Hukuncin Auren da Ma'auratan Sukayi Zina kafin Auren | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Вставка
- Опубліковано 7 лют 2025
- Za ku iya turo naku tambayoyin zuwa ga wannan akwatun sakon namu auratayya101@gmail.com
Ga Tambyaoyin Kamar Haka:
Tambaya 1
Hukuncin Sakin Mace Kafin Aure.
Tambaya 2
Hukuncin sakin matar da ba taka ba,
Tambaya 3
Hukuncin Auren Mace Mai Ciki
Tambaya 4
Hukuncin Auren da Ma'auratan Sukayi Zina kafin Auren
Tambaya 5
Hukuncin Zama da Matar dake Hira da Samari a Waya
Masha allah
ماشاء الله تبارك الله جزاكم الله خير
Allah ya saka da alkhairi
Fatan alkhairi 🎉🎉🎉🎉
❤❤❤
Muna godiya sosai
Aslmlkm malan Allah ya kara daukaka da nisan kwana masu albarka naji wasu mata yan uwana na cewa kace in mace ta bleaching da karin gashi wata mijin ba haramum ba ne dan Allah malan ina son insan gaskiyar magana