Allah yasaka maka da alkhairi wannan alqali kayi adalci Allah yasaka maka da aljanna firdausi Allah ya qara mana san annabi sallallahu alaihi wasallam Allah yatsare mana imaninmu
It’s only in Nigeria such childish acts keeps repeating itself because there’s no proper system working for all. How can an illiterate like Ibrahim yola judge a knowledgeable scholar like Abdul Jabbar…? On what basis, if not hypocrisy…?
Allah ya saka da alheri,
The best Judge of the Year 2022 is Alkali Sarki Yola
Alhamdulillah wallahi Alkali kasauke nauyin dake kanka kuma gaskiya ya bayyana sai dai makiyin Allah da manzonsa ne (S A W) kawai zaice ba adalci anan
Allah yakarawa Annabinmu s..a.w girma da daukaka yakawo mana karshen tsinannun cikinmu masu bakinciki dabaiwar da Allah yayi masa.
Allah yasaka maka da alkhairi wannan alqali kayi adalci Allah yasaka maka da aljanna firdausi Allah ya qara mana san annabi sallallahu alaihi wasallam Allah yatsare mana imaninmu
Allah ya sakama da alkhairi sarki Yola
Allah yasawa Alkhali da gidan aljanna 🙏 🙏 🙏
Allah ya shiryi dalibansa da munafikai masu goya masa baya ameen
Amin thumma amin
MashaAllah. Kai kafita ko agurin Allah. Ka sauke nauyi. Allah yasaka maka da alkhairi. Allah yakara kare mana Manzon Allah (S.A.W)
Allah ya karemuna imanin mu, akwai matsala Babba a al'ummarmu gaskiya.
Inna Lillahi wa inna ilaihi raji'un. Lallai duniya tazo karshe.
Alhamdulillah Allah yakarawa annabi daraja
Allah yakaramaka karfin gwiwa
allah Saka da alheri
Alhamdulillah. mashallahu
Akwai Allah
Tabballaka sarki yola
Godiya ibrahim sarki yola hukunci mai adalci yayi dai dai
masha allahu
Nagode
Mun saurari shari'ar wasan kwaikwayo kenan
Baka da hankali ai
Kahana kashe abduljabar
Ko Kai ma za Ka fito Ka Fadi abin da Abduljabberi Kai ma a yi wasan kwaikwayo da Kai ? Jahili kawai.
bj
Wlhy wannan alkalin munafuki ne, Amma akwai Allah.
Ka samu matsala wllh ka 6algace rayuwar ka
Toh sannu munafukin musulunci, wawa jaki kawai
Kana nufi yabar gsky yabi munafunci karyar ka tasha karya
Kaima kabi a hankali inba hakaba zaka bi malamunka
Munafurci a gindin Ka ya kare
Wai nan shari'ar musulunci/shari'ar yanWIWI.??
Sheriar gidan kuce
Munafukai muslunci Allah ya shiryeku
@@zayyanutalba8542 Ameen mlm, amma kai kaso ace irin wannan tsarin shine shariar musulunci take dashi ya dan'uwa shiryayyen MUSULMI??
Wannan furucin Ka ne ya nuna cewa Kai Dan wiwi ne.
@@abdulsudaisy to haka akayi lamarin??
It’s only in Nigeria such childish acts keeps repeating itself because there’s no proper system working for all. How can an illiterate like Ibrahim yola judge a knowledgeable scholar like Abdul Jabbar…?
On what basis, if not hypocrisy…?
If Abduljabbar is a knowledgeable man he would not have spread false ingnorant information to deceive people. Don't be stupid man.