Bayan Mun Rabu Da Mijina Baya Kulawa Da Yaranshi

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 лют 2025

КОМЕНТАРІ • 71

  • @RabiaAdam-jc1iy
    @RabiaAdam-jc1iy 9 днів тому +7

    Allah kenan duk yadda yaso yakeyi damu.babu wacce takeso mijinta yarasu yabarta da marayu.Allah ship kadai yasan irin yadda mukeji mu masu marayu.Allah kaine gatanmu

  • @Badybloggist
    @Badybloggist 9 днів тому +5

    Oh mu dai arewa bamu da aiki sai dai miji yace miji bai ce ba!! Allah yasa mu gane ba gaskiya😊😊

  • @RabiaAdam-jc1iy
    @RabiaAdam-jc1iy 9 днів тому +6

    Allah yabani ikon zuwa brekete family arewa.domin nabawa al'umma labarina .musamman matan arewa 😭😭😭

  • @RabiaAdam-jc1iy
    @RabiaAdam-jc1iy 9 днів тому +1

    Arewa mu gyara wallahi.mazanmu da matanmu.inzamu gyara mu gyara.Allah yasa mu gyara

  • @MsMina-z8s
    @MsMina-z8s 7 днів тому

    Masha Allah 😢😢🤲🤲🤲🤲😩😩😩😩😩😩😩

  • @BachirBacho-ly3sj
    @BachirBacho-ly3sj 10 днів тому +3

    Gaskiya né dans hajiya 💪 Allah dai yabiya 🥰

  • @saminuabubakar4435
    @saminuabubakar4435 9 днів тому

    Masha Allah. ina matukar jin da'din shirinnan da kuke yinsa da hausa domin kuna temakaha, Allah ya sakamuku da alheri Allah ya sakamuku da gidan al'jannah

  • @NajeebmDauda
    @NajeebmDauda 10 днів тому +3

    Kai Allah Ya Sai mudaci Dan hajiya 💯

  • @HarounaAbdou-c7x
    @HarounaAbdou-c7x 10 днів тому +3

    Allah ya biyya ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ShukuranaShuaibu
    @ShukuranaShuaibu 9 днів тому +3

    Dukan mata agaban yaransu kuskurene yakamata maza kuyi hattara.

  • @Fatemah-t8l
    @Fatemah-t8l 9 днів тому

    Masha.allah..allah.yasaka.muku.da.alkairi

  • @hadizasani6073
    @hadizasani6073 10 днів тому +4

    Wallahi mata na kuskure ba dole ka kai dan ki agola gidan sabon miji baki san hali mijin kiba n har kina da inda

    • @daiyverabubakar4487
      @daiyverabubakar4487 10 днів тому

      Wallahi haka ne zancenki ai yaranki kawai ki gwada musu basuda inda yafi gidan ubansu

  • @HarounaAbdou-c7x
    @HarounaAbdou-c7x 10 днів тому +4

    Ma sha Allah dan hajiya❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @mahammadbashir7400
    @mahammadbashir7400 9 днів тому +1

    Allah ya karei mana ku

  • @KawuAlhajiDeri
    @KawuAlhajiDeri 9 днів тому +4

    Yawan Shan maganin maza- Arewa
    Yin zaben tumun dare - Arewa
    Cin zarafin mata (Musamman matan aure) sai arewa.
    -Yawan matasa ba aikin yi - Arewa
    I am sorry, but we have a long way to go as a region. 😭 😭 😭

  • @ibrahimadamubutu5772
    @ibrahimadamubutu5772 10 днів тому

    Allah ubangiji yakara daukaka da tsarewa

  • @UsamaIbrahim-n8d
    @UsamaIbrahim-n8d 10 днів тому +2

    Inza agyara❤

  • @HadjiBilyaminou-kp7ci
    @HadjiBilyaminou-kp7ci 10 днів тому +1

    Dan Hajiya dan hajiya gaskiya ne 🫵👍🫶🙏

  • @mammanbashiryahaya5389
    @mammanbashiryahaya5389 9 днів тому +1

    Dan hajia Ina maku fatan alkairi daga jamhuriyar nijar 🇳🇪

  • @musharafamohammed2359
    @musharafamohammed2359 6 днів тому

    Hmmmmmmmm

  • @MsRukayah-o5s
    @MsRukayah-o5s 10 днів тому

    Allah sarki

  • @digitalameer1
    @digitalameer1 5 днів тому

    Dole ne sai ya zauna da yaron ki haba mana, ni ina 12years mamana tayi aure akace baza'a rikeni ba haka nayi hakuri, but it has never been easy with me

  • @mammanbashiryahaya5389
    @mammanbashiryahaya5389 9 днів тому +1

    Dan hajiya namu

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 9 днів тому

    gaskiya kam tayi kuskure kuma tace takaishi gidan qawarta toh allah y kyauta

  • @FatimaSaid-v1g
    @FatimaSaid-v1g 9 днів тому

    Innalillahi wa inna elayhi rajiun

  • @MaimounaOusman
    @MaimounaOusman 9 днів тому

    Hummm

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 9 днів тому +2

    Maraicema yazama abin kiyayya

    • @RabiaAdam-jc1iy
      @RabiaAdam-jc1iy 9 днів тому

      Wallahi maza basason riqe marayu yanzu.musamman idan ba'abar musu komai baba.Allah yayiwa marayun mu albarka .Allah yajiqan mazajenmu

