rafka sata, kazo kana burin kuya, ai da gani kanuna kan ka, baka sun ayi kara kara, kasan zata kameka, kaje kaba su kayansu kafin asirin ka, yatunu.

  • @shekatv7044
    @shekatv7044 3 роки тому

    Gaskiya wannan kayan ba baba bosho ne ya dauka ba, Da'ile ne yayi sata yake son ya dora wa bosho, DAGA SHAFI'U AHMAD SHEKA

  • @abubakaryahaya2266
    @abubakaryahaya2266 3 роки тому

    Slm Mai gida na inayimuku fatan alkairi a gareku gabaki dayenku Amma fa Mai gida daile Yana kawo wasa yakamata kasameshi wallahi kayimasa duka koya daina kawo Maka raini masha Allah aikinku Yana kyau wallahi Allah yasa a gama lafiya don annabi daga Abubakar yahaya abban raudat daga madina Garin Manzo. S. W. A kuhuta lafiya

  • @danhajiyasalifou5609
    @danhajiyasalifou5609 3 роки тому

    Hhhhhhhhhh gaskiya baba bosho ba aima adalci ba Amma kuma alamu sun nuna kai kayi sata nan fa

  • @salissououmarnazoumou2635
    @salissououmarnazoumou2635 3 роки тому

    Bosho Kaine barawon KO dan ba me yin SATA Cikin gidan nan in ba Kai ba shi yasa kake zakewa kana fada kuma da'ili Yayan Kane dan haka ka zanki girmama shi bosho Ciki ya duru ruwa

  • @issaabdou9009
    @issaabdou9009 3 роки тому +1

    Allah sarki bosho da kadan da kadan zaka fito da kayan bitsami

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 3 роки тому

    Kai Bosho ba'aji ndadin hali ba dai, nima na goyin bayan a yi kara-kara din nan

  • @musaameenu2569
    @musaameenu2569 3 роки тому

    Bosho kuma kadau kayan girki na ja’ile kuma kaxo ka fasa dakin mutane, bi tsami inna da lakani xanbaka indai anyi mutum riga kasa sakawa xaiyi daga nan Zhejiang china

  • @djafaroumar6748
    @djafaroumar6748 3 роки тому

    Haba bosho nida nake ganin kai yayan su da ire ne mi yakai ka sata kaidai kaidai baka canza halinka maitcami ka bari ni zan aikoy ma sabon borgo daga libiya

  • @mustafahabubakar6240
    @mustafahabubakar6240 3 роки тому

    Bosho hhhhhhhh da alama bakada gaskiyafa hhhhh

  • @shafi.uhassan2972
    @shafi.uhassan2972 3 роки тому +1

    Aslm Bosho raine ,kounabanidariya nichafiouyaro libya

  • @sanigwamna6283
    @sanigwamna6283 3 роки тому

    Aslm
    Kai kai boshi kai hankali da duniya wlh boshi baiyarda dakara karaba

  • @issaabdou9009
    @issaabdou9009 3 роки тому

    Bosho allamou soune nouna bakada gaskiya baba da illi ina mika gaisuwa da fatane alkairi

  • @mustafahabubakar6240
    @mustafahabubakar6240 3 роки тому

    Kabari zanzo inmaka wankinaka aibuncike Afida marargaskiya

  • @MusaAlhsan
    @MusaAlhsan 3 роки тому

    hhhhh baba bosho kenan ankwachi na daile yakare anzokan bizami kenan

  • @innosamaazu1416
    @innosamaazu1416 3 роки тому

    Hhh walahi baitsami kar kabar oga bocho dan a gidan nan chine barawo ama a je wajan mouyi magaju za atabatar kowaye da ga naku inoussa maazou libya misurata

  • @mustafahabubakar6240
    @mustafahabubakar6240 3 роки тому

    Ooo dafarko ban yisalamaba

  • @mustafahabubakar6240
    @mustafahabubakar6240 3 роки тому

    Allah yakara ilimi

  • @m0hamedawali458
    @m0hamedawali458 3 роки тому +1

    hhhhhh bocho barawon kayan maistami da ilai kamai dukan da sai yace kowa yazamna daga misurata Libya 😄😄😄

  • @ibrahim.elkaba1681
    @ibrahim.elkaba1681 3 роки тому

    Hhhhhh mln bosho bayason ayi yankara. Oga bosho da'ile fa yadau haske dan haka kajashi lungu kada yatonama asiri

  • @mustafahabubakar6240
    @mustafahabubakar6240 3 роки тому

    Toinbashiba yacaya yasauraresumana

  • @ahmedmohmed431
    @ahmedmohmed431 3 роки тому

    Ama am bosho kaj konya

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 3 роки тому

    Assalamaaleykum, Baba Bosho kawai an ganeka, kusan kul lum in anyi abu sai a kamaka hannu dumudumu, ko ba kai bane ai dole ayi zargin kai ne, MachaAllah sai kashi na takosss