Karin Haske Kan Yunkurin Hallaka Trump

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 сер 2024
  • Sa’o’i kalailan bayan da aka kaiwa dantakarar shugaban Amurka hari a jihar Pennsylvania a yayin da y afara jawabi ga dinbin magoya baya, masana kimiyyar siyasa da ke sharhi kan harkokin demokaradiyyar Amurka a Najeriya sun fara bayyana ra’ayoyi dangane da batun. Mahmud Ibrahim Kwari ya aiko mana da Karin bayani daga Kano.
    Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
    Karin bayani akan Facebook: / voahausa
    Karin bayani akan Instagram: / voahausa
    Karin bayani akan Twitter: / voahausa
    Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
    Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da UA-cam. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
    Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

КОМЕНТАРІ •