MALAMAN IZALA SU KABIRU GOMBE NE SUKA KOYAMIN KAI MUTANE WUTA KUMA BAZAN DENA BA,SUN KOMA ZUWA DINNA

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 2 гру 2024

КОМЕНТАРІ •

  • @nashbash5573
    @nashbash5573 12 днів тому

    Allah yabia sheik mohammed ibn mohammed ❤❤❤❤❤

  • @MusaWakili-yn7xu
    @MusaWakili-yn7xu 14 днів тому

    Alhamdullilahi, I like this young malam, the way him they talk to Izala malams business company, nah them teach him, before kabiru Gombe they push darika tijjaniya people to hellfire,

  • @baraoumintau1048
    @baraoumintau1048 8 днів тому

    To bidio wa malan

  • @SalisuAbdullahi-f9g
    @SalisuAbdullahi-f9g 15 днів тому

    Gaskiya abinda yafadagaskiyane saboda irinkaratun malamansakenan kuma kyawonda yagade iyayensa saboda sumasukabirugwsmbe irin karatunsa sukai sunakafirta yan dareku

  • @ismailbabaaliyu5890
    @ismailbabaaliyu5890 15 днів тому

    Alhamdulillah

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 15 днів тому

    Masha allah Sai godiya ga allah

  • @jamilusani8325
    @jamilusani8325 12 днів тому

    Wannan raayin khawarijawa ne

  • @mubarak7219
    @mubarak7219 15 днів тому +1

    Lallai izala tahaifo makashinta dakanta

  • @auwalusale-d5d
    @auwalusale-d5d 15 днів тому +1

    Duk malamannan dasukeyin fassarar hadisannan basu fahimci hadisannaba, saboda:1. zamanin manzon Allah babu kemara,tokaga ba'irin hotunannan na kemara akenufiba.2.Duk masu haramta hoto,zakaga annunosu sunayin wa'azi a bidiyo kemara. To idanyin hoto laifine,yin bidiyo yafigirman laifi.Domin bidiyo yafibayyana surar dan'adam fiyeda hoto. Amma basukaratuba,masu ilimine kawai zasufahimci hakan. Shin wanda ya'amince ayimasa bidiyone yakecewa hoto haramunne? 3. Yakamata malaman zamani subada himma wajan nuna haramcin hotunan batsa dasauran hutunan dasuke bayyanarda tsiraici, tabbas wannan haramunne.4. Malamai sufahimci cewar, hoto yananuna kamannin mutumne daidayanda mutumyaso misali,wani yayi hotoda tufafi nakamala,wani kowata tayi hotoda tufafimasu bayyanar da tsiraici. To anan, malamai zasuyi bayanin halacci ko haramcin hoto.

  • @YusufBukarmodu
    @YusufBukarmodu 15 днів тому

    To ai gashi kana daukar bidio itakuma bidio tamafi hoto hatsari

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 15 днів тому

    Dama haka yakamata abun yazama dukwanda yayi shima ayimasa

  • @ShituIsmaila
    @ShituIsmaila 15 днів тому

    Aikai banzane Dan wahala Dabba

  • @hadeemansayyidahfadimaasw
    @hadeemansayyidahfadimaasw 15 днів тому +1

    Lallai Kam kungiyar izala wahabiya kamfaniy group ta haifo makashinta

  • @mansurabubakar6273
    @mansurabubakar6273 15 днів тому +1

    منهم تخرج الفتنة واليهم تعودون

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 15 днів тому

    Shima dan wutane tunda afatawansa yace duk malaman dakabi wuta zakaje, to gashi Shima yazama Dan wuta 😅😂

  • @blackmambablackwidow9700
    @blackmambablackwidow9700 15 днів тому +1

    Bawani tsageran yaro ka gyara lafazinka

  • @MuhammadIbrahim-d3n
    @MuhammadIbrahim-d3n 15 днів тому

    Ai bashi uafadaba Annabi ne yafada
    Kai wane irin marar fahimtane
    Bashi ya fadaba
    Kana ji Yana cewa Annabi ne yafada ,kudakata da ire-iren jahilcinnan .

  • @kabiruibrahim5454
    @kabiruibrahim5454 15 днів тому +1

    Allah ya shiryaku wahabiyawa

  • @Yahuzaadamumallam111
    @Yahuzaadamumallam111 15 днів тому +1

    😅😅😅😅

  • @YauOil
    @YauOil 15 днів тому

    Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu mufuki makarhci banza bakuda asuli fulani jinita adanch

    • @Lawalb
      @Lawalb 15 днів тому

      ALLAH YATSINEMA ALBARKA. MUNAFUKI NA QASAN WUTA.

    • @Lawalb
      @Lawalb 15 днів тому

      Danfodiyo yafi gaba daya danginku TUNDAGA nafarko har qarshe

  • @SaniMuhammad-y5p
    @SaniMuhammad-y5p 15 днів тому

    😂😂😂

  • @mansurabubakar6273
    @mansurabubakar6273 15 днів тому

    😂😂😂😂😂😂😂

  • @MuhammadIbrahim-d3n
    @MuhammadIbrahim-d3n 15 днів тому +1

    Kai gaskiya Wanda ka hada video Nan Wawa ne Kai ,
    Kana ji Yana cewa Annabi ne yafada Kai Kuma kana cewa shine yake Kai mutane wauta
    Wannan maganar taka wautace tsantsa

    • @AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
      @AboubacarIbrahimAboubacarIbrah 15 днів тому +1

      kaima baka fahimta abinda yake nufi Shima Yaron bakaji abinda yace akwai wasu malimai dasukekai mutane wuta Shima idan yayi abar ganin laifinshi ma'ana su kabirou gwambe sunji ma sakai mutane wuta dayakaisu wuta Shima ba laifi shi bane daga manzon allah Magana take

  • @tamimuyakubu5704
    @tamimuyakubu5704 15 днів тому

    This young man simply who thinks he is a sheickh doesn't respect.

  • @mohammedmuntaka2431
    @mohammedmuntaka2431 15 днів тому +1

    Izala is a scam