Wannan shi yasa ai albani yace ku kiyayi yan siyasa ku nemi kudinku ku gina masallacinku ko kuma kuyi haquri a juya ku Shi mai kifi ya gina masallaci da sunan waqafi amma shi bn uthman ya dauka shi aka gina wa masallaci so conflict ne na power and control
We stand with Sheikh BN Usman, the great scholar of the centuary!!!
WALLAHI TALLAHI BA A YIWA BIN UTHMAN ADALCI BA, Kuma In Sha Allahu Allah Sai Ya Saka masa. WE STAND WITH BIN UTHMAN 100%.
Kasan fa hassadar malamai tafi karfi saboda su sunsan komai suka takr😢😢😢😢. Allah ne kawai zai shiga lamarin
Gaskiya ba a yiwa malam bin usthman adalco bs
Subhanallah
Allah ya shirya mana malaman mu ya hada kawunansu damu baki daya.
Tsarin uwarka dai , sai dai ku mutu ba yadda za ku yi da Fulani, mun yadu duk duniya sai dai bakin cikin ya kashe ku matsiyata
Afuwa na yi kuskure ba kai na yi nufin turawa ba, a yi min hakuri Dan Allah
❤malan irin ku muke so❤
Allah ya ƙara saboda wannan shine tsarin Fulani
Matsiyata makiya, sai dai ku mutu ba yadda za ku yi da Fulani ,bakin cikin ku ya kasheku
@nuraaminu2331 🤪
Allah ya maka Albarka
Wannan shi yasa ai albani yace ku kiyayi yan siyasa ku nemi kudinku ku gina masallacinku ko kuma kuyi haquri a juya ku
Shi mai kifi ya gina masallaci da sunan waqafi amma shi bn uthman ya dauka shi aka gina wa masallaci so conflict ne na power and control
Ai bin Usman ma yafisu
Allah dai yanaji Yana kallo kuma mutane sunada hankali
Anya ba harkar masallaci ba kudi ake samu ba? Naga sae tada jijiyar wuya ake
Tin Abaya naagani naagama sawraara gabaadaya Saida naagama sawraara Amagananshe naa tab,batarda anzalente malam bn usman wallahe Amma bakomai Alla zaisakamishe
Hahaha 🤣🤣🤣 rikicin Yan lzalah 😂😂😂 Allah yasauwake badadinji
To dan gidan Inyasi mai rabon Aljannah
To ma su hada bautar Allah da shehunnai ba ta taku a ke ba