Gaskiya wannan lamarin sanin kowane da hannu gwomnati ciki sbd taya za'ace ana magana da wannan kasurkumin dan ta'adda ace yafi karfin gwomnati kuma asan inda yake wai ace ya gagari gwomnati wannan ai munafunci ne wlh duk mai hankali yasan da hannun gwomnati ciki wai har alfahari yake bayan kuma ansan ida yake sunawa suke magoya bayan bello turji wannan ajeji yake rayuwa dan allah magabata suji tsoron allah duk wata mutsiba kan talakawa take karewa talakka awannan zamani Yana shan wahala
Ya Allah Ubangiji yabamu shugabanni nagari 😭😭😭😭 Allah yatonamusu 😭asiri duk azzalumai 😭😭😭 Allah yatsaremu yakaremu 🙏🙏🙏gabakidanmu Musulmia albarkacin Annabi s a w 😭😭😭
Gaskiyane malam allah kara lfy, ba imani ko qire
Allah qandarar Alkairi yake kandarama mu Aykata basharriba Wanda kuka cuta shine Allah yakandaramasa
Allah yakawo muna zaman lfy a Arewa da nigeria baki daya
Ya Allah yasaka da Alkairi
Ameen Suma Ameen
Malan Allah Yakiyayeka Allah Yaja Zamaninka
Amin amin
Allahu Akbar Allah yajada ran mlm Allah yabaka kariya gabas da yamma kudu da Arewa yakara maka lafiya Ameen ya Allah ya hayyu ya kayyum
Allah yai Mana maganin yanta'adda da masu goya musu baya.
Amin summa Amin ya Allah
Allah humma Innaka afuwun tuhibul afuwa fafanna.Rabbana hablana min azwajina wazuriyatina kurata ayyuniyu wajalna lilmutakina imams.Ameeen
allah yakara bashira
Allah ya kyauta
Gaskiya wannan lamarin sanin kowane da hannu gwomnati ciki sbd taya za'ace ana magana da wannan kasurkumin dan ta'adda ace yafi karfin gwomnati kuma asan inda yake wai ace ya gagari gwomnati wannan ai munafunci ne wlh duk mai hankali yasan da hannun gwomnati ciki wai har alfahari yake bayan kuma ansan ida yake sunawa suke magoya bayan bello turji wannan ajeji yake rayuwa dan allah magabata suji tsoron allah duk wata mutsiba kan talakawa take karewa talakka awannan zamani Yana shan wahala
Ya Allah ka dube mu da idon Rahama
ALLAH KA TAUSAYA MUNA🤲🤲🤲
Allah yasa mu dace
Amine yahayya yaqayyu malam
Allah yatsaremana malamammu
Ubangiji Allah Ya kara maka lafiya, Allah Ya tsare ka malam.
Ya Allah Ubangiji yabamu shugabanni nagari 😭😭😭😭 Allah yatonamusu 😭asiri duk azzalumai 😭😭😭 Allah yatsaremu yakaremu 🙏🙏🙏gabakidanmu Musulmia albarkacin Annabi s a w 😭😭😭
Tofah gamnatice keda yanta addah subuhari nesukebasu makamai da tsaro
🤝🤲💯
Wallahi duk wanda yace bazaibi allah ba to karshen shi yazo
عليكم ورحمة اللة
Qazamine turji dinnan kalla bakinsa allah yasakamana
to allah ya kyauta
amin.
Allah yayi Muna mafita
amin
V c
بشير يبلغ
Kai bakajij tsoro 😳 Allah yamana tsari da sharrin masu sharri
Hi
اللهم انانسألك الهدي و التقي و العفاف و الغني
Masha Allah 👍👍👍
Amine
Allah kyauta
👍👍👍👍
🙏🙏
😥😥😥😥😥😥🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲💔
Allahumma Amin ya Rabbil Alamin
Ya hayyu ya qayyum.
😭😭😭🤲🤲🤲
Kuma a haka sai a samu mahaukatan da zasu zabe su a jihohin nasu
Wannanfa kyaleshi akai kawai amma wallahi baifi karfin gwamnati ba koda jama'a akabarshi saisun kashe shege kazamin banza jahila
sosai kuwa daurin gindi ya samu
Mal murtala allah yaqara kareka....
Allah ya kyauta
V c
Allah ya kyauta