    • @fatimamuhammadkeraukerau8338
      @fatimamuhammadkeraukerau8338 9 днів тому

      @RabiaAdam-jc1iy Ameen Thumma ameen

  • @sakinatuismail7636
    @sakinatuismail7636 6 днів тому

    Ita fa wannan tanada matsala,kaman batajin magana

  • @MuhammadInuwa-x8z
    @MuhammadInuwa-x8z 7 днів тому

    😢kece kika lalata komai tun lokacin Da yakori yaran a farko Bai Kamata yadawo gidanba Amman kikabi son Rai

  • @MukhtarUsman-zl3wh
    @MukhtarUsman-zl3wh 10 днів тому +3

    Karya kake Dan Hajia, wan nan tarbiyya ce ta mutan arewa, inaga gidan kune ake barin Yara na zama idan manya na zaune

    • @ShamsuddeenMuhammad-v5f
      @ShamsuddeenMuhammad-v5f 9 днів тому +1

      Wawa jaki muntari kake ko ubanwa

    • @أمريحان-ن9
      @أمريحان-ن9 9 днів тому

      Tabbas tarbiya ce ta arewa
      Amma hakan yana ɓata ƙwaƙwalwar yara.
      Zasu yi tunanin su ba mutane bane da baza zauna dasu ayi magana a gabansu ba.

    • @JamiluMuhammed-e4p
      @JamiluMuhammed-e4p 4 дні тому

      matukar Ana aikata alkairi Babu dalilin koraryara kusadaku

    • @MukhtarUsman-zl3wh
      @MukhtarUsman-zl3wh 4 дні тому

      @@ShamsuddeenMuhammad-v5f Allah ya Raba mu da jahilci, makauniyar biyayya da kwadayin abun duniya, ka nemi sana'a

    • @ShamsuddeenMuhammad-v5f
      @ShamsuddeenMuhammad-v5f 4 дні тому

      @MukhtarUsman-zl3wh soko

  • @Maijiddamainasara
    @Maijiddamainasara 9 днів тому +1

    Mata yakamata kugane aurefa ba dole bane sunna ce … kinada kudinki kinbiyewa namiji kin zalinci danki. Dolene auren?? Kinkibin shawarar yan uwanki kinbiyewa namiji sbd hauka

  • @OpOp-z4c
    @OpOp-z4c 9 днів тому

    😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @HauwaUmar-p2e
    @HauwaUmar-p2e 9 днів тому +2

    Meyasa xaki ‘boye mahaifinsa? Mata saboda son miji muna kai kan mu da yaran mu bala’i mtwss

    • @RabiaAdam-jc1iy
      @RabiaAdam-jc1iy 9 днів тому

      Bazaku gane ba.Allah yasa mudace.😭😭😭😭😭

  • @ummiahmad4909
    @ummiahmad4909 10 днів тому

    Nima ansace min waya Inanan zuwa abuja😢

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 9 днів тому

    Wannan kuma an fara wuce ƙa'ida fah 4:40

  • @hauwauibrahim9425
    @hauwauibrahim9425 9 днів тому

    Kun dai lalata yaranku tarbiya.

  • @MukhtarUsman-zl3wh
    @MukhtarUsman-zl3wh 10 днів тому +3

    Hmm to meye na boye wa yaron tunda mutuwa mahaifin shi yayi

  • @HaikilouHalilaou
    @HaikilouHalilaou 10 днів тому

    ❤❤❤❤

  • @trtrtr4667
    @trtrtr4667 9 днів тому

    😢

  • @Hadik-y6g
    @Hadik-y6g 10 днів тому

    😭😭😭😭😭💘

  • @SalisuBala-i3e
    @SalisuBala-i3e 10 днів тому +2

    Area kasar na gado

  • @WASILA-rb7ul
    @WASILA-rb7ul 10 днів тому

    😢😢😢😢

  • @Badybloggist
    @Badybloggist 9 днів тому

    Mudai muyi aure kuje muyita wahala, namiji ya kore ka kaje gidan ku a tsane ka

  • @Hadik-y6g
    @Hadik-y6g 10 днів тому +3

    😭😭😭😭😭😭😭😭

    • @HambaliAdamu-d4x
      @HambaliAdamu-d4x 9 днів тому

      ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ABUBAKARRABIUZAREWA
    @ABUBAKARRABIUZAREWA 9 днів тому

    Sai yada ake cewa mata basu da tunani, wannan matar da kanta ta lalata rayuwarta wlh

  • @ImranFeteImranFete-k7w
    @ImranFeteImranFete-k7w 9 днів тому

    😭😭😭😭😭🇳🇪🇳🇪🇵🇰

  • @abubakarhassanabuja9078
    @abubakarhassanabuja9078 10 днів тому

    😂😂😂😂😂

  • @HalimaKako
    @HalimaKako 9 днів тому +2

    😭😭😭😭😭

  • @Hadik-y6g
    @Hadik-y6g 10 днів тому +2

    ❤❤❤❤

  • @hadizasani6073
    @hadizasani6073 10 днів тому

    Wallahi mata na kuskure ba dole ka kai dan ki agola gidan sabon miji baki san hali mijin kiba n har kina da inda

    • @RabiaAdam-jc1iy
      @RabiaAdam-jc1iy 9 днів тому

      Hmmm.bazaku gane ba wallahi

    • @fureraidrismuhd5068
      @fureraidrismuhd5068 7 днів тому

      Wanne irin kuskure don ta riqe danta?
      Pls ku Dena judging halin da wani yake ciki , idan baku tsinci kanku a irin halin ba.

  • @Murjasalisu
    @Murjasalisu 9 днів тому +2

    ❤❤❤

  • @ImranFeteImranFete-k7w
    @ImranFeteImranFete-k7w 9 днів тому +2

    ❤❤❤❤❤